Dadin Kowa Sabon Salo Episode 90

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 22 окт 2024

Комментарии • 381

  • @khadijaabubakarkaka1712
    @khadijaabubakarkaka1712 5 лет назад

    Allah sarki badaru yaban tausayi yanadinkisa yanarifa wakansa asiri adaina mai sharri

  • @amalalzahrani465
    @amalalzahrani465 2 года назад +2

    أنا فرفشة من حوش بكر من حارت يمن احبكم موووووووت

  • @hauwij.5543
    @hauwij.5543 5 лет назад +2

    Lol.. Adama is a character o! Dadin kowa, kudos.

  • @rabilawal6714
    @rabilawal6714 5 лет назад +1

    Kyalkyalkyalkyalkyal
    Wayyo kamaye Zan iya Allah sarki rayuwa kenan hansatu Kin cika makira👍

  • @harunasani111
    @harunasani111 5 лет назад

    Adama bamutunci gaskiya Asauwaka wa kamaye abun yayi yawa gamasifar mata ga talauci ga ya daciki asauwaka kamaye bintu very good kintiwa yasimun dede

  • @GumsuMohammed
    @GumsuMohammed 8 месяцев назад +1

    Masalha
    Allah
    Yashirya

  • @aminamousa7712
    @aminamousa7712 5 лет назад +2

    Masha Allah, Allah yakara basira nice number one💃💃💃

  • @rukayyatikra2814
    @rukayyatikra2814 5 лет назад +3

    Dan Allah karda abari hafsatu tayi tasiri akan baraka.dan baraka Tasha wuyarta Sosai. itama abasu dama ita da badadi,Allah yasa asirinta ya tonu da wuri kafin badaru yaji haushin baraka.

  • @relaxationmusicschannel7684
    @relaxationmusicschannel7684 5 лет назад

    Baraka ta gamu sharrin kishiy. Don Allah a gaggauta gano sharrin Hafsatu son asan halin Hafsatu bai canza ba.

  • @absbtstv8983
    @absbtstv8983 5 лет назад +2

    Naku Abubakar Mohd Bts......... 4rom Riyadh City......Kingdom Of Saudi Arabia........ All The Best

  • @muhammadsaadu5033
    @muhammadsaadu5033 5 лет назад +1

    Waseyayi Dakeiu 😃😃🤗🤗🤗🤗💃

  • @mahamadouismail4517
    @mahamadouismail4517 5 лет назад

    Malan tsalha sai kace wanda ya girma gidan .....gaskiya Allah ya raba kowa da halin ka

  • @alhassanbakari7384
    @alhassanbakari7384 5 лет назад +2

    Wow masha Allah what a wonderful episode

  • @salam5988
    @salam5988 5 лет назад +2

    🤭اخر واحد متعود مايحتاج جاري المشاهدة من ارض حوش بكر

  • @awx
    @awx 5 лет назад +19

    اول متفرج من السعوديه احمد الهوساوي الي من السعوديه يحط لايك

  • @faridaalimadinah1689
    @faridaalimadinah1689 5 лет назад +3

    Masha Allah arewa 24 kuna nishadantar damu😍😍😍

  • @fatumaahmed2761
    @fatumaahmed2761 5 лет назад +2

    Macha allah tachar arewa 24 allah kara basira yasa kuhi haka

  • @khadijaabubakarkaka1712
    @khadijaabubakarkaka1712 5 лет назад

    Gaskiyya adinga yiwa badaru adalci bayasata

  • @aminouabdoumasko2881
    @aminouabdoumasko2881 5 лет назад

    Allah sarki baraka wlh kin bani tausayi

  • @zakariarabia1432
    @zakariarabia1432 3 года назад

    Gsky ansatu bata kwutaba Allah sarki baraka da badaru sunban tausayi

  • @moyotex6063
    @moyotex6063 5 лет назад +2

    So lovely movies I really like this film

  • @noorbaina5695
    @noorbaina5695 5 лет назад +1

    Dawan nan katancikin xa, a aurama mlm ayuma hannatu Allah sarki baraka daman kince akwai sin dinda xa,a hadaki da badaru a, hiranda akaidake bakiji dadinshiba muma bamuji dadiba da Allah ayi gaggawan tunawa hassatu asiri daga safiya xaria

  • @hasinadau5262
    @hasinadau5262 5 лет назад

    Allah sarki badaru abin tausayi

  • @abdallahmahrajiibrahima7438
    @abdallahmahrajiibrahima7438 5 лет назад

    Wallahi sam banji dadi ba da gana badaru da baraka suna kuka

  • @sbmohamedtatawale7284
    @sbmohamedtatawale7284 5 лет назад

    Number One Masha Allah

  • @fhvvgg3564
    @fhvvgg3564 5 лет назад +1

    masha Allah 👍👍👍👍👍

  • @hizbullahisani7167
    @hizbullahisani7167 5 лет назад +2

    Gaskiya banji dadin abinda hansatu ta aikata ba, sbd ga alama tariga da ta tuba , kuma tayi nadama, ya kamata yayi amfani

