Ƴar Kwankwaso ita ce amarya mafi tsada a Arewacin Najeriya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 31 янв 2025

Комментарии • 40

  • @saratumohammed6768
    @saratumohammed6768 2 месяца назад +1

    Allah ya basu zaman lfy da zuri'a dayyaba ❤

  • @shuaibualiyu769
    @shuaibualiyu769 2 месяца назад +5

    Allah yasa mucika da imani

  • @dalutaharuna7439
    @dalutaharuna7439 2 месяца назад +7

    Dan Africa kenan da baya alfahari da nasa sede na aro. Allah ya kyauta

  • @idriszakariyya719
    @idriszakariyya719 2 месяца назад +1

    Masha ALLAH ALLAH basu zaman lafia

  • @ummidaddy8362
    @ummidaddy8362 2 месяца назад

    Masha Allah Allah ya basu Zaman lfy da zuria dayyiba

  • @Abdulhabeeb-n5t
    @Abdulhabeeb-n5t 2 месяца назад +6

    Allbarka ake nema ba kyauwunba ko tsadar

  • @FatimaYahuta
    @FatimaYahuta 2 месяца назад +5

    Kudi da dadi ALLAH ya bamu masu albarka ALLAH ya bada Zaman lafia

  • @Wakeel_TECH
    @Wakeel_TECH 2 месяца назад +3

    Kuyi Hausa don itace yaren uwarku da ubanku

  • @nasiruabdullahi3354
    @nasiruabdullahi3354 2 месяца назад

    Ameen ya Allah

  • @adamuyakubumusa4005
    @adamuyakubumusa4005 2 месяца назад

    Fatan Alheri, Allah ya bada zaman lafiya da zuria dayyaba ((Mai Approved zakirai t)🙏😀😀😀

  • @NouraddeenIbraheem
    @NouraddeenIbraheem 2 месяца назад

    🎉

  • @ibrahimyakubuhussaini
    @ibrahimyakubuhussaini 2 месяца назад

    Meyemkuma nayin magana da turanci?

  • @hassangarba2524
    @hassangarba2524 2 месяца назад +1

    Allah ka sakawa talakawan nageria,domin wadan nan mutane babu Allah a zukatan su ko kadan

  • @MuktarIsah-bs7kr
    @MuktarIsah-bs7kr 2 месяца назад

    YANNAGERIA..kENAN.DUKABINDA.YABAKASTORO.AYAU..WALAHI.GOBE.SAIYABAKATAUSAI

  • @zainabmuhammadaisami5442
    @zainabmuhammadaisami5442 2 месяца назад +4

    Abu Mai tsada ai boyeshi akeyi gatanan arha kowa yana kallo

    • @baffasulaimandanladi9596
      @baffasulaimandanladi9596 2 месяца назад +2

      Baki taba ganinta ba sai a bikinta

    • @zainabmuhammadaisami5442
      @zainabmuhammadaisami5442 2 месяца назад

      @@baffasulaimandanladi9596 Loka cinda ya kamata a boyeta kenan

    • @djamilasalifou1055
      @djamilasalifou1055 2 месяца назад

      Kusan tsirara kuwa

    • @welcomeramadan3111
      @welcomeramadan3111 2 месяца назад

      ​@@baffasulaimandanladi9596eh aishime tsadar boyeshi Ake dame tsadar ce dako abikin ba a bayyanaba

    • @baffasulaimandanladi9596
      @baffasulaimandanladi9596 2 месяца назад

      @@welcomeramadan3111 Irinku idan su ka samu dama Allah kadai yasan barnar da za ku yi. Ku fadi alkhairi idan har kuna aiki da koyarwar Annabi (SAW).

  • @HarunaFatima-k6l
    @HarunaFatima-k6l 2 месяца назад

    Naga adamu alero tsohon gwamnan kebbi baka fadaba

  • @idriszakariyya719
    @idriszakariyya719 2 месяца назад

    Qalubale ga masu chewa basu da sana a

  • @umarmaimunabinji3856
    @umarmaimunabinji3856 2 месяца назад +2

    Jamaa ina buhari ban ganshi ba

  • @FatimaAbdullahi-u9p
    @FatimaAbdullahi-u9p 2 месяца назад +2

    Poor people are suffering in this country you people are happy, sometime to see food eat na problem

    • @abdullahiishaq8881
      @abdullahiishaq8881 2 месяца назад +1

      We poor people are the problem of our self, we always follow them because of money especially our youth and we don't have co-operation in our self.

    • @ibrahimkhalilinuwa
      @ibrahimkhalilinuwa 2 месяца назад

      To them the poor are not regarded as people, but commoners who don't deserve to live.

  • @ShehuBilyaminu-kb6nd
    @ShehuBilyaminu-kb6nd 2 месяца назад

    With all these kano people are always saying that kwankwaso is a good leader, while many Nigerians are suffering.

  • @daudagado5879
    @daudagado5879 2 месяца назад

    Shigabani Nigeria basu damou da Tallakawaba sai Almoubazaranci Kujishron Haduwaku da Allah dacin Amana Tallakawa Kunata wadaqa da kudi Yan Arewa wai ku mikuka duki Douniyane to kuzan katuna da Mutuwa Tallakawa nacikin wanihali baidamekuba Yan shiyasa Karnokan 🐕‍🦺🦮🐕‍🦺🦮🐕‍🦺🦮Turawa Maciya Amana Africa

  • @zainababdullahi5658
    @zainababdullahi5658 2 месяца назад

    Kaine "Engr Pahat" din ai😂

  • @abdullahshuwamusa3372
    @abdullahshuwamusa3372 2 месяца назад

    Nata kuka sani!!!!

  • @IbrahimUmar-mp8eg
    @IbrahimUmar-mp8eg 2 месяца назад

    She has greedy father, it's says charity begins at home

  • @ibrahimyakubuhussaini
    @ibrahimyakubuhussaini 2 месяца назад

    This is nonsense