Dadin Kowa Sabon Salo Episode 81
HTML-код
- Опубликовано: 22 окт 2024
- A yayinda Kawu Malla yake neman kudin da za’a yi wa Bintu aiki, ciwon nata ya ci gaba da tsanani. Ita kuma Bintalo Malam Kabiru ya hanata zuwa makaranta wajen ruguza mata burinta. A biyo mu a sha kallo.
I love your movie arewa 24
Uwar Gida ranin Gida 🤣🤣🤣🤣 am late this weekend, but still I got the chance to watch it. Thanks 🙏 for uploading ❤️❤️❤️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️♥️
This is so funny seeing somany people with different language watching this movie, most especially those commenting, Arabic, n French, but may the are all Nigeria, shah😁nima xan taba na inda nake。 我喜欢这个电影。
Sallam arewa24 Gaskiya wanann shiri yaye Allah ya taimakiku mutanin arewa 24 naku Ibrahim Ali da ga Qasar Sudan gaskiya Muna jin dadin Shirin dadin kowa
Masha Allah don Allah wani satin akawo mana DILLALYA da adama ❤️❤️😂😂
Gaskiya Ina matukar alfahari da tashan Arewa24 Allah yakaramuku basira
Kabiru nakaho ina zai kai kudi dan allah delu chogal ai sai kiyi hakuri kudinki ya sha ruwa
Masha allah dadin kowa kunayi muna jindadi allah yabar zumaci
Very nice my Dadin kowa
Gaskiya dadinkowa wani lokacin kuna mantuwa da wani Abu kutuna anty yana ma,aikaciyyar asibiti CE kuma likitar asibitin kawartace amma ba wani taimako data nema awurinta
Allah sarki gaskiya su aminu a..k sunbani tausayi yakamata mutane suyarda dasu akan sunbar wacan mugun halin nabaya
Mashallah arewa gabadai gabadai allah yayi temako
Arewa gaskiya daɗin kowa yayi daɗi sosai wallahi Allah ya teimaka amma ni wly babu wadda nake tausa yawa kamar wadda batada lafiya gaskiya wannan wurin idan naga neshi sei inga kamar inyi kuka 😟wly
Gaskiya malan buba bashi datausayi
Hahahahaha su baraka Ana nuna kishi Asarari nicz one keep it up Arewa 24
Masha Allah. Allah yakara basira
WOW NICE AREWA 24 GOOD TELEVISION
Kay dadin kowa kunayi munajin dadinsa Allah yakara basira
Kai gaskiya naji dadin abin da aunty amina tayi akan bintalu gaskiya alhaji buba beyiba dan kudi sun rufemasa ido amininsa ma yakasa taimakawa Kai Allah karkayimin irin wannan arzikin da bazamu iyataimakawa talakawa ba
Ya yi 👍🏽 harada Nasir sani
Muna jiran wani satin
Masha Allah ♥️🇪🇬🕺👌
ماشاءالله عليكم حاضرين من بدري ،،
طيب يا جماعة سلامي عليكم فرداً فرداً ،، ونا بعد دووووس 😄💫
🐧🐧🐧🐧🐧🐧🐧🐧🐧🦃🦃🦃🦃🦃🦃🦃🦃🦃🦃🦃🦃🦃🦃🦃وووووووووو جميل عندما تكون في منتهي سراحه جميل جدا
@@IbrahimAli-yg8pp p7the 6p6people p555ppplp6
Masha Allah
grazie mille dadin kowa
قناة اريوا على وشك وصول ١٠٠٠٠٠ الف مشترك هذا شرف لنا لأن اول في نيجيرية توصل مئة الف مشترك
Walahi Allah nidai duk kanin damuwa ta taken Yaye mani idan Ina kalon dadin kowa. Allah ya Kara basira ya Kuma barmu tare
Kai gaskiya Allah karya bamu kudi irinna Malam Buba wlh Allah kuma ya kawowa Alhaji Mala mafita
Alhaji mala wanann day
امين
حبيبه ممكن رقمك
Amiin ya rabbi
Malam kabiru kana abin da kaga dama na chogal ikon allah baban alawiyya da aminu da kandala da bintalo
سلام كيفدم يا بنات أسكم طيبن إن شاءالله يا أخوتي أنا أحبكم وأخوني الريجل 😊😊
Hmm gaskiya maza sai ahankali akan abinda sukeso zasu iyakomai
😚😚😚😚😚😚😚😚😚😚😚😚godeya muke Allah ya taimaka kunayi muna jindadi arewa24
Mashallah
واو ماشاء الله اخيرٱ wow muna godiya sosai😍
🙋
Dan Allah abar bintalo taje makaeanta
Oh! God! Allah dai ya baiwa Bintu lfy gami da kuma fatan mlm Kabiru ya bar Bintalo ta ci gaba da zuwa makaranta
جاري المشاهده
🙄🙄🙄
Masha Allah👌
Masha Allah mungode Sosai arewa24
ماشاء الله🍍🍍🍍🍍🍌🍌🍌🌽🥕🍎Masha Allah🐦🐦🐦🐦🐦🐦🐦🐦🐦🐦🐦🐦🐦🐦🐦🐦🐦
hmm
Masha Allah
Nagode my dear
@@realummiemunaadamurealummi5313 thanks my dear
Issayyy
Masha Allah arewa24 Allah ya kara basira
masha Allah 😚😚😚😚👍👍👍👍👌
Nice ta 60 Allah ya Kara basira
gaskiya kada abare maryam ta raba aure su nazeer dan sundace da juna dan Allah kararabasu
Salamu alaikum, Masha Allah ,dadin kowa yayi dadi sosai sosai,amma Dan Allah kar hansatu takoma gidan soja,saboda tadada nustuwa,much love from Saudi Arabia.
