Mazan Jiya, by Abdul-Aziz A. Sani Madakin Gini Author: Abdul-Aziz A. Sani Madakin Gini Publisher: Jakara Bookshop, 2006 Voicing by: Muhammad Umar kaigama
kiduba Duniyar hausawa youtube channel suna da complete littafi na daya da nabiyu Kuma cikakku. yanzu sungama da littafi na biyu saura littafi na uku mazan jiya shima nan bada dadewaba zasu sashi.
to zamu duba mungode amma yanxu mun kamala da two, part three mukeso don duk youtube channels na duba ba part three. idan Mynmaster productions kuka sa three to kune masu lattest update. looking forward to your reply. have a beautiful day and fruitful days ahead.
Gaskiya kam, You people have the updated Mazanjiya Story for now :) Actually, we are still looking for it, But as soon as we grab it, we will be the one with updated story just like you said lol... Nevertheless are you the owner of Duniyar Hausawa and the content creator?
Allah sarki rayuwa sae na tuna shekarun baya lokacin ina yaro ina Jss two in 2007😂 nayi karatun nan sosae
Lallai makarancin nan jarumine,Inay mai jinjina
+M.K.Lawal funtua Hahaha Gaskiya, yana godiya 😎
Hmm good 👍
Hi baby
madalla da nishadin d kuke saka mu ta hanyar littafin mazan jiya amma y karashen na hudu
salam...gaskıa najı dadın wanna lbr sosaı amma na part 5 daban ne ba cı gaban lbr bane pls upload...thanks
❤❤❤
salam muna godiya sosai but missing part 4
♥️♥️♥️
Wannan ba cigaba bane
🥰🥰🥰👍🏽👍🏽
da kyau
Oga amma akwai kashin da babu. Dan babu dangantaka tsakanin part 4 da 5. Ana labarin su imnal a wancan. Wannan kuma labarin su hantaru
+Ameen Dabo barin dubah engane.
godiya muke. Allah ya kara himma
pls part 4 is missing
+Murjanatu Buhari I will upload it today Insha Allah. Thank you
Mynmaster Productions thanks and also I think part 5 and 6 are of different book cos the storyline is not the same
+Murjanatu Buhari eh toh wallahi ban sane bah Murjanatu aman duk zan ye uploading collection en thank you
Kullum sai na hau
+Murjanatu Buhari Kuye hakuri yanzu Mun Sakah magana jarice Na 3/4
Gsky Kam anyikuskure sosai mah
kiduba Duniyar hausawa youtube channel suna da complete littafi na daya da nabiyu Kuma cikakku. yanzu sungama da littafi na biyu saura littafi na uku mazan jiya shima nan bada dadewaba zasu sashi.
a enah neh a kasamu kuskurin?
Domin mu gyra
Na yi adding part two en a playlist...

A
salam muna godiya sosai but missing part 4