DARASI Season 1 Episode 11 (Official Video)

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 окт 2024

Комментарии • 200

  • @IbrahimShehu-te7yv
    @IbrahimShehu-te7yv 5 месяцев назад +13

    Gaskia saidai talauci yaksheni Amma bazan iya sadaukar da mahaifiyata ba Akan abin duniya😢😢 Allah y tsare manh imaninmu

    • @Nanachoo912
      @Nanachoo912 5 месяцев назад

      Kaimadai kafada yo uwa wasace bale

  • @abdourahamaneamafu7982
    @abdourahamaneamafu7982 5 месяцев назад +10

    Allah tsine ma azikinda sainabada mahaifiyata hargara namutu talaka dayikudi wlh

  • @dimanchebbloveousoman217
    @dimanchebbloveousoman217 5 месяцев назад +6

    Masha Allah Soyayya Annabi Muhammad S.A.W 😭 🤲 😭 🤲 😭

  • @OussoumaneannaAbdoulhamid
    @OussoumaneannaAbdoulhamid 5 месяцев назад +3

    Gaskiya wanan ba hanyar kirki bace ko kadan , allah ya muna tshari da wanan harkar wacce ba allah a cikinta Amin ya hayyu ya kayum !

  • @gangbig8961
    @gangbig8961 5 месяцев назад +29

    Gaskiya koda talauci ze kacheni ba zan iya bada mahaifiyata ba akan bin duniya

  • @Henkababy_
    @Henkababy_ 5 месяцев назад +7

    Gaskiya nakoyi darasosi kwarai awannan series din harga Allah Saboda wannan series yana cuke da sako ga Kowa ma 😢😢💔💔💔💔😭😭😭😭😭😭

  • @nafisamohammed2908
    @nafisamohammed2908 5 месяцев назад +1

    😢😢😢 Innahlillahi wainnah ilaihir rajiun Allah muntuba wallahi komin talaucina bazan Bada mahaifiyata ba

  • @basharabubakar-mc4gk
    @basharabubakar-mc4gk 5 месяцев назад +8

    Gsky bahaka nazataba baikamata tawannan hanyar zaiyi arkiba Duba da irin wahalar da yasha da wulakanci da akayimasa kyau yayi arziki tahalar mai dorewa batawannan hanyarba

  • @NajaatuAbubakar-wq9ww
    @NajaatuAbubakar-wq9ww 5 месяцев назад +3

    Indai saimunbi wannan hanyar zamuyi kudi Allah yakashemu a talauci😢😢😢😢

  • @Henkababy_
    @Henkababy_ 5 месяцев назад +1

    Wayyo Allah na Baba kinbani matukar tausayi hadda hawaye nazubar najiki jikina ayayı sanyi sosai Innalillahi wainna ilaihin rajiun Wayyo Allah ma 💔💔🎉🎉😭😭😭😭😭

  • @harisuibrahim3109
    @harisuibrahim3109 5 месяцев назад +4

    Masha Allah watching from Aba Abia State ❤the movie is full of well educated life lessons 😢

  • @JamcyyBabyy
    @JamcyyBabyy 5 месяцев назад +1

    Masha Allah😢 watching frm muscat oman🇴🇲❤🇳🇬

  • @Saydou182
    @Saydou182 5 месяцев назад +3

    Gaskiya wanan wuri da yabada Mahaifiyarsa beyiba

  • @OmarBoujaboukary-sq9wj
    @OmarBoujaboukary-sq9wj 5 месяцев назад +3

    ina son wannan shirin
    Da ga nijar ✊🏾❤️🇳🇪

  • @umarkabirtsanni1260
    @umarkabirtsanni1260 5 месяцев назад +3

    Indee this is a great lesson Allah ya kare mu daga wannan balain da fitna ameen ya Allah 😢😢😢 ya subhnallah nice series 35:18

  • @Nanachoo912
    @Nanachoo912 5 месяцев назад +1

    Uhum anayi munashan wi wi wi wi 💃💃💃💃💃💃💃😄

  • @yusufrobbentv4136
    @yusufrobbentv4136 5 месяцев назад +4

    Masha allah watching from dakata kawaji

  • @umminlankyummi2736
    @umminlankyummi2736 4 месяца назад

    Hmmm Allah kabamu zuria nagari kabasu arziki mai amfani mai Albarka halattaciya Ameen ya rabbi
    Muma kasa mufi karfin zuciyanmu karabamu da mummunar kaddara da kullihinmusulmi

  • @ibrahimmusakangiwe2400
    @ibrahimmusakangiwe2400 5 месяцев назад +2

    Kaji aikin shedan aikin halaka
    Sai anfadamata b4 saboda tasani ta tsinemaka Kafun su daibajininta
    Kaga kudin bazai maka ampaniba, Kuma bazaka haifuba Kuma and end of the day awulakance zaka mutum
    DARASI🔥 Allah Kara basira
    Wanan firm yanaka'itardamu sosai
    Kuma hakan yanafaruwa acikin al,uman mu Ayau
    Allah karemu
    Allah bamu arxiki mai albarka
    Allah bamu Zaman lafiya a arewa da abunda lfy zataci a arewa dama Nigeria baki.

