Dr. Idris Abdul-Aziz: Ba ya Karya? - Qibla FM

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 янв 2025

Комментарии • 47

  • @RabiuUmar-b5u
    @RabiuUmar-b5u Месяц назад +1

    Mr fu,ad allah yasakama da alkhairi
    muna rokon allah dare da Rana allah yakaremana dr

  • @usaimeenismail5821
    @usaimeenismail5821 Месяц назад +4

    Mr fu'ad wannan gaskiyane Allah yasaka da alkairi Allah yakaramana fahimta Allah yasa muyiwa juna adalchi

  • @Wwaahh-i2m
    @Wwaahh-i2m Месяц назад +1

    Gaskiya Dr yanatona asirin makaryatan malaman Nigeria

  • @abdulmalikakaicekid9211
    @abdulmalikakaicekid9211 Месяц назад +1

    Allah yaqarawa malam idris abdulaziz lafiya da gaskiya da tsayuwa akan gaskiya

  • @zulkifluaminuibrahim3298
    @zulkifluaminuibrahim3298 Месяц назад +1

    Amfanin ilimi aiki dashi!!! ❤Allah yaqara wa Dr lafiya da istiqama wajen fadin gaskiya da aiki da ita

  • @Kwame966
    @Kwame966 Месяц назад +4

    Dr tauhidi, i kon Allah ❤❤❤

  • @hachimouhamisou8522
    @hachimouhamisou8522 Месяц назад +1

    Wlh mlm Fu ad ubangiji Allah ya Azurta ka da tsoron sa yasa kuma dk Abinda zakayi kayi dan Allah

  • @taibaabubakari5550
    @taibaabubakari5550 Месяц назад

    Masha Allah Tabarakallah ❤❤❤❤

  • @muhammedkilishi7291
    @muhammedkilishi7291 Месяц назад +1

    Imam dr Idris dutsin tanshi allah ya saka da alkhairi

  • @yusufsulaiman4356
    @yusufsulaiman4356 Месяц назад +2

    QIBLA FM ina muku fatan alkhairi

  • @SaniMuhammad-g9p
    @SaniMuhammad-g9p Месяц назад +1

    MALAMAI YAN SHARRI NIMA KAINA BANA KARYA AMMA INA KUSKURE... ANNAMIMI ALYARBAWI ALLAGOSI MARA TARBIYYA WAI SHI KANAWI

  • @hassanhussein9347
    @hassanhussein9347 Месяц назад +2

    Masha Allah

  • @UMARIDRIS-g6l
    @UMARIDRIS-g6l Месяц назад +1

    Abun mamaki ga matasan malalan Kano state Nigeria,sun maida addini bangaranci suna karya wa Dr Tauhid duniya na kallonsu!!!

    • @LawaliTOROGao-sq2tz
      @LawaliTOROGao-sq2tz Месяц назад

      Wanan hassadace sukeyi saboda dr ba dan kano bane🇳🇪👈

    • @AuwaliToki
      @AuwaliToki Месяц назад

      Wallahi Dr maqaryacine ko abindayakefada cewa wai duk abinda fantami yake fada saikayi qarya wannama ya isa cewa Dr Idris maqaryacine

  • @malanfalalu
    @malanfalalu Месяц назад

    Masha allah yayi dr namu

  • @Speedyvampir2
    @Speedyvampir2 Месяц назад +2

    Mr Fuad kai kenan da ka ke da zuciya mai kyau kuma mai tunani. Mallaman da su ke zagin Dr idris son zuciya ne kawai da zalunci ke damun su. Allah ya shirye su.

