Dr Idiris Ya ce duk Abinda zai fito a bakinsa na addini Gaskiya zai fada.....kuma wallahi Dr. Idiris Dai Dai Yake..Dole ne wajen wa'azi Da Karantarwa a yi koyi da Manzon Allah(SAW)
Ni .a na fada dr idris baya karya a waazin sa amma yana kuskure kuma yana karbar gyara. Wai wa che irin kwakwalwa malaman suke da ne? Kai wai su kasa banbanche stakanin kagar karya da kuskure
Amma mal Bashir ka ba ni kunya...ya kuna juya magana...Dr Idiris yana maganar duk abinda zai fada na Addini gaskiya ne zai fada .Wallahi duk abin da zan fadi a cikin hadisin Manzon Allah gadkiya ne...Allah ya raba mu da Hassada....
Masha Allah
Wai ku komai Dr. Dr. Dr. Haba dan Allah
Dr Idiris Ya ce duk Abinda zai fito a bakinsa na addini Gaskiya zai fada.....kuma wallahi Dr. Idiris Dai Dai Yake..Dole ne wajen wa'azi Da Karantarwa a yi koyi da Manzon Allah(SAW)
Gaskiya wanan muridi na dr jaki bayazyo ron alah saboda yazo kare Dr jaki ne bagas kiya ba
Ni .a na fada dr idris baya karya a waazin sa amma yana kuskure kuma yana karbar gyara. Wai wa che irin kwakwalwa malaman suke da ne? Kai wai su kasa banbanche stakanin kagar karya da kuskure
Amma mal Bashir ka ba ni kunya...ya kuna juya magana...Dr Idiris yana maganar duk abinda zai fada na Addini gaskiya ne zai fada .Wallahi duk abin da zan fadi a cikin hadisin Manzon Allah gadkiya ne...Allah ya raba mu da Hassada....
Taimakonda Mukenema ahanu Muslim Mukekarbar kudi ko, akirista?
Wa muke koyo addini muslin ci
Masha Allah