Su yan kudu idan sun samu mulki zasu kyautata wa mutanen su, amma mu namu dasu ake hada kai ana kashe mu, Allah ya isa tsakanin mu da mugayen shugabannin mu na arewa mahaukata
Amma ku Malamai, kun ki tuntubar miyagun Malamai cikin ku da cire bakunansu game da goyon bayan gwanati. Wadanann irin su Sani Yahaya Jingir, Abdul Rahman Azzamfari etc.
Abinda yahana mu kafa companoni shine karancin wutan lantarkin 330/132 kv substations. Guda takwas a lagos kadai amma the whole of North east guda daya kacal. Former MD TCN Usman Gur Mohammed ya yi yunkurin gyara wannan ta hanyan TREP da kudi doller 1.661 amma yan arewa ( su saleh mamman) suka tsige shi. Kuma sun kashe kudin bayan cireshi alhali ba'a cimma kudurin samar da wutan ba
Yah Allah kayimana maganin azaliman yan siyasar nigeria yansiyasar arewa basuda hankali san zuciyane agabansu suyisata abunda sukafi ganewa kenan Allah yayimana maganinsu
Allah yasaka maka da gidan Aljannah malam
Ya Allah ka karya mugu da mugwaye nagida da nawaje Ameen ya rabb
Mutuwa ko tsufa natafe kan amutu ya Allah duk wanda ya xalincemu ya Allah kai masa mummunan karshen don annabi Muhammadu S A W Ameen ya rabb
جزاكم الله خير الجزاء شيخنا الفاضل بارك الله فيكم كثر الله أمثالكم
Allah SWT ya Sa ka maka da Alheri dama ai an san da Wuyan 🦧 🦧🦧
Ake daure shi a Kugu 🦧🤲🏻🤲🏻🤲🏻
duk wanda yake da ra'ayin a kirkiri kasar arewa a raba Nigeria yayi min comment da ❤
Allah ya saka da alheri
Gasikiyane mlm arewa kenan
❤ Masha allha allha ya karama Malan lafiya ❤
Su yan kudu idan sun samu mulki zasu kyautata wa mutanen su, amma mu namu dasu ake hada kai ana kashe mu, Allah ya isa tsakanin mu da mugayen shugabannin mu na arewa mahaukata
Allah sarki malam Kenan achemuku kafirchine kuche darurane dimakuradiya din Kenan🇸🇦
Matsalar arewa kune malamai musamman na izala
Matsalar arewa shine malaman bidiah malaman tsubbu an gama malamai tunda Albany da jafar suka mutu
Da gumnonin arewa da yan majalasar arewa bamuga amfaninkuba barku da amfarni allah zai karmaku
Amma ku Malamai, kun ki tuntubar miyagun Malamai cikin ku da cire bakunansu game da goyon bayan gwanati. Wadanann irin su Sani Yahaya Jingir, Abdul Rahman Azzamfari etc.
tabbas wannan gaskiyane
good day sir dalibinka mai sauraron ka do yaushe ranan jumaa a masallacin sheik zarban yankaba kano state allah ya kara lafiya
Kaji mai hankali ya lura kuma ya gane
Girman arewa ya kai matsayin kuna da shugaban kasar na ku musamman amma kuna biye da fasikai mutane kana neman rasa arewa 😢
Da haka arziqan dan ggute arziqin bazar wanda bai amfani mahaifarsaba
Domin ta wannan hanyar ne kadai zamu iya maganin duk wani wanda be yi mana daidai ba mu dawo dashi
Bakamar najeriaba da akasar zalinci agaba
Vous êtes où
Rashin WUTA Shi ya Hana a Gina maaikatu. Su fara da Gina Electricity
Malam nikam nawane kudin dazaafitar dazakka naji wani malami yace muliyon daya zakkarsa dubu ishirin dabiyar (25000)hakane idai hakane ai kudin bayawama
Chidey in ba rame miyaka magana rame?
Mo baruwammu da tunubu domin barmu da alarqar dashi
Abinda yahana mu kafa companoni shine karancin wutan lantarkin 330/132 kv substations. Guda takwas a lagos kadai amma the whole of North east guda daya kacal. Former MD TCN Usman Gur Mohammed ya yi yunkurin gyara wannan ta hanyan TREP da kudi doller 1.661 amma yan arewa ( su saleh mamman) suka tsige shi. Kuma sun kashe kudin bayan cireshi alhali ba'a cimma kudurin samar da wutan ba
Inna lillahi wa ina ilaihi raajiuum ya Allah Ka tausaya mana Amma dai stil zaku iya yin wani Abu
2 weeks ago
Wannan gaskiyane ubangiji Allah yataimaki aikin malam