ASADUSSUNNAH YA KARA YIN SABON BAYANI AKAN NIGERIA DA NIGER AN KARA BAJE ALBANI GOMBE AKAN GEN CHIAN

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 янв 2025

Комментарии • 53

  • @d.bcooper2271
    @d.bcooper2271 2 дня назад

    Kayi gaskiya, Malam Albany Gombe. Tchiani yaci amanar me gidan sa, Bazoum.

  • @hamayehamsou4412
    @hamayehamsou4412 12 дней назад

    Sakaray Allah ya isa

  • @MalanIbrahim-c7b
    @MalanIbrahim-c7b 10 дней назад

    Allh ya chiryaka

  • @SahabiIbrahim-g4j
    @SahabiIbrahim-g4j 14 дней назад +1

    Muma fa munsan cewa akwai malaman da ake bawa kudi su goyi bayan karya kuma Allah ya isa

  • @naimahamisu2806
    @naimahamisu2806 13 дней назад

    Hmmm son rai ya shiga jikin wasu malaman.Ai malam Doka kenan,saboda bin doka yasa suka zauna lfy.kuna magana malqmqn mu babu hikima.Allah yaganar da ku gaskiya.

  • @razpick-all4644
    @razpick-all4644 9 дней назад

    Azzalumin malami, Allah ya wargaza ku

  • @issoufboro987
    @issoufboro987 12 дней назад

    Allah ya chirya muna al-umar mu musulmi ''' malam ka Tuba KO Allah zey ya fema

  • @CisséModibo-o8b
    @CisséModibo-o8b 16 дней назад +1

    Tab malam kaji soron Allah fah

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 14 дней назад

    Allah yakaramaku malamai makwadaita gayanan dianrainaku

  • @hamayehamsou4412
    @hamayehamsou4412 12 дней назад

    Zaku gane akwoi sojohin faransa idan suka fara fatataka ku in sha Allah

  • @soufiane-ei9cp
    @soufiane-ei9cp 13 дней назад

    Asdou kai ba abinda kasani sais chilme mi anfani kasa basaro wallahi dai kaji koumgna koulom magaganounka sai ansamou akasi

  • @SounousiKalaf
    @SounousiKalaf 16 дней назад

    Kai Malan kaji tas ro Allah

  • @BfjfjrIfigu
    @BfjfjrIfigu 16 дней назад

    Ubangiji Allah hadaka bala'ii Allah tsinema albarka Karan huwrauta

  • @SadiqUmar-i4g
    @SadiqUmar-i4g 16 дней назад +1

    Malam kaji tsoron Allah

  • @MohammedGamboyusuf
    @MohammedGamboyusuf 16 дней назад +3

    Albanin gombe kaji tsoron Allah kuncucemu Kun kawo tunubu kayi qarya kace dan atiku Arne ne yanzu Kuma kadawo goyon bayan bazoum da France Allah ya kyauta

  • @MoustaphaMohamed-l8d
    @MoustaphaMohamed-l8d 16 дней назад +1

    Wawa banza

  • @IbrahimAdamou-b5l
    @IbrahimAdamou-b5l 13 дней назад

    Toh bazoum ubankane

  • @AhmadAuwal-n4y
    @AhmadAuwal-n4y 13 дней назад

    An fadi ba nauyi gaskiya ta bayyana

  • @MoMz-oe1rd
    @MoMz-oe1rd 16 дней назад +3

    To a tambayi malam a gidan ubansa bazum da matar sa suke kulle

  • @AnafiDialloAboubakar
    @AnafiDialloAboubakar 15 дней назад

    Lokacin da aka yi ma tanja juyin mulki, ba'a haifi mai karyar mallanta din nan, wawa dan iska da rigar mallamai

  • @PetiPeti-d6b
    @PetiPeti-d6b 16 дней назад

    ❤❤❤

  • @Aaaa-u1u5s
    @Aaaa-u1u5s 16 дней назад

    Jahili kuma dan siyasa dama ku duba kamar shi kullum ana muqabala da shi mi ya gama malami da siyasa sai Nageria Allah ya yi mumu tsari