    • @lewamyarima2135
      @lewamyarima2135 5 лет назад

      Ay ina ganin wannan batan kudin Shi zai gyara tsakanin baraka da hansatu Dan ba yanda za ayi darakta yasa hansatu ta zama Mai sata tunda ay ita mafadaciya che Shi Kuma Mai fada bayason abun kunya, said de Kila said baraka ta garu said ta mayar saboda ita barakan ta ji abunda taji

  • @omarfarook6318
    @omarfarook6318 5 лет назад +1

    Omar from Egypt Cairo🙌🙌🙌

  • @abubakarmanjamalammadori2902
    @abubakarmanjamalammadori2902 5 лет назад

    dakyau Director Naga Wannan Allah kuma yakaimu sati nagaba, Inamatukar San ganin soyayyar bintu da Ibrahim Dan kuwa tanamatukar bansha'awa.
    Naku: Comrd Habu Manja Malam Madori Jihar Jigawa.

  • @sulaimanmuhammadminuwa1260
    @sulaimanmuhammadminuwa1260 5 лет назад

    Masha Allah yayi dadi sosai

  • @tarkonkaunafassarararewana5418
    @tarkonkaunafassarararewana5418 5 лет назад

    Masha allah muna godiya sosai shirin dadin kowa yana nishadan tardamu daga hajia shafa'atu Ahmad

  • @shamsiyaindabawa6044
    @shamsiyaindabawa6044 5 лет назад

    Allah karabamu da talauci Duniya da lahira

  • @Al_Hawsawi.89
    @Al_Hawsawi.89 5 лет назад +2

    جاري المشاهده
    😳😳😳😳

  • @ameenaabdulqadir7044
    @ameenaabdulqadir7044 5 лет назад +6

    Gaskiya arewa 24 kuna samu nishadi🤩🤗🤗

  • @fatmaahmed2415
    @fatmaahmed2415 5 лет назад +3

    Nice firm ❤ it 😀

  • @habibagarba6100
    @habibagarba6100 5 лет назад +2

    Thanks munagodiya Dan Allah
    Munaso afallasa. Hansatu

  • @mamannana8313
    @mamannana8313 5 лет назад +1

    Kayimin😂😂😂daidai malam musa ci qaniyarsu,dama haka akema masu yanke wuta😂.shegiya hansatu an sami abinda akeso🤣yau abu yazo kan baraka dadi zai kashe hansatu😂.

  • @hajaraahmad1303
    @hajaraahmad1303 5 лет назад +1

    MashaAllah

  • @autanmaza4754
    @autanmaza4754 5 лет назад +1

    Adama Dan Debomin ruwa Nasha Domin harshe Na Ya kone 😂😂😂

  • @siyamaabdallah951
    @siyamaabdallah951 5 лет назад +2

    Masha Allah

  • @rahmamohmmed6292
    @rahmamohmmed6292 5 лет назад +3

    واخير جاء العشق

  • @ta_mahy_rasulullah99
    @ta_mahy_rasulullah99 5 лет назад +3

    Hahaha Malan Tsalha Network Everywhere You Go 😂😂😂

  • @mahamadousamaila2672
    @mahamadousamaila2672 5 лет назад

    macha Allah Arewa 24 Allah ya kaimu wani sati muna biye daku daganan Dubaï

  • @amaduissufu8318
    @amaduissufu8318 5 лет назад

    Nice one amma dan allah ayi gaggawar tunama hansatu asiri

  • @mamannana8313
    @mamannana8313 5 лет назад

    Wlh naji dadin abinda ke shirin samin malam ayuba sabida alhakin matarsa.

  • @somaisonka6195
    @somaisonka6195 5 лет назад +1

    I love this song

  • @waleednoor6810
    @waleednoor6810 5 лет назад

    جاري مشاهدة

  • @ramlamuhammadsani6989
    @ramlamuhammadsani6989 5 лет назад +2

    Am late today.masha Allah.

  • @زيزوبرستيج-ق6ك
    @زيزوبرستيج-ق6ك 5 лет назад +1

    🤣😂ضحكوني ناس مالم نتعالة لايكات زيزو برستيج من سعودية مكه المكرمة الله يسعدكم

  • @absbtstv8983
    @absbtstv8983 5 лет назад

    Nafara tundaga na 1 Har izuwa yanzu......... Fatan Alkhairi gareku........ Allah yaqara daukaka

  • @salahmaman8893
    @salahmaman8893 5 лет назад +1

    Yayi kyeu

  • @absbtstv8983
    @absbtstv8983 5 лет назад

    Salam Warah Hamatullah Wabara Katuhu Arewa 24............ Allah Yasitra Alaikum

  • @mouhamadouaboubakar4177
    @mouhamadouaboubakar4177 5 лет назад

    arewa allah y'a qara basira

  • @ruqayyatmaifkd5037
    @ruqayyatmaifkd5037 5 лет назад +2

    Gaskiya yakamata a sassautawa kamaye

  • @mustafamustafa2254
    @mustafamustafa2254 5 лет назад +1

    Film yayi,tsalha sarkin muna finci😃😃😃

  • @mikukeso5481
    @mikukeso5481 5 лет назад +1

    Allah sarki kamaye 😂 😂 😂/ allah taimaka

  • @harunasani111
    @harunasani111 5 лет назад

    Slm khadijat salman imrana damaturu yobe sitats 😁 tsohon soja ran maza yabaci hansatu tarama Akn baraka Adama ya daciki kike turata zance inde ayubane kiyi ajankali Amma kin ci Aman sa buwa kai tsalha kacika gulma har kafi mata dan bb na tausaya maka ALLAh sar ki uwa

