Mazan Jiya, by Abdul-Aziz A. Sani Madakin Gini Author: Abdul-Aziz A. Sani Madakin Gini Publisher: Jakara Bookshop, 2006 Voicing by: Muhammad Umar kaigama
ni narasa gane dalilinda yasa aka daina saka cigaban littafinnan Dan Allah asakamana ci gaba ..kuma ci gaban ma karatun Muhammad umar kaigama mukeso..!
ni narasa gane dalilinda yasa aka daina saka cigaban littafinnan
Dan Allah asakamana ci gaba ..kuma ci gaban ma karatun Muhammad umar kaigama mukeso..!
Eh wlh
Mashallah. Dan Allah mine sunnan chiri nabuyu
Dan allah ataimaka asakamana na cigaban labarin
Dan Allah kusamana Kashi na biyu
Dan Allah asamana na biyu
Macha Allah inason insamu cigabanchi
Dan Allah akawo mana cigaban wannan littafin
Masha Allah❤
Masha allah🥰🥰👍🏽👍🏽
Salam dan Allah asamana cigaban mazan jiya
Inajin dadin wannan takar dan
Da kyau malam Muhammad
Slm muna godiya amma mai gida babu kashi na 2 please please
Wai shin haryanzu chigaban littatin'nan ba'a kamala bane?
A tai maka mana da chigaban, kuma cigabanma, na muhamad umar kaigama mukeso
munji dadin wannan idan akwai cigabansa muna Neman alfarma da a samana
+alhassan abba eh toh, Insha Allah xan sa Muku en har muka samu...
muna jin dadin labarin dan alla ataimaka akawo mana cigaban labarin
Tsoron tsoro
Muna jiran cigaba
Dan a tai maka mana da chigaban
🎉🎉🎉
💃💃💃