  • @bsrbsr4499
    @bsrbsr4499 14 дней назад +1

    Kanamagana tajahilci wawan malami karnikan yansiyasa

  • @LawalAbdullahi-tc1cg
    @LawalAbdullahi-tc1cg 12 дней назад

    Tunqa da warwara malam kakomamakaranta dan Allah

  • @ousseinimoussali1827
    @ousseinimoussali1827 14 дней назад

    Wawan banza ga shugaban Faransa yafada

  • @AbdoulahiOumarou-b4q
    @AbdoulahiOumarou-b4q 15 дней назад

    Wayne malami makaryaci ne Allah yatanba yeka kiyama zindiki

  • @MoMz-oe1rd
    @MoMz-oe1rd 16 дней назад +1

    Kuma malan ya ce yana a tsakiya amma karya yake baya tsakiya

  • @AliSaley-r2i
    @AliSaley-r2i 15 дней назад

    Wly karya yake chejen malamin

  • @bigzee8907
    @bigzee8907 15 дней назад

    Toni banga wani kalama marar kyau da wannan Malamin yayi ba.

  • @labaransani5144
    @labaransani5144 15 дней назад

    A rinka kyautata harshe

  • @SounousiKalaf
    @SounousiKalaf 16 дней назад

    Kaso Albin da kai kakefada

  • @SouleyMoussa-x1l
    @SouleyMoussa-x1l 9 дней назад

    Wato dama sai kun zabe tchikaken dan iska kuke bashi dama waazi dan ya zagi mutanen.

  • @IsmailMahamane-g6u
    @IsmailMahamane-g6u 16 дней назад +1

    Malan agabanka akayi Munafukine kaway chi ribadon waliyine??

  • @SouleyMoussa-x1l
    @SouleyMoussa-x1l 9 дней назад

    Duk wani dan iska malamin Nigeria ya fito KO daga bautchi KO Kano KO kaduna.mi ke sa haka ?

  • @AhmadAuwal-n4y
    @AhmadAuwal-n4y 13 дней назад

    To kai malam wa yafada maka haka akayi wa bazuom

  • @BashirRayyanu-mf4og
    @BashirRayyanu-mf4og 16 дней назад +2

    Damashi wannan ai munafikine

  • @OmarMai-o8h
    @OmarMai-o8h 16 дней назад +1

    Malan Durun uwarka

  • @musaaminu-c8m
    @musaaminu-c8m 12 дней назад

    Malamai kudai dage wajen wayar da kanmu kada makiyan mu suyi nasara a kanmu.

  • @IbrahimSeydou-kh3gn
    @IbrahimSeydou-kh3gn 12 дней назад

    A che wanan malam wawa jahili ne gaskia kacune

  • @mustaphakabirsharu7678
    @mustaphakabirsharu7678 15 дней назад

    Duk wanda yace wannan mgnr da mallamin nan yayai ba gaskiya bane to dan son zuciyane to banda zalunci da TCHANIN YAYAI IN AKAI MAKA ZAKA JI DADI TAMBA GA KOWA IN ABINDA AKAIWA BOZUOM ADALCI NE TO ALLAH YASA AIMAKA SHI

  • @issaibrahimomorou2122
    @issaibrahimomorou2122 16 дней назад +1

    Abin kunya albanin gombe

  • @UsmanHassan-ye8xr
    @UsmanHassan-ye8xr 12 дней назад

    Gaskiya ne mallam rabo da jahile gashi su sugabasu baya kariya

  • @SaniSaleh-v5p
    @SaniSaleh-v5p 13 дней назад

    Wannan Mal Amma baisan juyin bulkiba ko suna kokarin ceto kasarsu kana hassada

  • @auwaladonadutse6157
    @auwaladonadutse6157 16 дней назад

    To meye lafin wannan maganar

  • @OmarMai-o8h
    @OmarMai-o8h 16 дней назад

    Jahilin banza munafiki

  • @issaibrahimomorou2122
    @issaibrahimomorou2122 16 дней назад +1

    Abin kunya albanin gombe