Shirin Rana na DW Hausa na ranar 03.07.2024
HTML-код
- Опубликовано: 5 дек 2024
- -'Yan Najeriya sun kashe naira tiriliyan 16 wajen sayen man janareta a shekarar 2023
-Kungiyar 'Sakkwatawa Mu Koma Tushe' ta yi fatali da yunkurin rage karfin Sarkin Musulmi da majalisa ke yi a Sokoto
Shugaba Talon na Bénin da Tchiani na Nijar sun bayyana aniyar ba da hadin kai ga shawo rikicin diplomasiyyar da ya hada kasashen biyu
-Halin da ake ciki a gasar kwallon kafa ta Turai ta Euro 2024
Akwai shirin Abu Namu da Darasin Rayuwa da Ra'ayin Matasa. Abdoulaye Mamane Amadou ne zai jagoranci shirin, yayin da Suleiman Babayo zai kawo labaran duniya.