Masha Allah,irin wadannan kungiyoyin foundation na karya akwai su da dama,, gaskiya kuna kokarin nusar damu yadda rayuwa ke tafiya, Allah ya Kara daukaka,
Waini Dan Allah hajiya Laila tana bibiyar comment section kuwa Ni dai babban burina Allah ya sa hajiya Laila takirani a season na gaba nima a haska da ni duk Wanda ya keso a haska ni yamin like 😂😂😂
Masha Allahu amma allah yasa kar gabon taji don wlhi zuchiyarta zaifashe . Sbd bata gama na babanta da kawa ba koma takoma namijinta abun sai a hankali ya allah kasamana tsuron allah azukatanmu da kakauda zuciyar mazajenmu akan karuwa matan nan. Wannan film din darasin shi nada yawa. Abunda yafi nunawa shine duk inda mutum yake yaji tsoron allah shine kawai allah kasa mudace amin
Inaga zaa kashe hadiza gabon ne,sabida tanason tadaina yin film,dama film 2 takeyi a yanzu manyam mata da gidan badamasi.kuma tanajin nauyin masu film din ne shiyassa ma takasa barin films din
Dangirman Allah karku tona mata asiri tunda tayi ladama batasan auranta yamutu idan mijinta yaji to dan Allah ataimakesu duk dadai ba'aiki mekyausukeyiba wata kila wannan yazama silan shiriyansu.dan idan asirinsu yatonu to ansake tar'watsa zuciyar lailai.dan Allah aduba
Dadin in kana da characters da yawa kenan. Yanzu kaga kana Allah Allah aje gidan Malam. Amma idan basu da yawa sai kaji ka gaji da kallon gida daya kaman Labarina
salam Abnur gaskia aiki yana yin kyau aman akwai kuskure a scen din da ake kai matar namej hospital babu dokar ta zata tilasta cewa sai mutun ya fadi abinda akai masa ko ya faru musamman ma irin nata accident din itace complainter fa idan tace babu abinda ya faru da ita babu damar ace xaa tuhu meta daga kodar police har dokar hotel gaskia ayi gara anan a hotel industry privacy she abun dubawa a ko da yaushe thanks
Kaman yadda mai hotel yace abun da dawo public case ne, dole su wanke kansu saboda kar aje a dawo a tuhume su cewa su sukayi. Dole a gano bakin zaren saboda kar ya ɓata musu kasuwa
Hahahaha yace Wai zai tuba nan da shekara 17 in kayi dariya kamin like
Wow Masha Allah yakamata laila yadawo manya matan da Kuma nadiya
Masha Allah Watching live and direct from Sabha libya 🇱🇾
GOD BLESS NIGERIA 🇳🇬🤲
Ya ubangiji Allah kasamuyi ido Biyu da Manzan Allah s a w Ameen ya Allah ❤❤❤❤❤❤
Wanda ya gane zayyad mijin Nadiya munafikine yamin like 😂😂😂
Kaiii cikakken munafiki ni nazata in ya farfado ma zai shiryu Ashe inaa
@agnesidris296 😀😀😀😀😀 Bai daku bane
@@SaniSaidu-h2qNima haka nace 😅
@@SadiyaMuhammadumar-ww6zl 😀😀😀😀😀
Hrynxu baiyi nadama ba fah😂
Da ace kunsan abunda nasani gameda lahira da zaku takaita dariya Ku yawaita kuka inji manzan Allah S, A, W 😢😢
😢😢😢😢😢
Masha allah godiya mukai maso Annabi gaskiyane ayki dakukai yayi 🇳🇪👈
Tabb akwai aiki faa wlh
Muna godiya MANYAN MATA 🎉
Macha Allah Allah ya kara lafiya da nisankona 🙏🇳🇬🇱🇾
This skin is skinning māsha Allah! Allah yayi halitta😍😍😍
Kai Maa Shaa Allah wannan episode yayi citta😊
Masha Allah,irin wadannan kungiyoyin foundation na karya akwai su da dama,, gaskiya kuna kokarin nusar damu yadda rayuwa ke tafiya, Allah ya Kara daukaka,
❤❤❤❤❤❤ ama annabi salati ja maa
s a w
Sallallahu alaihi wasallam 💜❤️
S a w ❤️
Kar Amanta Ayiwa Annabi salati (ﷺ)❤❤❤❤
🤲(SAW)
S.a.w❤
Saw😊
S A W
صلى الله عليه وسلم ❤❤❤
Masha Allah manyan mata Yana kyau sosai Allah ya Kara basira da daukaka 🙏❤
Jazakullahu bi Khair Allah ya kara basira da daukaka 💓💓💓
Masha allah jama,a barkammu da zuwa wannan sati allah yanuna mana wani satin lfy amen😊😊😊🎉🎉
Ameen ya hayyu ya kayyum
Allah ka rufa mana asiri duniya da lahira, ka raba mu da aikin ashsha.
