Zamu shiga tsakani Abdurhamane Tiani da Tunubu domin sulhu, Sheikh Abdullahi Balalau

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 янв 2025

Комментарии • 64

  • @AlhassoumaneHadou
    @AlhassoumaneHadou 17 дней назад +1

    Tau sai tiani wallah

  • @OumarLaouali-pn5fn
    @OumarLaouali-pn5fn 17 дней назад +3

    Ameen malam Allah saka da alkairi

  • @HamidouAlio-n9u
    @HamidouAlio-n9u 16 дней назад

    Malam bama son ganika a nijar wallahi. Kabamu kumiya bama son sulhu

  • @ChafiouIssoufou
    @ChafiouIssoufou 17 дней назад +1

    wallahi sai Munci Uwar dik dan iskanda ya shigo mana ko waye shi

    • @رضوانربيع-خ5ض
      @رضوانربيع-خ5ض 16 дней назад

      Shegu matsorata kunsan kunajin tsoran Faransa kuka koresu se sun dawo sunci uwarku bazasu kyale ku ba shegu ya'yan bokaye

  • @MamansaniHousseini
    @MamansaniHousseini 17 дней назад +1

    Bawan Allah Kaima kaji tsoro Allah

  • @MamanesaniYahayahamza
    @MamanesaniYahayahamza 17 дней назад

    Macha Allah cheikh balalau ❤❤❤❤❤

  • @LaoualiEnok
    @LaoualiEnok 17 дней назад +2

    Amin

  • @kailounoma9403
    @kailounoma9403 17 дней назад

    Wlh ba cin mana nè . Malam kadji sirön allah. Ceto yayi

  • @MariamaMoussa-c6o
    @MariamaMoussa-c6o 17 дней назад +3

    Malam Zantchen sulhu ya ke yi tunda ya san allah, aman da wuya faransa ta yarda a a sassanta su

  • @DayyabuSani-o5t
    @DayyabuSani-o5t 16 дней назад +1

    Ina mamaki Wai mutun yafadi gaskiya wani yazajeshi

  • @ASHAS-j3b
    @ASHAS-j3b 17 дней назад

    KaI ALLAH SHIYA SAN GASKIYA

  • @IndilOumarouchaibou
    @IndilOumarouchaibou 17 дней назад

    Malan Allah ya tchinema ouwaka albarka dan cheguiya manafiki

  • @ChafiouIssoufou
    @ChafiouIssoufou 17 дней назад

    Mu Anshamu Mun warke
    kaf Maluman Nageria na Izala babu Mai yi dan Allah, sai dan kudin zaa basu

  • @aliyulawal9856
    @aliyulawal9856 17 дней назад +2

    Ameen ya Rabbal aalameen Allah ya taimaka

  • @AssamaYaoh
    @AssamaYaoh 17 дней назад +1

    Allah y'a sakamaka da alhairi

  • @abdotaware
    @abdotaware 17 дней назад +2

    Kai wlh wasu malaman Nigeria sunzama makaryata

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 17 дней назад

    dan maula inba maula ba ina malami ina zano sunayen yan siyasa yana yabon su ,sak irin na maroƙa

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 17 дней назад

    Gaskiya muna manta musulunci domin cimma Wani manufar musamman yan siyasa gaskiya mu shiga taitayin mu musulunci ba wasa bane tattara ma ku malamai magada Annabawa 😢

  • @aminulawal3427
    @aminulawal3427 13 дней назад

    WANNAN ZANCEN BANZANE

  • @Baktimeto2sommer
    @Baktimeto2sommer 17 дней назад

    A ji tsoron Allah

  • @MubarahMubarah-g9z
    @MubarahMubarah-g9z 17 дней назад +1

    Malaman Najeriya dan Allah kudai na yau darar talakawan ku idan kudi kuke kar6a kuna bada dama ana kashe talakawan ku to kuji tso ran Allah

  • @AbdulfatahAbdulkadir-bs6kb
    @AbdulfatahAbdulkadir-bs6kb 15 дней назад

    Ubangiji yakaramaka rahama damaseyi

  • @mahamanmourtalabako5402
    @mahamanmourtalabako5402 15 дней назад

    Wlye malam Albani ba haka ba naso inji kalaman ka ba kan wannan kadiyar ba,kaima Allah ya jarabe ka kenan da cikin kudin siyasa.ubangiji Allah ya maido hankali ka kan gaskya.da kayi tunani da bakace komi ba sai kayi cikaken bincike,amma haka kawai bangaranci ne ka dauka malam bisa ga son zuciya.

  • @yahyaomarsafyu
    @yahyaomarsafyu 17 дней назад +2

    Bamu 'ba ku

  • @abdotaware
    @abdotaware 17 дней назад +2

    Wanene yazabi bazum?

