Slm Dr. Idris baya Qarya. Amma brother Ibrahim bai yarda ba. Saboda ba ya son shi. Kuma bai ta ba goyan bayan shi ba. Brother Ibrahim Dan TAWILI NE !!!
With all due respect he’s dishonest gaskiya a wannan junction din gaskiya . I don’t know him personally I can’t generalize but right now right here akwai son zuciya
Gaskiya ne Dr Idriss Abdul Azeez baya karya.
Dr tauhidi baya karya, waliyin Allah ne ❤❤❤
Slm
Dr. Idris baya Qarya. Amma brother Ibrahim bai yarda ba.
Saboda ba ya son shi. Kuma bai ta ba goyan bayan shi ba.
Brother Ibrahim Dan TAWILI NE !!!
Allah ta qarawa Dr lafiya
Zansiyama ibrahim takalmin karfe Don inzezo yasaka
Karya daban kuskure badan
Mallam Ibrahim karya daban kuskure daban.
Idan bai yarda ba, To ya ka wo mana inda ya yi Qarya 😅
Munji
Duwanda yahadakanshi da anabi makaryecine
Ta yaya
Please Mr fuad Umar Qibila FM this man is not honest person keep away from such person
With all due respect he’s dishonest gaskiya a wannan junction din gaskiya . I don’t know him personally I can’t generalize but right now right here akwai son zuciya