  • @YAR_CIRANI_TV
    @YAR_CIRANI_TV 5 месяцев назад +2

    gsky mama taban tausayi,, allah ya ciyar damu halal

  • @FiddausiAbdurrashid
    @FiddausiAbdurrashid 5 месяцев назад +1

    Dan Allah kada kubari akashe mama Allah yasa ace dodon yaki karbar ta

  • @husnaabdullahimagaji7586
    @husnaabdullahimagaji7586 5 месяцев назад +1

    Gsky har series nan yafita daga raina wlh bai kamata yasamu arziqi ta wannan hanyar ba

  • @awwalusman5930
    @awwalusman5930 5 месяцев назад

    Very educative movie! It is indeed a lesson to the ummah!

  • @Zealabbaofficial
    @Zealabbaofficial 5 месяцев назад +3

    Gaskiya Koda film ne baikamata yabada mahaifiyarsaba

    • @aishaabdullahitata1032
      @aishaabdullahitata1032 5 месяцев назад

      Ba wai sai a film bama ai in reality mostly mutane na bada iyayensu sbd son abun duniya,Allah ubangiji ya karemu,ya nisanta daga aikin Dana sani😊

  • @Nanachoo912
    @Nanachoo912 5 месяцев назад +3

    Don don tsafi yaci uwarsa wlh bazan😂iya bashi uwataba eh heee😂😊

  • @YusufZoobair
    @YusufZoobair 5 месяцев назад +3

    Let's drop my hot comment here gsky this episode make me cry 😭 gsky ana abu aduniya

  • @ZakiyouOumar-ll8dq
    @ZakiyouOumar-ll8dq 5 месяцев назад

    Masha allah watching from Algeria 🇩🇿🇩🇿

  • @Ynem1230
    @Ynem1230 13 дней назад

    in nalallahi wa in na ilaihi raji un🤐❌🐞

  • @Nanachoo912
    @Nanachoo912 5 месяцев назад +1

    Gaskiya wannan dan mama kakai shegen kowlo haba wannan wane taurin zuciya ne😂

  • @AbubakarhamzaDkfagge
    @AbubakarhamzaDkfagge 5 месяцев назад

    ya Allah karkasa äbindu niya yarifemana ido harmuyi abinda baika mata bah

  • @mufidashehu9551
    @mufidashehu9551 5 месяцев назад +1

    Gaskiya Dan mama bai kyautaba 😢

  • @usmanibrahim5342
    @usmanibrahim5342 5 месяцев назад +1

    Masha allha watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞

  • @Sadiqsanisadiq-zx3rf
    @Sadiqsanisadiq-zx3rf 5 месяцев назад +1

    Masha Allah

  • @UMMUSIYAMAHASSAN-ck4lg
    @UMMUSIYAMAHASSAN-ck4lg 6 месяцев назад +3

    7hours left
    In sha Allah muna jira

  • @aminakiyawa6135
    @aminakiyawa6135 5 месяцев назад

    Masha Allah 😢😢😢😢😢😢🎉🎉🎉🎉🎉🎉😊😊😊😊😊❤❤❤❤

  • @fifalord4811
    @fifalord4811 5 месяцев назад +2

    Wawan yaro kaga da uwa ta gari amma san abun duniya

  • @bangisumarfaruk5558
    @bangisumarfaruk5558 5 месяцев назад +1

    Allah kayi muna kariya

  • @FatimaBasheer-pc6pb
    @FatimaBasheer-pc6pb 5 месяцев назад +2

    Amma ka hadu da masifar Duniya da ta lahira UWA UWA ce wlh Sai Dai a kashe Ni Akan uwata

  • @haeelmasanikamaSani
    @haeelmasanikamaSani 5 месяцев назад

    Masha Allah I am wtacking from Libya ❤❤

  • @HamisuSuleimanAliyu
    @HamisuSuleimanAliyu 5 месяцев назад +5

    Masha Allah watching from Moldova 🇲🇩🇲🇩🇲🇩

  • @siirleem4541
    @siirleem4541 5 месяцев назад +2

    GASKIYA DAN MAMA BAI KYAUTA BAH

  • @jabirmuhammad5115
    @jabirmuhammad5115 5 месяцев назад +2

    No never impossible I don't forget to you mother guys be careful Mom in the best world

  • @DjalloDjawara
    @DjalloDjawara 5 месяцев назад +1

    Allah yakara sutura ❤❤

  • @balaaliedo243
    @balaaliedo243 5 месяцев назад +2

    Let me drop comment before watching, Sarki MD 👑 da Yamu Baba Ina yi ku wlh 📿🤲.

