Ranka ya dade kana mutuqar burgeni wallahi. Ina fahimta da ilmantuwa sosai, Musamman akan abubuwanda da yake tafiya a kasar nan.... Allah ya qara basira Ameeeen🙏
Allah yataimakeka dam bello allah yakareka aduk indakake abu salma yabaka shawara ta isomaka kajita yace kadingayin abinka akan tsari da dakayi nafarko saika jira. Sakamako kowa hankalinsa yakoma kan satar rijiyoyimmam petir inkaji shiru saikaqara maimaitawa saboda arewa bamuda tsari anamaganar nafaro idan nabiyu yafuto toh sai amanta danafarko akamuke en arewa
Watoh kayi bin kicenka akan tsari daya bayan daya in anyi caa andauki mataki buqata tabiya toh sai kaqara futodawani tinda biyambuqata itace anfanin yin abun
Masha Allah, my man Dan Bello 👏
Masha Allah Dan Bello. Really appreciated our show
Kana kokarin wajen magana Masha Allah 😢
Nagode
Allah Ya taimaki Dr.
Amin nagode
You are awesome Masha'Allah! Allah ya kara maka basira, ya kareka.
More blessings Dr. ❤❤
Thank you
Gskiah ne wlh. Allah tymakeka❤
Ranka ya dade kana mutuqar burgeni wallahi. Ina fahimta da ilmantuwa sosai, Musamman akan abubuwanda da yake tafiya a kasar nan.... Allah ya qara basira Ameeeen🙏
Jazakallahu Khairan Dr mutun ta mace shi ma mata kin cigaban al'umma ne😊
Kwarai kuwa yar uwa
Allah Yaki yayeka ameen.
Dan bello nace da sahura zatayarda aida saina tawo kusa da ita kadan rabani agefi
Ba za ta yarda ba.
@fatimashuaibu2534 Kece "PAGAL" da yake magana ko?
da kyu Bello
Allah yataimakeka dam bello allah yakareka aduk indakake abu salma yabaka shawara ta isomaka kajita yace kadingayin abinka akan tsari da dakayi nafarko saika jira. Sakamako kowa hankalinsa yakoma kan satar rijiyoyimmam petir inkaji shiru saikaqara maimaitawa saboda arewa bamuda tsari anamaganar nafaro idan nabiyu yafuto toh sai amanta danafarko akamuke en arewa
Masha Allah
Masha Allah brother ❤❤
Dan bello pha dan kwankwasiyya ne gwara ku sani
❤❤❤❤❤ toh Masha Allah alhmdllh Allah yayi jagora
Masha Allah ❤❤❤❤
❤❤❤ oga
Ni Muhammad Usman kaura ina son bawan Allah din nan wallahi ubangiji Allah yakara basira
Nagode Muhammad
🎉
Nikhoh
🥰 ماشاءالله
MASHALLAH
😂😂😂❤❤
Watoh kayi bin kicenka akan tsari daya bayan daya in anyi caa andauki mataki buqata tabiya toh sai kaqara futodawani tinda biyambuqata itace anfanin yin abun
Wlh rayuwarka naburge ni mai sauki ga fadakarwa,kuma wlh ana fahinta r sakon
Nagode Fatima
Muke da godiya sbd Kana fadakar damu Kuma kana haska mana hanya muna fahinttar suwaye mu,hakan nasa musan kanmu
ABIN DA MALAMAI SUKA KASA FADA SHI DAN BELLO KE FADA.
❤
Tabbas iliminka yana maka amfani sosai.
Shin fagal zata bayyana?😅
Tambaya mai kyau
Kuma gaskiyane saimuhadakai munjajirce kowa yayi qoqari yabada gudummuwarsa akai musamu muqwato encimmu daga hannun azzalumai
Masha Allah