Nidai wannan abun koyinema Agurin d ake rawa da waqa shikuma yadakko malami akayi wa.azi da nasiha Wallah wannan Se miqiyin ALLAH da Gaskiya zai ga lefin hakan yar ganduje da yake rawa tayi ay ana nan ana dorata ta tiqar rawa kawai dan Nigeria ba.a iyamar kawai inmutun zaiyi abu kawai yayi dan ALLAH amma dan ya birge dàn Nigeria ba dan har abada bazaka birge dan Nigeria ba
Da zamubi shawaran Annabi Muhammad SAW da yace”ka fadi alkhairi ko kayi shiru”da yafi mana,domin matsalan daya damemu yafi gaban tsayawa kushe wanda yaje ya tunasar da Allah a irin wannan wurin.pls keep 🤫 and face your problem…

Allah yasawa auren nan albarka
Ameen ya ALLAH
A uzubillahi gaskiya wannan lamarin baiyi ba
saboda shi kwankwaso bayaso ayi waqe waqe da raye raye agurin Yakirawo malamai a karantar shine shine beyiba
malaman izala kuna bawa ahlussunnah kunya wallahi
Da zamubi shawaran Annabi Muhammad SAW da yace”ka fadi alkhairi ko kayi shiru”da yafi mana,domin matsalan daya damemu yafi gaban tsayawa kushe wanda yaje ya tunasar da Allah a irin wannan wurin.pls keep 🤫 and face your problem…
😂😂😂😂😂😂😂
Munzo karanta coment
Kanajawakanka zagi
masu zagin sesu zage dantse suyi tayi
Gafa mutanan😂