Karyar banza wai sai ynz xakazo ka dinga yiwa mutane surutai mara amfani ina jirgi daya bata d mai a teku lokachin kana minister tsaro ko ka dauka an manta ne
@@alfanda9971 shashasha kashe kashe kai kadai abin yake damu ana gayama barnar d sukayi che take naso har ynz da sun dora kasar akan layi tun wanchan lokachin d shima ynz dorawa xaiyi arewa bakuda jagorori kajih
Gsky bara Dan uwa yanxun mu bamu da matsala satar da suke muke da ita bah, su lokacin mulkin bariyi matsalar su kawai satar kudi Amman muna kan mulkin masu gaskya se ka gaya min yanxun mene ba,ayi sata kidnapper banded kill karyewar tatalin arxiki da dai saura ransu, wlh gara barayi suyi ta mulkar mu akan wadannan masu gskyr su rika gana mana axaba
Madugu uban tafiya inshallah kaine Shugaban kasan nja na gobe da yardar Allah
Insha Allah kaine shugaban kasa muna fatan kaxamomana alkhairi DAN MUSA MAI TAKAMA DA IKON ALLAH!!!!
Mazajeee Allah ya qara lfy sadauki✊✊
Allah ya sakama da al khairi dan musa
Mahdi mai dogon zamani Kazama ciwon ido 👌🔥🔥🔥
Allah ya bada sa'a mai girma kwankwaso
Ubangiji allah yaisarmana allah kayafemana allah kakawomana karshen wannan masifar allah kazabamanashuwagabanni nagri ya allah
Masha,Allah maganar ka gaskiya ce Allah ya kawo mafita a najeria kawai
Da kyau Allah ya Shiga Lamarin
Allah yabaka mulkin Nigeria
Jagora nagari allah yakara lafiya amen
Jan hali Jan aiki
Dan musa me allah
Allah ya kawu mana Saudi amin
Allah ya Kara lafiya madugu
Allah y kawo mana mafita
Za mai zan aiki
Allah ya kara lafia Baba
Allah yaba da lada
Masha Allah Jagora na gari
Hahaha My Love 💓 ❤ Oga
that is good the great lither
Allah yakawo mana mafita
Wannan gaskiyane
Masha Allah 🥰
Amana
Gaskiyane wlh
Masha Allah
Madugu uban tafiya
Allah yabiyaka madugu
Allah baka mulkin najeriya
👍👍👍
Ya Allah duk wani munafiki da yakeda hannu Allah tona masa asiri
Ameen ya hayyu ya qayyum dan albarkacin ANNABI MUHAMMAD (S A W)
Masha allah🌹🌹🌹🙏🙏
Corruption din da kuka assasa ne duk jigon matsalar.
Wannan Gsky ne maganarka Dutsece
Yarakune fulan
Sai me red cap
It is ture
Magana ce mai kyau kuma ta hankali da fatan za suyi aiki da ita.
Assuming
Karyar banza wai sai ynz xakazo ka dinga yiwa mutane surutai mara amfani ina jirgi daya bata d mai a teku lokachin kana minister tsaro ko ka dauka an manta ne
Kaji gara ba kwanda a saci abinda yafi jirgin mai din bah akan kashe Mana mutane da ake
@@alfanda9971 shashasha kashe kashe kai kadai abin yake damu ana gayama barnar d sukayi che take naso har ynz da sun dora kasar akan layi tun wanchan lokachin d shima ynz dorawa xaiyi arewa bakuda jagorori kajih
Ibrahim iniwa kaji tsoro Allah
Gsky bara Dan uwa yanxun mu bamu da matsala satar da suke muke da ita bah, su lokacin mulkin bariyi matsalar su kawai satar kudi Amman muna kan mulkin masu gaskya se ka gaya min yanxun mene ba,ayi sata kidnapper banded kill karyewar tatalin arxiki da dai saura ransu, wlh gara barayi suyi ta mulkar mu akan wadannan masu gskyr su rika gana mana axaba
Masha allah 🥰😍🤩