Allah sarki rayuwa, saina tunada lokacin danayi soyayya dawata matar aure, kuma DSS ne mijinta, Kash Allah yasa mufi karfin zuciyarmu😔😩🙏
Wato shifa zaid barai taba chanja halinsa ba😂
Wayyo yanzu yazaai Kenan jagwal Allah y Kara basira❤❤
Wow that's amazing news 🗞️🗞️🗞️ good films recently Manyan Mata
🎉🎉🎉❤❤❤
Gaskiya presdor Namijin Duniyane,A very good job keep it up
Masha Allah munajin dadin film dinnan sosai gaskiya yakamata aunty laila tadawo manyan mata mana 🥰🥰🥰❤❤❤🎉🎉
Jamila Nagudu is a veteran actress that no one can dispute. 🎉
Je suis totalement d'accord avec toi . C'est la meilleure.
Barka dayao
Agreed 💯
@@mubarakusman4436yayi
😢😢😢
Masha allah wannan film din Kuna koya mana darasi sosai a cikinsa .
Allah kakara mamu soyayyar annabi muhamadu SAW azuciyarmu❤
صل الله عليه و سلم❤❤❤❤❤❤❤
Amin
Sallallahu alaihi wasallam 💜❤️
Ameen ya Allah
Aunty j.... I'm happy to you in kaiama Kwara state....one love ❤🎉
Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka ❤❤❤❤❤
Wanda baban hafiz yami'in farin Kaya yaba haushi yamin like
Waini Dan Allah hajiya Laila tana bibiyar comment section kuwa
Ni dai babban burina Allah ya sa hajiya Laila takirani a season na gaba nima a haska da ni duk Wanda ya keso a haska ni yamin like 😂😂😂
😂😂
😂😂😂😂
Masha Allah film yana tafiya yadda ya kamata tofa mijin nadiya sai a hankali 😂😂❤❤❤❤🎉🎉🎉
Masha Allah ❤️ more progress ahead Mayan Mata very interested movie 🎬 🎞 🥰🥰🥰
Masha'Allah Allah kara basira but dan Allah kar lailah taki fahimtar mijinta akan wannan abin
Can't wait 4d next episode 😌🙌👌
Masha Allah Waiting From Osun State
Masha Allah Allah yakara basira ❤❤
I love you
Masha Allah I'm from Ghana 🇬🇭
Wanda sunan wata wai rabi Lilo ya danna min like 😅😅😅😅
Kar a manta d yiwa annabi salati 🤲 ( SAW)🙏🙏🙏
اللهم صلى وسلم على محمد ❤
Zuciar zaid bai mutu bah😂😂😂
Masha Allahu amma allah yasa kar gabon taji don wlhi zuchiyarta zaifashe . Sbd bata gama na babanta da kawa ba koma takoma namijinta abun sai a hankali ya allah kasamana tsuron allah azukatanmu da kakauda zuciyar mazajenmu akan karuwa matan nan. Wannan film din darasin shi nada yawa. Abunda yafi nunawa shine duk inda mutum yake yaji tsoron allah shine kawai allah kasa mudace amin
Wllah kuwa Allah sarki bai War Allah 😢
Ameen ya rabb,Allah ya shirye mu ya dora mu akan hanya madaidaiciya
Inaga zaa kashe hadiza gabon ne,sabida tanason tadaina yin film,dama film 2 takeyi a yanzu manyam mata da gidan badamasi.kuma tanajin nauyin masu film din ne shiyassa ma takasa barin films din
@mukhtarjegajega321 saidai achanzata amma bazaakashetaba
Ai Gabon ta fita daga manyan mata series
yace saurayinta ma ya mutu, saura ita😂😂😂
Yace "saurayintah mah ya mutu, saura itaa"😂
Allah ya tsarkake mn xuciyar mu.
Kudos to the Cast and Crew.
Dan Allah kudawo mana da Laila
Gaskiya Namenj bai iya Acting ba.
