Allah ubangiji ya ganar daku ku gane darikar tijjani akan bada kuke tafiya kafin ku mutu Hafiz kai ba masoyin manzon Allah bane Domin duk kwana kwanar da zaka mana toh fah idon mage ya waye kaji tsoran Allah Ka tuba tun kafin ranar hakan ta Badi a Gareka Domin kai makar yacine ma ha'incin Mazon Allah 😥
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين
Bakada bakin magana saboda harshen da iyayenmu suka haifemu kayi magana shine yanzu kakeso ka binne mu bazeyuba kafito katuba maulidi bayacikin addinin musulunci kuji tsoran allah karku dogara da koyarwa da magabatan mu sukai tunda gaskiya tabayyana yakamata ku karbeta waka dakida basacikin koyar war manzon allah s,a,w
Kaji bayin Allah nagari Allah sakamuki alkairi tidjaniya kenen mune tsikakin maso menzon Allah S.A.W
Allah Ya kara maka da mu soyayyar manzon Allah S. A. W.
Masha'allah
Munagaisuwaga hafezz abbudulla
Allah ubangiji ya ganar daku ku gane darikar tijjani akan bada kuke tafiya kafin ku mutu Hafiz kai ba masoyin manzon Allah bane Domin duk kwana kwanar da zaka mana toh fah idon mage ya waye kaji tsoran Allah Ka tuba tun kafin ranar hakan ta Badi a Gareka Domin kai makar yacine ma ha'incin Mazon Allah 😥
Allah ya saka
Masha ALLAH 🥰🥰🥰
Allah yasaka da alkairi
Wallahi karyani bahaka kafadaba kacinza
Dan Allah mene illar yin maulidi kuma abinkunya ga ixala
Karya kuke munafukai kunayi ne Dan ahehinnan ku Allah yafarkar damu munga tauhidi wahabiyawa sune masoya annabi (s"a'w)
Wallahi yaza amutu ,kuma za ayi fisabi,
Bakunya ba tsoron Allah
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين
Toh
Idan kaga mutum baigane abinda Hafiz abdallah yake fadaba to Dan uwan Dr jakine
Kai ne jakin ai, mutum yayi batanci da Annabi kana bashi Kariya saboda baka San Darajar Annabi ba. Amma Kai Dan Akuya ne
Godiya muke
Bakada bakin magana saboda harshen da iyayenmu suka haifemu kayi magana shine yanzu kakeso ka binne mu bazeyuba kafito katuba maulidi bayacikin addinin musulunci kuji tsoran allah karku dogara da koyarwa da magabatan mu sukai tunda gaskiya tabayyana yakamata ku karbeta waka dakida basacikin koyar war manzon allah s,a,w
ban saurari abinda ya fadiba ake ce ce kuce kanshiba, amma sahabbai sunyiwa annabi wakoki hadda kida.