  • @madjitaphaissia7580
    @madjitaphaissia7580 5 месяцев назад

    Macha Allah yayikewu ❤❤❤

  • @AishaMshitudbt
    @AishaMshitudbt 5 месяцев назад

    Allah yakyauta uwa aidabance

  • @YoussoufYoussouf01
    @YoussoufYoussouf01 5 месяцев назад +4

    Masha Allah ❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @moustoSodjaBoy
    @moustoSodjaBoy 5 месяцев назад

    Allah ya rabamu dan sheri Douniya Amin ya Allah

  • @ZainabSani-wp5mh
    @ZainabSani-wp5mh 5 месяцев назад

    😢😢😢 allah sarki mahaifiya fa 😢😢

  • @KhadeejaMuhammad-so2dv
    @KhadeejaMuhammad-so2dv 5 месяцев назад

    Gaskiya na film darasi ne ga kuwa

  • @MaryamalhassanMero
    @MaryamalhassanMero 5 месяцев назад +1

    Masha allah ❤

  • @NouradiniOumarou-yu5pj
    @NouradiniOumarou-yu5pj 5 месяцев назад

    Very good from Libey 🇱🇾✅🙏🏻

  • @Prettygold317
    @Prettygold317 5 месяцев назад +4

    Father an sun 😂😂😂

  • @djafarcharifa701
    @djafarcharifa701 5 месяцев назад

    Mâcha allah

  • @mdthohel684
    @mdthohel684 5 месяцев назад

    Gaskiya baidaceba mahaifiya tawuhaka

  • @AssoumanBadamassi-yd9jr
    @AssoumanBadamassi-yd9jr 5 месяцев назад

    is berry good ❤❤❤

  • @BashirP0gba
    @BashirP0gba 5 месяцев назад

    Masha Allah ❤❤❤❤❤

  • @SamailaSahabi-cb5jd
    @SamailaSahabi-cb5jd 5 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤ Macha allah

  • @habibiddriss-sv8qf
    @habibiddriss-sv8qf 5 месяцев назад

    Best educated series

  • @lawalilawali-nv1bc
    @lawalilawali-nv1bc 5 месяцев назад +1

    😢😢😢😢😢😢😢allah allah allah Mahaifinnemu 😢😢😢😢😢

  • @naimaabba1024
    @naimaabba1024 4 месяца назад

    Kawata Kwata hudu baya birgeni Wlh…..mtswww Kuchaki

  • @AYUBAABDuLLAHI-kh5ct
    @AYUBAABDuLLAHI-kh5ct 5 месяцев назад

    Gaskiya wllh sae da na xubar da hawaye baxan iya bayar da mama na ba ko dana ko yaya na ba ko matata ba wllh gwara inshekara dubu da riga daya 😢😢😢😭😭😭

  • @MaryamSaid-d6o
    @MaryamSaid-d6o 5 месяцев назад

    Masha Allahu 😢

  • @UsmanAdamu-c6w
    @UsmanAdamu-c6w 5 месяцев назад

    Masa Allah

  • @hawwauhdaura24
    @hawwauhdaura24 5 месяцев назад

    Ai wlh da in bada mahaifiyata gara atattaro talaucin duniyar nan adoramin

  • @rachidenaberkar616
    @rachidenaberkar616 5 месяцев назад +2

    Darassi doniyane bakamarsa monagodiya😍😎🤗

  • @nasirsaifullah8896
    @nasirsaifullah8896 5 месяцев назад

    Hausa movie 😂😂 na wa for you 🥴 director make I ask you question how come police know say they snatch her phone ??

  • @Hamidoudanya
    @Hamidoudanya 5 месяцев назад +1

    gaskiya kuyi Hankuri yakamata kugyara yamu baba amaida abinnashi mafarki kokuma kubarshi shida uwatai kubasu kudi keuta sutafi

  • @AdamaIbrahim-ep5is
    @AdamaIbrahim-ep5is 5 месяцев назад

    Allah kasa mugama da duniya lfy, Allah kabamu arxiki ta hanyar halak😢So sad

  • @BOUBACARHalidou-wh5zd
    @BOUBACARHalidou-wh5zd 5 месяцев назад +1

    Gaskia, Darasi

  • @JoyceJoseph-pd1ef
    @JoyceJoseph-pd1ef 5 месяцев назад

    Chaii 🤔
    There is a fire 🔥 on the mountain...

