Ranar yawan al’umma ta duniya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 окт 2024
  • Bincike ya nuna cewa nan da wasu shekaru kadan masu zuwa, kusan rabin al’ummar duniya za su koma rayuwa a cikin birane saboda saukin rayuwa a sabbin tsarin gine-gine da ake bullo da su masu amfani da fasahohin zamani.
    Shin a wani birni kuke fatan karasa rayuwarku in dama ta samu?

Комментарии •