INYASS NE SHUGABAN HAKIKA tare da Dr. Sani R/lemu

Поделиться
HTML-код

Комментарии • 63

  • @ridwanattajiri359
    @ridwanattajiri359 10 месяцев назад +1

    Allah ya saka da Alheri Dr sani Umar jazzakummullhu khairan.

  • @usmanmunir2554
    @usmanmunir2554 2 года назад

    Inyass yayi kuskure... wannan aqidar bata ce.... Allah ya saka da alkhairi Dr Sani

  • @ibrahimmuhammad2046
    @ibrahimmuhammad2046 2 года назад +1

    Allah yasaka da alkhairi dajin karatun kaikasan bajahilibane yake karantawa

  • @MoussaKone-uh6yt
    @MoussaKone-uh6yt Год назад +1

    Masha allah

  • @ridwanattajiri359
    @ridwanattajiri359 Год назад +1

    Allah yaqara taimako yaqara basira

  • @umaridris8869
    @umaridris8869 3 месяца назад +1

    Yan aqiqah ai khafirai ne na karshen zamani, in banda KHAFIRCI ta Yaya za a kira komai da Allah

  • @nasirmabai9284
    @nasirmabai9284 7 месяцев назад

    Allhamdulillah
    @@@@@@@@@@@
    @@@@@@@@@@@
    @@@@ ALLAHUMMA YA SA SU GANE,,,,,,,,,,,
    👉🏻 INA SHAWARTAR DUKAN WAN DA YA KE JIN SHI MUSULMI NE ((( IZALA , DARIQA , SHI’A DA. SAURANSU))) “”””MU YI KARATU !!!
    Take these ❤👂
    …… musamman I limit sanin WA CE CE AQEEDA TA/KA/KI/MU ?
    🎉🎉🎉🎉🎉 thank you
    &&&&&&&&&&
    &&&&&&&&&&
    &&&&&&&&&& MA’ASSALAM

  • @ibrahimabdullahi4937
    @ibrahimabdullahi4937 2 года назад +1

    Allah yasaka ya sheikhana Dr. Sani

  • @almiyaomoussa8622
    @almiyaomoussa8622 2 года назад +1

    Macha Allah
    Allah ya saka da alkhairi 💙♥️

  • @abuazzuzfallata2727
    @abuazzuzfallata2727 2 года назад +1

    Allah yaqara daukaka sunnah da malaman sunnah yarusa bidi'a da malaman bidi'a

  • @usman.abubakarusman.sunnah1020
    @usman.abubakarusman.sunnah1020 2 года назад +2

    Masha Allah sheikh dr babanmu hafiza kallah

    • @AlkanawiTv
      @AlkanawiTv  2 года назад +1

      Ameen

    • @jmantv7228
      @jmantv7228 2 года назад

      ruclips.net/video/c4nqRtP6Fbo/видео.html

  • @MuhammadIshak-z6p
    @MuhammadIshak-z6p 10 месяцев назад +1

    🎉allahyasakadaalkairi mln

  • @misbahudalha
    @misbahudalha 2 года назад +1

    Masha Allah kaci gaba da tonamusu asiri

  • @abdussamadabdulaziz8886
    @abdussamadabdulaziz8886 2 года назад

    Allah yatsare mana imanumu

  • @anasmuhammad5253
    @anasmuhammad5253 2 года назад +1

    ALLAH yasaka da alkairi malam

  • @hadizahassan-xq6kn
    @hadizahassan-xq6kn Год назад

    masha Allah

  • @ibrahim9778
    @ibrahim9778 2 года назад

    Mashaa allah jazakallahu khairan

  • @mustaphayusuf5339
    @mustaphayusuf5339 2 года назад

    Allah ya kara ilimi mai albarka Sheikh Alkanawi

  • @salahsaidou135
    @salahsaidou135 2 года назад

    Allah ya badala mln ya saka da alkairi

  • @zabeirouissaagadez1010
    @zabeirouissaagadez1010 2 года назад

    Suna sac bidi â sam

  • @aminumahmoud1690
    @aminumahmoud1690 2 года назад +2

    Duk zindiqan dake kiran kansu ko waliyyansu Allah, hukuncin kisa ya kamata aringa tsayar musu kamar yadda akayiwa shugabannin su na farko irinsu Hallaju.Yin hakan zai tsare imani kuma azabar Allah akan baya zata sauqaqa.

  • @anasshehu3854
    @anasshehu3854 2 года назад

    Masha ALLAH Dr💯❤️❤️

  • @mustaphasurajosurajo6309
    @mustaphasurajosurajo6309 2 года назад +3

    Sunnah sak annabi Muhammad 👏 allah ya karemana Malaman ahlissuna 👏

  • @mamanmoussaibrahim441
    @mamanmoussaibrahim441 2 года назад

    Allah sarki . Ni gani nayi abunda shehu yace Daban abinda malan yake cewa shehu yace Daban .

    • @RayuwarMagabata.
      @RayuwarMagabata. 2 года назад

      Wacca Kalma ce Dr ya fassara ba daidai ba?