  • @abdotaware
    @abdotaware 17 дней назад +2

    Duk yan siyasa kuke kudena yaudarar mutane bisa munbari

  • @ousmanesaad3114
    @ousmanesaad3114 17 дней назад

    Toh shi bazu bai taba think amanar Al oummasa bane malam miyasa bakayin adalciba

  • @souleymaneali3946
    @souleymaneali3946 17 дней назад +2

    Allah ya baa ku ladar niyya Amma ku bari lokaci ya ka kan shi
    Mun gode da kulawar da ku ke mana Allah ya bar zumunci

  • @hamdulla4610
    @hamdulla4610 16 дней назад

    A gaskiya, kayi kuskure dan gance da maganar tsaro, to shugaban kasar Najeriya, ya futu yayi bayani a kan faɗar ganaral tchiani , bai dace ba malami yasa bakin sa a harakar tsora ta sirri domin abubuwa ne dake faruwa ta longuna Majilisar shugaban kasa,

  • @saadatousidikou2779
    @saadatousidikou2779 17 дней назад +2

    Kai dan asarane. Kasan wani yahi. Tiani yahi ubanka ba kai ba ma

    • @AdamYau-g7j
      @AdamYau-g7j 17 дней назад

      Rabu da dan shegiya dan ci da addini ,nan fa kawai yanzu haka dan aturamai wani abu ne

  • @AdamAAudiusoumn
    @AdamAAudiusoumn 17 дней назад +2

    Koda Hakan tafaru to Bakowane mllm bane zai shiga wannan sulhun Sabo da Anyi walkiya munga mllm mai na gari da masu ci da Adini muna Fukai

  • @HabibSoudan-o6i
    @HabibSoudan-o6i 17 дней назад

    Kaji tazkiya nafsi

  • @muhammedadamu6013
    @muhammedadamu6013 17 дней назад +1

    abin mamaki malamman tijjanyya sunfi ladabi akan masukiran kansu yan sunnah

    • @AdamYau-g7j
      @AdamYau-g7j 17 дней назад

      Su ai ba yan ci da addini bane shiyasa ,amma kanaga su na izala harda zano sunayen yan siyasa sak irin na maroka irin su rara

  • @seydouhamaalibyoabyo3799
    @seydouhamaalibyoabyo3799 17 дней назад +1

    المعلم إتكى الله ولا تقول ماليس لك بح علم قل خيرا او اسقط

  • @ahmedrufai6545
    @ahmedrufai6545 17 дней назад

    Don basusun alheri ga talakawa. Kai kana kara bata lamari

  • @aminushehubashir6523
    @aminushehubashir6523 17 дней назад

    Kamar iya jawani ashe baka iyaba kasawata kungiya

  • @OusmaneRabiou-e8p
    @OusmaneRabiou-e8p 17 дней назад

    Malan ko dai kaima anbakanaka kasan

  • @namalamfaruk2837
    @namalamfaruk2837 17 дней назад

    Sheikh Bala Lau Allah ya saka da alheri. Malam Alabni..😂..mun yarda shugaban Nijer ba ma'asumi toh shi Tinunbu fa?..again shin menene shugabannin siyasar Nigeria sukayi na tausayawa talakawa? Kaji fa Tinubu yace he has no regret and no going back with his polices?..Allah ya saka da alheri.

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 16 дней назад

    Duk abinda zasuyi suyi gindin uwarsu sunsan sunajin tsoran Faransa suka koresu sesun dawo sun ci uwarku tukun shegu marassa wayo zakugane kuskuren dakukai

  • @IbrahimDogowani
    @IbrahimDogowani 17 дней назад

    Bawai zargeneba gaskiya ne akagayi mln

  • @footballcomplet
    @footballcomplet 16 дней назад

    Toh Malam juyin Mulki Haram ne ko halal ne ??

  • @aboubacarchaibou5536
    @aboubacarchaibou5536 17 дней назад

    Kai Dan democratia Muji ka

  • @kailounoma9403
    @kailounoma9403 17 дней назад

    Miyasa baku kokarin bincike memekon wannan surutu

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 17 дней назад +1

    Wai su tunubu da ribado da ahmd rufai din nan da aka zarga kuna nufin su mala'iku ne ? Ko annabawa ne su ko ? Ko kuma su ana yi musu wahayin ne da bazasu iya ƙaryata gaskia ba ?
    Tinda naga dik wani mai bawa tinubu kariya sai kaji yace shugaban Nijar ba mala'ika bane bakuma annabi bane ko ?

  • @ahmedrufai6545
    @ahmedrufai6545 17 дней назад

    Don just go direct to the point