Wasu Daga Cikin Matasan Dake Zuwa Amurka Domin Halarta Shirin Musayar Dalibai Da Amurka Ke Shiryawa
HTML-код
- Опубликовано: 7 фев 2025
- Wasu Daga Cikin Matasan Dake Zuwa Amurka Domin Halarta Shirin Musayar Dalibai Da Amurka Ke Shiryawa, Wato Maryam Musa Baba Daga Jahar Katsinan Najeriya Da Kuma Maryam Usmani Daga Jamus.
Originally published at - www.voahausa.co...
Wannan wani tarko ne na turawa domin rusa tatbiyyar yara mata. Meye dole sai anyi musayar dalibai? Wane shiri ne wannan ? Me cece manufar ?
Masha Allah Allah ya taimaka kanwata
That is very good ilove you
MashaAllah
Masha Allah Allah.kara bada sa'a Insha Allah. Nima ina nan zuwa insha Allah America nan bada jimawa
Masha Allah Allah taima yar uwa
Masha allah allah yabada sa,ap
Ameen gaskiya nima natayakuda murna
Masha Allah,ina bukatar karin bayani game shirin idan mutum yanaso yayi join da tsarin
Maa shaa Allah
Nice so good wishing all the best
Masha Allah
Allah ya timki eyayanki
Allah kabawa yayanmu
Ba Abinda Yafi Farantamin Rai Kamar Tufafinta na Al Adar hausawa da musulunci
Nima zanje
kai nayi maki murna Allah yabaku sa'a kanwata
Muaz bala y
Allah yadawo daku lfy
Masha Allah