Matsayar Dr idris kan dukan dan bilki kwamanda da tozartashi a abuja.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 окт 2024

Комментарии • 45

  • @khaleefazulfa933
    @khaleefazulfa933 3 месяца назад

    Jazakhallahu Khair

  • @khaleefazulfa933
    @khaleefazulfa933 3 месяца назад

    Masha Allah

  • @FatimaIbrahimsanta
    @FatimaIbrahimsanta 3 месяца назад

    Allah sarki!!! Malam dukan ya shiga jikin sa ne. Kuma a matsayin shi na me lalura, ba ze iya jurewa ba. Akwai zafi. Allah ya sa mu dace.

  • @AliAbdullahi-t5p
    @AliAbdullahi-t5p 3 месяца назад +3

    Amma Malam abu Aisha sa kani da allah ɗan Bilkisu Bay zalunci mu en Nijar ba wani layfi muka yi masa

  • @SanoussiSanoussi-d7k
    @SanoussiSanoussi-d7k 3 месяца назад +2

    Madallah 😅😅 🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪

  • @saidouabdoulaye6220
    @saidouabdoulaye6220 2 месяца назад

    Allah ya gafarta malam dan bilki fa ya youlakanta a Dounia soran lahira

  • @Mardiyaabubakar1-zs6vp
    @Mardiyaabubakar1-zs6vp 3 месяца назад

    Malam Allah Yasaka Da Allkhire Yaa Allah Kakahu Mana Dauke Ameeen Yahayyu Yaqayyumu 🤲🤲🙏🙏😭😭😭😭

  • @dalhaibrahim5198
    @dalhaibrahim5198 3 месяца назад

    Malam Idris ya fadi gaskiya. Allah ya Saka.

  • @firdausihashim6016
    @firdausihashim6016 3 месяца назад

    Gaskiya nima inaga ba. Akyauta masa bah

  • @MusaShuaib-tc6xx
    @MusaShuaib-tc6xx 3 месяца назад

    Wayyo commander yasha tsabga

  • @AhidoufadilaVeritecm
    @AhidoufadilaVeritecm 3 месяца назад +1

    Suyi daidai naji dadi dokasa
    Daga baya yabani tausayi da sufah chi

  • @Nazirou.n.z.rBadiya
    @Nazirou.n.z.rBadiya 3 месяца назад

    Koda dan balki yayi laifi ai baikamataba ayimai wannan dukkan abainan nass azzalumai 😢😢😢macuta kawai Allah ya isa yanzu yanada yara da matanchi ina laifin akaichi gidan yari yaci albarkacin tsufanchi😢😢

  • @hamisutukur4430
    @hamisutukur4430 3 месяца назад

    Amen ya hayu ya kayum

  • @sadiyafarouk5026
    @sadiyafarouk5026 3 месяца назад

    Aslm alkm Abu Aisha brk d jumua , Mal. Dutse tashi maganar ka gaskiya kasan mu ba jagorori na gari mudai har kullum muna rokon Allah y mana maganin dukkanin wani shugaba azlumi ya mana mafitan alkhairi Ameen

  • @SIRADJIOumani-r8y
    @SIRADJIOumani-r8y 3 месяца назад

    MASHA ALLAH SHAGALI

  • @HhHbv-j9t
    @HhHbv-j9t 3 месяца назад

    Allah Yatsinewa wanda Yasa Akadakeshi

  • @HhHbv-j9t
    @HhHbv-j9t 3 месяца назад +1

    Cin hancine Suje Saudiya
    Yan majane

  • @aabubakarsodiq4611
    @aabubakarsodiq4611 3 месяца назад

    Mu ma yan Nigeria munyi farin ciki.

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 3 месяца назад

    Wallahi in akabari mata sukafara daukardoka annunsu abunbazaiyi kyauba

  • @bakirshuaibusaeed1125
    @bakirshuaibusaeed1125 3 месяца назад

    Allah Sarki Yan Shi'a Su Lokacinda Aka Kashesu Idanu Sun Kulle Daga Kallon Laifin Masu Kisan Saboda Banbancin Fahimta Gaskiya Ya Kamata Maluma Su Canza Su Dinga Kallaon Gaskiya da Gaske ..!!

  • @IssaIbrahim-u4p
    @IssaIbrahim-u4p 3 месяца назад +1

    Anyi dede

  • @HhHbv-j9t
    @HhHbv-j9t 3 месяца назад

    Yan iskaba
    Allah Yarusa Kujerunsu

  • @Souleymaneaboubacarabbaadamouj
    @Souleymaneaboubacarabbaadamouj 3 месяца назад

    Abinhaichi abindariya😢😂

  • @IbrahimAdamou-b5l
    @IbrahimAdamou-b5l 3 месяца назад

    🤣🤣🤣💪🇳🇪🇳🇪

  • @AbdalahSouleymane-d1c
    @AbdalahSouleymane-d1c 3 месяца назад

    Suye. Dada

  • @abdoulnasserilleamadou8694
    @abdoulnasserilleamadou8694 3 месяца назад

    😂😂😂😂

  • @nurausman5869
    @nurausman5869 3 месяца назад

    Dr jaki masoyin yazidu wanda ya kashe imam husaini

  • @zeelahabdulhameed8332
    @zeelahabdulhameed8332 3 месяца назад

    Fatan aikairi malamina Allah yakara lafiya ameen

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 3 месяца назад

    Wannan kasar ta nageria azzalumar kasace

  • @SaleemAlimankusSaleemAlimankus
    @SaleemAlimankusSaleemAlimankus 3 месяца назад

    Gaskyane malam 😅

  • @SaminouMamuda
    @SaminouMamuda 3 месяца назад

    www chagali kou subirbidi dan yegiya baida mutunci

  • @AbdulHamidAlhassaneBadjoSounna
    @AbdulHamidAlhassaneBadjoSounna 3 месяца назад

    Shin shi abinda yaceyi ba cin zarfine

  • @maazouismael4308
    @maazouismael4308 3 месяца назад

    Macha allahou malamou moukamou dane balki bayada moutouci kayi hankouri kafadi gaskiya

  • @OmarAbdoulrazak
    @OmarAbdoulrazak 3 месяца назад

    😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @malamgumel3547
    @malamgumel3547 3 месяца назад

    Idan a Kasashen da suka ci gaba ne sai ya kai karan yan sanda kuma za a tilas ta su biya diyya ga wanda aka cuta

  • @AlhajiSaminuNigerMarahdi
    @AlhajiSaminuNigerMarahdi 3 месяца назад

    🤣🤣🤣🤣🤪🤪🤪

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 3 месяца назад

    Wai miyasa baza anuna suba waindasuka bigeshi ba ance ankamasuba to anunasu suma yarama bugunda akaimai

  • @JuniorNoura-mo4qk
    @JuniorNoura-mo4qk 3 месяца назад +1

    😂😂😂😂😂😂

  • @WasilaMuhammd
    @WasilaMuhammd 3 месяца назад

    😂😂😂😂