Nima abinda nace kar aje cireta ne akayi, akace taje hutu
Masha Allah aiki nakyau
ALLAH yasa mudace🎉🎉🎉🎉
Dangirman Allah karku tona mata asiri tunda tayi ladama batasan auranta yamutu idan mijinta yaji to dan Allah ataimakesu duk dadai ba'aiki mekyausukeyiba wata kila wannan yazama silan shiriyansu.dan idan asirinsu yatonu to ansake tar'watsa zuciyar lailai.dan Allah aduba
Watching from lagos lekki phase 2 Nigeria🇳🇬🇳🇬
Zaid fah bai horu bah fah😂😂😂
Wlhy kuwa 😂
Wlhy ya kamata ah sake mashii wanii dukan 😂😅
Gaskiya kam da sauran sa,and kuma ita nadiyan ma haushe take bane,cuz he's just using her and takasa ganewa haryanzo🙄🙄😏
Ya haka yau ba guidan malam😂😂😂
Dadin in kana da characters da yawa kenan. Yanzu kaga kana Allah Allah aje gidan Malam. Amma idan basu da yawa sai kaji ka gaji da kallon gida daya kaman Labarina
Ayyah ba a nuna mana gidan malam ba mijin naïma😂😂
Kaman na kama Zayd namasa bulala wlhy😢
اللهم صلى وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله وأصحابه أجمعين ❤❤
Gaskiya manyan mata wannan kungiya tayi yawa arage su mana pls
Watching Live From ARWA UNIVERSITY SANA'A YEMEN 🇾🇪🇾🇪🇾🇪
Jama a ina neman Rabi lilo a comment 😅😅😅😅
Ni nafi son a nuna gidan malam 😢😂
Wallahi na tsani wannan zaid din
Wlhy matan da mazajen su ke matukar sonsu sunfi iskanchi ji yanda namenj ya tashi hnklinsa 😢
Wallahi
Zayyad yadagi se yasa nadiya amasifah 😂
اللهم صل على سيد نا محمد وسلم ❤❤❤
❤❤❤
Salati goma ga annabi
Sallallahu alaihi wasallam 💜❤️
Masha Allah ❤
Kai wai ya haka ne se dadi yakai dadi se zuma takare😂🎉❤🎉🎉🎉🎉🎉
Ok im ready to Mayan mata❤❤
Macha Allah ❤❤❤❤❤❤❤😂😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉🎉
Zayyad munakiki ne har hawchi yake bani
ramadan coming may Muslim 19days allah ya kaimu 🌛🍹💪
Dan Allah Faisal kudaina Bata masuyi saboda da Allah zakusa wasu suki taimakawa nagari sunanan irin su fauziyya d aulaiman da sauransu
Lokaci Da Prasdo Ya Mari Wannan Yarinyar Wanda Yaji Ance Takata Yayimin Like
ya kamata laila ta dawo manyan mata
Macha Allha ❤️❤️❤️❤️❤️
Faisal Dai yace ai mune marayun 😂😂😂😅😅
❤❤❤❤❤❤wallahi bidiyon tayidadi❤❤😂
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Wlh wlh you are the best ❤❤
Allah yasa mudace
Masha Allah
Isah feroskhan😍 kamal in real life yana da tsayayya ko in tsaya mai😅
Tsaya mai kawai
Manyan mata na burge ni saboda hakikani gaskiya da ke cikin ta.
Masha allah ❤❤❤🎉🎉🎉
Yaushe zaadawo zafin nema🎉🎉🎉🎉
Wlh munir yabani tausayi har addua,a yake mata 😢😢
salam Abnur gaskia aiki yana yin kyau aman akwai kuskure a scen din da ake kai matar namej hospital babu dokar ta zata tilasta cewa sai mutun ya fadi abinda akai masa ko ya faru musamman ma irin nata accident din itace complainter fa idan tace babu abinda ya faru da ita babu damar ace xaa tuhu meta daga kodar police har dokar hotel gaskia ayi gara anan a hotel industry privacy she abun dubawa a ko da yaushe thanks
Kaman yadda mai hotel yace abun da dawo public case ne, dole su wanke kansu saboda kar aje a dawo a tuhume su cewa su sukayi. Dole a gano bakin zaren saboda kar ya ɓata musu kasuwa
Shi room service da ya karyata ta ya akayi ya san abinda ya fari
Texes kuma Dr😮😮😮
Amma ya akayi nadeeya tayi baki
I think is base on the makeup😂😂
Wai aminu j tow yayi masalaci ko tukwana😂😂
Se nangabadai😂😂😂😂
@fatemafatema-u4o allah yasa dai bai cinye kudin temako ba
MASHA ALLAH🇳🇬🇸🇦
Masha Allah, dan Allah yaushene zakudawo zafin nema season2 ne
Wai jima'a aminu j tow ya ginawa malam yakub Ismaël masalaci kuwa 😂😂
😂😂😂😂
@rafiouabdoulahi5326 naji shuru shi yasa na tambaya
Da niga su fasal
Kai yan tiktok sannunku a cen nasan wannan labarin😂😂😂
Masha Allah which you from Cameroon 🇨🇲 ❤
This film is the best hausa searies bybnow
Wlh wlh you are the best
Now I’m feeling pity for kamal 😢
lallai zaid be daku ba ahannu Sango gashi kuma ya rasu
Masha Allah aiki yan kyau
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤
Allah y kara basira
Masha allah ❤❤❤❤❤