    • @nawasmuhammed4887
      @nawasmuhammed4887 Год назад

      Kace kana gani kamata yayi katashi kayi karatu don ka gane gaskiyar addinin Allah kada kafada a halaka ba ina gani ba

  • @tukurabubakar9905
    @tukurabubakar9905 2 года назад

    Allah yaqara lfy

  • @abubakardauda4926
    @abubakardauda4926 2 года назад +1

    Allah ya Kara lafiya malam

  • @muhammadamuhammadabbabncy9045
    @muhammadamuhammadabbabncy9045 2 года назад +1

    Mun gode sosai da sosai da hasken sunan

  • @moussamaman4296
    @moussamaman4296 2 года назад

    Allah ya saka wa Shehu IBRAHIM INYASS DA ALKAIRI.
    Shehu ya nunamana hakikanin abinda ALLAH yake nufu da ilimin badini. Mun gode.
    Dr yayi karatun litafin da bayyi Imani da shi ba.
    Allah ne zayayi ba bawaba

    • @kadijasalusu3793
      @kadijasalusu3793 2 года назад +1

      Izzar sunnah izzar sunnah izzar sunnah izzar sunnah izzar sunnah izzar sunnah

    • @hassanmbuba1581
      @hassanmbuba1581 2 года назад

      @@kadijasalusu3793 kadija Ykk

    • @nawasmuhammed4887
      @nawasmuhammed4887 Год назад

      Kaje kanemi ilimi dai don karka mutu kafiri

  • @kadijasalusu3793
    @kadijasalusu3793 2 года назад +3

    Izzar sunnah izzar sunnah izzar sunnah izzar sunnah izzar sunnah izzar sunnah izzar sunnah izzar sunnah izzar sunnah

  • @muhammadrabiumikail2085
    @muhammadrabiumikail2085 2 года назад

    Kuma Wannan Ba Gaskiyabane Domin Shehi Ibarahim Baitaba Kiran Kansa Da Sunan Shine Allah Ba Illa Yaringa Kiran Kansa Amatsayin Masoyin Manzon Allah

    • @ibrahimbabangida6016
      @ibrahimbabangida6016 2 года назад +1

      Munafuki

    • @nawasmuhammed4887
      @nawasmuhammed4887 Год назад

      To kai wayake magana dakai tunda kai jahili ana magana da masu ilimi ne da in an fadi littafi da lamba zasu iya budewa su karanta

    • @rabiuadamu1307
      @rabiuadamu1307 Год назад

      Ka karanto naka muji kawai.

  • @yusufjabir9422
    @yusufjabir9422 Год назад

    ❤❤❤

  • @nafiuadamkhamis6100
    @nafiuadamkhamis6100 Год назад +1

    Allah ya jikan Mal alkanawi

  • @alhassanyusuf113
    @alhassanyusuf113 2 года назад +1

    Innalillahi wa,inna ilaihi rajiun

  • @muhammadrabiumikail2085
    @muhammadrabiumikail2085 2 года назад

    Hmm Akarami Wannan Bashine Ma'anar Dakake Fassarawaba Wannan Ita Ake Kira A Hausa Fassara Mai Yanchi Amma Wannan
    Ba Fassar Dakake Amfani Da Ita ba Yakamata Akatambayi Masana Fannin Ba Irin Wannan Fassaraba Allah Yadatar Damu Malam Sani

  • @harounagarba7562
    @harounagarba7562 Год назад

    Doukan wanna yarda da aqida kowa Allah ne ya kafirta

  • @muhammadrabiumikail2085
    @muhammadrabiumikail2085 2 года назад

    Ibni Taymaiyya Kuma Shine Shugaban Yan Tawaye Agurin Su Sayyaduna Umar Da Sauran Sahabbai Akarami

    • @ibrahimbabangida6016
      @ibrahimbabangida6016 2 года назад +1

      Dan ALLAAH katambayi malamanka su budo littahi su karanta su fassara
      Kodayake Duk Jahilai ku koda ya canza wani abu ko yahidi abunda babu shi bazaku iya ganewa bah

    • @RayuwarMagabata.
      @RayuwarMagabata. 2 года назад +1

      To badan jahilci ba Kamata yayi kaca kaduba littafin da yafada babu maganar kokuma kace littafin bana inyas bane! ai abune Mai sukai mutumin Nan anriga angano fasiki ne zuwa yayi yayi barna yabatar daku Kamata yayi koma littafin da Dr ya ambata kaga shin AKWAI maganar ko babu

  • @mhodykiller2574
    @mhodykiller2574 2 года назад

    Karyane wllh

  • @aboubacarabdoulkarim1938
    @aboubacarabdoulkarim1938 2 года назад

    Op sunnah

  • @muhammadaliyu829
    @muhammadaliyu829 2 года назад

    Toh hakika munzo zamaninda ake daukan jahilain Abu suzama Malaman Abu, hakika bakai ba malam koh jahilin darika yasan agaban jahilai kake magana

    • @nawasmuhammed4887
      @nawasmuhammed4887 Год назад

      To ba'a littafin naku yake karantowaba, Yakamata ka bude kace karya ne ba haka larabcin yakeba

  • @muhammadrabiumikail2085
    @muhammadrabiumikail2085 2 года назад

    Saboda Haka Akarami Adunga Yiwa Yan Uwa Adalci

  • @muhammadjidda8125
    @muhammadjidda8125 2 года назад

    Sukuma wahhabiyawa enk izala enk ta addank boko Haram sune eyan enk Boko Haram

    • @nawasmuhammed4887
      @nawasmuhammed4887 Год назад

      Sai dai kayi sharri ba littafin ahlussunnah da ke karantadda boko haram don malamammu duk yan boko ne, amma ku bamayi muku sharri sai dai mubude littafi mu karanta akidun ku kafurci

  • @abdussamadabdulaziz8886
    @abdussamadabdulaziz8886 2 года назад

    Allah yatsare mana imanumu