Abin lura cikin maganar Alh. Aminu Dantata "Bana jin dadin rayuwa a yanzu, fatana in cika da imani".

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 28 дек 2022
  • #karatuttukanmalamanmusulunci

Комментарии • 22

  • @aishamusagmb2792
    @aishamusagmb2792 Год назад +3

    Allah sarki rayuwa kenan alh aminu dan tata Allah yakara lfy

  • @malamgumel3547
    @malamgumel3547 Год назад

    Masha Allah Sai mu ce Allah ya bamu cikawa da Imani ya samu cikin cetattu ya bamu kyakkyawar Aqiba cikin Rahamarsa Ameen

  • @abbaahmad325
    @abbaahmad325 Год назад

    Jazakallahu Khair.
    Allah ya Saka da alkhairi, Malam

  • @MahmudMohammedKakanda
    @MahmudMohammedKakanda Год назад

    Allah yasakawa Malam da alkhairi.
    Allah yasa mucika da imani

  • @muhammadaudi8208
    @muhammadaudi8208 Год назад

    Jazakhumullah khairan

  • @Halimasadiq1466
    @Halimasadiq1466 Год назад

    Allah yasa mudace ameen ya rabbih wannan haka ne mallam

  • @yusufjabir9422
    @yusufjabir9422 Год назад

    Allah yasa mucika da imani

  • @ali_so7821
    @ali_so7821 Год назад +2

    اللهم صل على محمد

  • @maryamsani3160
    @maryamsani3160 Год назад

    Allahu Akbar, Allah SWT Ya azurta mu da yawan rai cikin da'a da bautar Allah shi kadai bisa tafarkin Sunna Sak,Alh Aminu Dantata rayuwa ta yi Albarka, Allah SWT Ya cika maka burinka na barin duniya da Imani, mu ma Allah Ya Sa mu cika da kyau da Imani.

  • @umarfarouq8774
    @umarfarouq8774 Год назад

    Allahu akbar!
    Allahu akbar!!
    Allahu akbar!!!
    Allah kasa mucika da imani

  • @_-Fatima
    @_-Fatima Год назад

    Alllahu,akbar. Yadda Alllah ya bashi duniya Alllah ya bashi ikon cikawa da Imani yasami lahiran tafi duniya. Mukuma Alllah ya sa mudace duniya da lahira Alllah yasa mucika da Imani. Malam muna godiya Jzk khairan.

  • @nanahumairamuhammad7835
    @nanahumairamuhammad7835 Год назад

    ALLAH KASHIRYARDAMU KABAMU EAKON AMSA TAMBAYOYIN KABANI

  • @alusmaniyamuhammat8237
    @alusmaniyamuhammat8237 Год назад

    Gaskiya siyasa batayiba gawanda yagane

  • @zaharaddenhamisuwagini3856
    @zaharaddenhamisuwagini3856 Год назад

    Allah yasa yacikia da Imani, damu Baki daya

  • @muhammadalasankogitv6894
    @muhammadalasankogitv6894 Год назад +1

    Allah yasaka da alkhairi malam

  • @ashanamatchse5905
    @ashanamatchse5905 Год назад +1

    Allahu Akbar

  • @salisububa2725
    @salisububa2725 Год назад

    Allah yasa mu ci ka da imani

  • @sulanseeygusau3491
    @sulanseeygusau3491 Год назад

    Wallahi saboda yasamu ne da baisamu ba da bazai fadi haka ba malam

  • @nanahumairamuhammad7835
    @nanahumairamuhammad7835 Год назад

    ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAHI WABARAKATUHU DAN ALLAH ZAN SAMU LAMBAR MALLAM ALMAJIRA SAADATU ISHAQ MUHAMMAD

  • @ammarmuawiya272
    @ammarmuawiya272 Год назад +1

    Gsky ne

  • @berthakihampa1002
    @berthakihampa1002 Год назад

    Can I have contact