  • @IsmayelibrahimIbrahim
    @IsmayelibrahimIbrahim 5 месяцев назад

    Macha allah

  • @حفصههوساوي-ت3ت
    @حفصههوساوي-ت3ت 5 месяцев назад

    Allah sarki rayuwa

  • @IdrisaJr-yw3jr
    @IdrisaJr-yw3jr 5 месяцев назад +1

    Allah ya kare Ku daga jos

  • @gangbig8961
    @gangbig8961 5 месяцев назад +1

    Mouna jira

  • @Shamsiyyaabdullahi-d2v
    @Shamsiyyaabdullahi-d2v 5 месяцев назад

    Dama wannam shegiyar budurwar tashi yakai tunda yanasanta

  • @mufidashehu9551
    @mufidashehu9551 5 месяцев назад

    Allah kabamu yaya nagari 😢

  • @gimbagombe
    @gimbagombe 5 месяцев назад +2

    Amal umar ya naga jikin ki yayi sanyi karo daya ne...
    Wetin de sof now..🤔

  • @OumarYarima-fq2hf
    @OumarYarima-fq2hf 5 месяцев назад

    Nice one

  • @AttaNarwa-j6c
    @AttaNarwa-j6c 5 месяцев назад

    Macha allha

  • @mashhuratuidrisbuba5759
    @mashhuratuidrisbuba5759 5 месяцев назад

    Gsky series din baya tsawo episode 2 ne kadai yakai 1hr adan qara mana tsawon sa please

  • @alhassanahmodotarbiya1935
    @alhassanahmodotarbiya1935 5 месяцев назад

    Waw sadik yafara aiki

  • @naimaabba1024
    @naimaabba1024 4 месяца назад

    Wlh dana bada mamata sede sukasheni

  • @DaherouSalmeyoo
    @DaherouSalmeyoo 5 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @Prettygold317
    @Prettygold317 5 месяцев назад +13

    Father an sun in one hostel 😂😂😂😂 wahala 😂😂😂😂

  • @adammahmud6165
    @adammahmud6165 5 месяцев назад

    GASKIYA NAYI HAWAYE TALAUCI MASIFANE NAYI KUKA HAKAN IT HAPPENED 😢 ABUBAKAR SHEHU MATASHIN DIRECTA IÑAYINKA KOMI NAKA DA ILIMI KAKE YINSA💔🥰

  • @abukaabukaabukaabuka4554
    @abukaabukaabukaabuka4554 5 месяцев назад +2

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @AtthirAbdou
    @AtthirAbdou 5 месяцев назад

    Macha nala

  • @user-rp4jl2yk9d
    @user-rp4jl2yk9d 5 месяцев назад +1

    🎉🎉🎉

  • @AbdolJader
    @AbdolJader 5 месяцев назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @mashhuratuidrisbuba5759
    @mashhuratuidrisbuba5759 5 месяцев назад

    Toh aini gwara na bada kaina tunda zabi biyu ne kona bada mom dina kona bada kaina

  • @ZakaraMamame
    @ZakaraMamame 5 месяцев назад

    Very good

  • @Ibrahimabdullahi-ds4rq
    @Ibrahimabdullahi-ds4rq 5 месяцев назад

    Nice

  • @DawiUmaru
    @DawiUmaru 5 месяцев назад +1

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @karabababymatamey5438
    @karabababymatamey5438 5 месяцев назад

    ❤❤❤❤

  • @gangbig8961
    @gangbig8961 5 месяцев назад

    Ke duniya 😢😢😢😢

  • @MrsamamaJariri-js5vq
    @MrsamamaJariri-js5vq 5 месяцев назад

    Innalillahi 😟😟😟🤣🤣🤣🤣

  • @abdoulfattaoutv8485
    @abdoulfattaoutv8485 5 месяцев назад

    Mahaifia ba wassaba

  • @mubarakahmadgwarzo4453
    @mubarakahmadgwarzo4453 5 месяцев назад

    Chaɓbbb 🤣
    Shehu Hutu yaga babyn Daddy 😂

  • @AsmeeabayasNasir-jg3pi
    @AsmeeabayasNasir-jg3pi 5 месяцев назад

    Gskia ku gyara shirin ku sbda munajij dadinshi amma be kamata yyi kudi ta wn nan qazamar hnyar ba