Aslm daile ka fahimci abinda bosho yake so ya fahimtar dakai hhhh yau fa da ilai ka badamu ana yabon ka iya sallah ache baka iya alwarlah daga misurata libya.
Aslm wai kai da ile miyasa oga bocho yana san ya fahim tarda kai ama kai kaki kayada AMA ni chaurata da ile dan allah a koma makaranta da ga naku inoussa maazou libya misurata
Wai ni meyasa Da'ile baya son gaskiya ne a koyaushe? Ina Bosho da Bistsami? Ku karbe wayar sa'an nan kuyi masa mugun duka saboda baya son Gaskiya... Daga naku John Madu a Birnin Maiduguri
Assalamaaleykum, Ai kullum shi ya sa Bosho yake gayama abunda yaga dama, salula ka ka sa rikewa haba wannan wani irin al'amari ne , a giara hali wallayi

Bosho Da Da'ile Da Bitsami Da Dagabayayabaya Munamakugodiya Danishadardamu Allah Yakara Nafiya, Naku Yarima Sulaiman shehu idris. Daga Zaria
Aslm barkamu da warhaka babanmu Allah ya kara basira baba bocho
Bosho neman fada ne kaké hi amma da illi fa yafi karfinka nine naku abdou Rahamane daga côté d ivoire
hhh da ilai kaida kake da hankali kana biye barawon takalmin masallahci daga misurata Libya
Hahahahahahah daile kenan, waton Bosho ya kasa ya fahimtar dakai kenan???
Aslm daile ka fahimci abinda bosho yake so ya fahimtar dakai hhhh yau fa da ilai ka badamu ana yabon ka iya sallah ache baka iya alwarlah daga misurata libya.
Aslm wai kai da ile miyasa oga bocho yana san ya fahim tarda kai ama kai kaki kayada AMA ni chaurata da ile dan allah a koma makaranta da ga naku inoussa maazou libya misurata
hhh yau fa da ilai ka badamu ana yabon ka iya sallah ache baka iya alwarlah daga misurata Libya
Slm ain mikamuku sakon gassuwa da ile sai fa kayi da gaske bosho zayi tonama asiriri
Daile ka fahimci abinda bosho yake so ya fahimtar dakai
Slm alk baba da illi gaskiya ce bosho yi fada da chida bitsami
DA'ile bosho gaskiya yake gayama
Aslm bocho kachamaganin basir
Wai ni meyasa Da'ile baya son gaskiya ne a koyaushe? Ina Bosho da Bistsami? Ku karbe wayar sa'an nan kuyi masa mugun duka saboda baya son Gaskiya... Daga naku John Madu a Birnin Maiduguri
Assalamaaleykum, Ai kullum shi ya sa Bosho yake gayama abunda yaga dama, salula ka ka sa rikewa haba wannan wani irin al'amari ne , a giara hali wallayi
To dami baakama en kdinafi
Masha
mitsha kayada kajekayirigsita
😂😂😂😂😂❤🎉
👍