Hukumomin Wutan lantarki na KADUNA a gaskiya sun burge ne. Rashin Goyon bawan yan'uwan mu da kaunan junan mu shene babban masalar mu a kasar nan. Wanda sukayi asara Allah ya maida gurbe. Allah ya sa management su yi na'am da bukatan su a kuma samu sulhu
Masha Allah Allah ya kara basira
BBC Hausa 🗞️ 🎥 shafin Farko UK 🇬🇧🎙️📻🎧🎶👂🏻
Barkada Aiki
Hukumomin Wutan lantarki na KADUNA a gaskiya sun burge ne. Rashin Goyon bawan yan'uwan mu da kaunan junan mu shene babban masalar mu a kasar nan.
Wanda sukayi asara Allah ya maida gurbe. Allah ya sa management su yi na'am da bukatan su a kuma samu sulhu