  • @matchawdikaini2139
    @matchawdikaini2139 Месяц назад +3

    Ya Allah bless us with more of Dr Idriss in this point and time to steadfast the Sunnah to be better muslims

  • @hassannuhammadinuwa6835
    @hassannuhammadinuwa6835 Месяц назад +1

    Ya Allah kakaremu kakare Dr Idris daga sharrun mahassada da makiya amin

  • @MohamedBawa-lq2yk
    @MohamedBawa-lq2yk Месяц назад +1

    macha Allah

  • @MARYAMTUKUR-de1ih
    @MARYAMTUKUR-de1ih Месяц назад

    Mr fuad gaskiya Allah ye sa kada alheri 🙏♥️💪☑️👌 Allah ye dada kareku

  • @yusufmamuda9897
    @yusufmamuda9897 Месяц назад +1

    Allah kasa makoma Dr itace aljena ameen

  • @AbdulrazaqGarba-rv3dp
    @AbdulrazaqGarba-rv3dp Месяц назад +3

    Ko abu sufyan kafin ya musulunta ya. Avoiding qarya agaban sarkin sham dayamishi tambaya a kan annabi saw

  • @aishaabdulazeez201
    @aishaabdulazeez201 Месяц назад

    ❤❤❤

  • @Sani-ve6js
    @Sani-ve6js Месяц назад

    اللهم اياك نعبد واياك نستعين

  • @YakubuYahaya-dn1eu
    @YakubuYahaya-dn1eu Месяц назад +2

    Wannan gaskiya ne Dr fu ad

  • @AbdulhamidAbdullahi-k9e
    @AbdulhamidAbdullahi-k9e Месяц назад

    Allah ya ka da alheri

  • @bashirumargassol9241
    @bashirumargassol9241 Месяц назад +1

    Rana mai Rabawa kowa aiki

  • @IssiakouAhmadou
    @IssiakouAhmadou Месяц назад

    A nan ma cheikh Ahmad yayi kokari

  • @MuhammadismailYusufassalafi
    @MuhammadismailYusufassalafi Месяц назад

    Yan izala ne suka bujuro dawanna maganan Saboda sukaudahankalin mutane akan kabiru gombe yaje Dina wajan sabon Allah

  • @user-fb7cu4jb6s
    @user-fb7cu4jb6s Месяц назад

    75% namasu sauraransa wlh bawai Dan sun Amincedashiba ne wasuma sundaukeshi comedy phone store ne 😂😂😂

  • @zulkifluaminuibrahim3298
    @zulkifluaminuibrahim3298 Месяц назад +1

    Mal. Fu ad Allah ya qara maka fahimtar gaskiya da aiki da ita yakuma baka istiqama, yasaka maka da Alkhairi, sakamakon yin wannan bayani, mungode!!!.

  • @SaniMuhammad-g9p
    @SaniMuhammad-g9p Месяц назад

    MALAMAI MASU KULLI AZUCIYA DAGA CEWA BANA KARYA SAI KACE NA KAFIRTA A A ....

  • @DalaAlhijadala
    @DalaAlhijadala Месяц назад

    Dr tauhid kin of Sunnah allah yakara lafiya malan namu

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 Месяц назад

    Dr idris babban makaryacine ga girman kai, wlhi yayi karya shi bakamar manzon Allah bane Allah sa yagane gskiya ya janye kalamansa

    • @Speedyvampir2
      @Speedyvampir2 Месяц назад

      Daga an ji maganan Ka za a gane Kai ne babban makaryaci kuma azzalumi

    • @MARYAMTUKUR-de1ih
      @MARYAMTUKUR-de1ih Месяц назад +1

      😂😂😂😂hauka maganinka Allah,dama duniyannan kowa da hankalins ,fahimtansa tunanensa abunda zuchiyanka yabaka muku alhamdulillahi mun fahimchi Dr tauhid alhamdulillahi mun gamsu Kuma munfahimcheshi don Kai ko ireirenku ai kin banza kukeyi 😂😂😂hauka maganinka Allah

  • @bilyaminuabubakar9907
    @bilyaminuabubakar9907 Месяц назад

    He is a big lier

  • @HounainiZaberou
    @HounainiZaberou Месяц назад

    Masha allah

  • @khaleefazulfa933
    @khaleefazulfa933 Месяц назад

    Masha Allah