To wait malam dayazo har sokoto domin ku hadu ku tattauna akan wannan Qadiyya Miya Hana kazo ku hadu sai kuka kama wasan yar 6oye ? Sbda haka ba zamu fahimci gskyr lamarin nan ba harsai Kun hadu kowa ya karanto daga littafi idanma akwai Wanda ya 6oye wani Abu daga littafi daganan zamu gane gskyr mgna. Allah yasa mu dace
😂😂😂toh kai abokina kana ina yazo ban abinka mlm baffa yazo yayi wasan kwankwowo ai chi malam Mourtalah yazo filin sukuwa na sokotan dan haka akwon magana biyu da baffa yayi me harchan damo 😂😂😂
Masha Allah mun gode Allah yayi muko albarka ameen ya rabbi ❤
NIMA BANYI SALLAH DASU MALAM MURTALA BA AMMA NAYARDA DASHI GASKIYA AKWAI HUJJA❤❤❤
Allah kara lfy da bassira malan Murtala❤❤❤
Fadar ibinitaymiya bafadar Allah damanzonsabane idan yafadi gaskiya zamuyi anfani da.ita ida yayi kiskure saumu.aje danbawanda yayuce kiskure in ba.manzon.allah bane
computer Lallai malam Baffa ya haɗu da malaman kirki❤❤
Allah ya Karo ilimi Mai albarka 🤲
Kude burinku shine a dauki azumi a chikin sha,aban a sharuwa a cikin Ramadan Allah ya shirye ku
Ba Shaka akwai huja
حفظك الله ورعاك فضيلة الشيخ
Wallahi mahaukacin mai kwano bakin jaki ne
Masha Allah
Macha Allah ❤❤❤
Allah yabiya mln
To wait malam dayazo har sokoto domin ku hadu ku tattauna akan wannan Qadiyya Miya Hana kazo ku hadu sai kuka kama wasan yar 6oye ? Sbda haka ba zamu fahimci gskyr lamarin nan ba harsai Kun hadu kowa ya karanto daga littafi idanma akwai Wanda ya 6oye wani Abu daga littafi daganan zamu gane gskyr mgna. Allah yasa mu dace
😂😂😂toh kai abokina kana ina yazo ban abinka mlm baffa yazo yayi wasan kwankwowo ai chi malam Mourtalah yazo filin sukuwa na sokotan dan haka akwon magana biyu da baffa yayi me harchan damo 😂😂😂
Munasan hadinkanku kuma munasanku malam murtala da malam Idris da malam baffa hotoru
Allah yakara lafiya malam
👍
Gaskiya mai waga tâcha mata kake tofa karatun haddi wanda akewa Dr idissa amma ba ka tura nachi karatun???
Malam ku daina biye ma baffa kowa Ya san dan akuya ne baya ganin girman kowa
NI WALLAHI A NIGERIA KAF MALAMAN SUNNAH BANGA MAI TSAGE GASKIYA BA KAMAR MALAM MURTALA❤❤❤❤❤❤ BA TSORO KO KAƊAN.
Baffa ya gamu ubangidansa
Muna kallo daga camerun
Masha Allah