Haka
Magnifique
kay dadin kowa kunayi muna jin dadi Allah ya kara basira Ameen
الحمدلله هذا الفيلم مدري مسلسل يعلمنا كيف نشكر ربنا على النعمه
masha allah nice
Allah Yakara Basira da fahimta
اليوم انا صاحب اول تعليق عربي
munayi muku godiya allah yaqara basira AREWA24
Dan Allah kusamana tarkon kauna fassara Hausa inaneman kashina 73
Gaskiya bedace ahana bintalo zuwa makarantaba
ai akwai wani sako ne da akeso a isar
ai idan kin lura duk dadin kowa nan fadakarwa ne
Fresh Maryam okay
Gaskiya ya kamata malam kabiru ya canja domin ya fara bani haushi
👍
Jinjina tare da yabo mara adadi a a gare ku producers and directors na dadin kowa Allah ya kara basira yayi muku jagora yasa mu masu kallo muna daukar darasin da shirin yake koyar wa ameen
Amin
Muna godiya sosai Allah yaqara basira Arewa24
ameeen
استغفرالله . ان شاء الله راح تدرسي ف قيامة يا بنتالؤو 😭😂😂😂💔.
Grazie mille per questo film
tabdi bintu tayi nisakam shine illar shaye shaye
Tnx
Masha Allah yayi 😃😃😃😃😃😃😃😃😃👍😃😃😃😃😃😃😃😃💕
ماشاء الله عليكم أنا متأخر جدا
masha Allah
dausiyya baby love ya koh
Hi
أنا اخر مشاهد مرحبا كيفك يا عسل
Allah sarki daman bakasanin masoyi na gari sai lokacin wahala
Hakane wallahi
Jinjina ta musanman ga reku godiya muke
شکرا
الحمدالله
Allah yaqara basira arewa
Gaskiya malam kabiru da delou sunatakurama bintalo ama bintalo kiyi hakuri komai lokacine
معليش
ماذا
ممتازة ممتازة
Allah kabawa mala mafita
happy new month
Thanks
حبيت اكون اول من يشاهد
إن شاء الله بتكون أول وحدا😊😊
خلاص فاتني
Eez
Allah sarki baban bitu Allah ya kawo maka mafita 😱😱yau kabani tausayi seda nayi kuka 😢😢😢
eh wlh abin tausayi amma ai gwara mahaka dan su talauce su gimbiya sufito da kudi😙😂
Inda xaka san basiri ta kare muku, duk sati sai ku kare kaf shirin a waje daya yau kun kare a mgnr asibiti abin da bsifi ayi shi wajan biyu bh shirme, duk mai ysba musu xaka ga yan saudia ne wanda hausar bata ishe su bh.
اليوم انا من الاوائل
Kai Gaskeya. Malan kaberou bayeguiriw
@@idihrh3334 انا اكتب عربي ما اعرف اكتب انجليزي 😕
رقيه هههه
Merci beaucoup 😍😍😍😍
slm
merci beaucoup
Wlh ib kana birgeni
Masha Allah 👍👍🙏
Gaskiya yakamata asama mal kabiru madakata amma abinsa yayi yawa gaskiya.
很好👌
Masha Allah arewa24
Merci beaucoup aujourd'hui c'est vite arrivé
gjfu
rijg
Merci
👍👍👍👍👍👍
روبي
gaskiya muna godiya
Wow nice✌️♥️
Dadin kowa..... aikinku na kyau, Amma dan Allah munaso kuna sa malam musa tsohon soja yana dan hada maganarsa da turanchi abin sai yafi birgewa........ 🤣 please 😂
Assallamu alkum ya habahib arewa 24 Ana ahubbukum katir wallah 💖💟💕👌👍✌allah sarki bintu allah ya baki lpy 💊💉allah sarki bintalo allah ya kaho mafita 😭😭😭 toh Kai Kuma kekuma dello allah ya kara kara hhhhhhhhhhhhhhhh 😪😪😪gaskiya karatun ya mace Yana da mahimacen sosai 👩👩👩
to allah ytaimaka
Muna jindadin sherin nan
gaskiya nayifarin ciki damuta tasanqame malam kabiru duk idan nakalli dadin kowa seyabatan raina 😆😆😆
Tnx alot
Ana tare
شكرا
Allah yadora MALAM kabiru akan delu cogal tayadda kudi MALAM kabiru yatsinta
ta rage kyau ide soji ya dawo da wace mata allah ka raba mu da ma su kudin iri su alhji buba
Mrci bcp
Meyesa aka dena samana tarkon kauna
Allah ya kara basira