  • @janaidujanaidu4342
    @janaidujanaidu4342 5 лет назад

    Masha Allah gaskiya yayi kyau sosai

  • @harunasani111
    @harunasani111 5 лет назад

    Khadija salman imrana damaturu yobe sitats gaskiya baa kyautawa badaruba

  • @owl6514
    @owl6514 5 лет назад +3

    يلبى الحلقة مررة حلوة 😍😍😍😍

  • @hajiyarabiatgangagari9507
    @hajiyarabiatgangagari9507 5 лет назад +2

    masha allah

  • @mynusaanhanoofi893
    @mynusaanhanoofi893 5 лет назад +1

    Gulma ajali inba 😂ai ba a mutu mlm tsalha Dan Allah kada kuyi wa baraka hk 😣

  • @sammaniabdullahi6354
    @sammaniabdullahi6354 5 лет назад

    Allah ya kara daukaka arewa 24
    Da al ummar mu ta hausa fulani

  • @mohamedhamza9708
    @mohamedhamza9708 5 лет назад +1

    salam do

  • @abkabk161
    @abkabk161 5 лет назад +1

    MASHA ALLAHU🙏

  • @babybaby2053
    @babybaby2053 5 лет назад

    Allah sarki badaru 😢😢

  • @سلمانالسلمان-ط8ث
    @سلمانالسلمان-ط8ث 5 лет назад +10

    ماشاء الله يحفظكم ويرزقكم ويسعدكم احبك بلادي 🇳🇬💔💚😍

  • @sarahsouley1903
    @sarahsouley1903 5 лет назад

    D'allah a sasatama bararu wahala daga ko ina kulum mahaifichi na yulakan tachi . svp c trop pour lui

  • @mcyolaofficial
    @mcyolaofficial 5 лет назад

    Wanan satin kam shirin sai ahankali

  • @princeabdulibrahim8325
    @princeabdulibrahim8325 5 лет назад

    Gaskiya basiratafara karemaku kwata kwata beyi kyauba mist

  • @shsjsjajsjsh112
    @shsjsjajsjsh112 5 лет назад

    Gaskiya adansa kamaye yadanji dadi koda kadan ne

  • @zainababdullahi8890
    @zainababdullahi8890 5 лет назад

    Wai shi cikin hannatu baza a haifeshi bane Tnx

  • @jshhsgjshhsg3987
    @jshhsgjshhsg3987 3 года назад

    Uwa me dadi

  • @nazeegalbush8555
    @nazeegalbush8555 5 лет назад

    Irinsu malam tsalha suna birgeni sosai saboda sunada amfani acikin al'umma

  • @user-Hhhb
    @user-Hhhb 5 лет назад

    Ina son wannan shirin mai ban al'ajabi na gode don kokarin da kuke yi

  • @aminumikah9402
    @aminumikah9402 5 лет назад

    Mahsa Allah

  • @yousaf610
    @yousaf610 5 лет назад +3

    شكلي انا آخر وحده

  • @روبيدبلإم
    @روبيدبلإم 5 лет назад +3

    روبي 👍🏻👍🏻

  • @أميالحنونه-د4ذ
    @أميالحنونه-د4ذ 3 года назад

    💖❤️💜🖤HLOO

  • @mazanriyadhmazanriyadh4789
    @mazanriyadhmazanriyadh4789 5 лет назад +1

    Uwa da DA sai ALLAH Hhhhhhhhhhhhh MALAM NATA"ALA

  • @nancyfaisal5346
    @nancyfaisal5346 5 лет назад

    Gaskiya hannatu bta keuta ba

  • @zeenatsani5731
    @zeenatsani5731 5 лет назад

    Assalmu alaikum arewa24 Ina maku fatan alkhairi gaskiya yayi kyau Allah yakara basira gaskiya matau sayawa badaru sosai kar ahadasu farda da baraka

  • @surajoabdul9798
    @surajoabdul9798 5 лет назад

    shirinku na karaman basira sosai
    Allah ya kara daukaka

  • @nasirinbhanib6837
    @nasirinbhanib6837 5 лет назад +6

    Malam tsalaha anyi asara

  • @amenhabubakar6774
    @amenhabubakar6774 5 лет назад +1

    Tnx 💃💃💃💃💃👍👍👍👍

  • @ففرواإلىاللهففرواإلىالله-ق4ث

    صلو على النبي

  • @musayunusa1187
    @musayunusa1187 5 лет назад +1

    I'm from grace

  • @laifihanjine1428
    @laifihanjine1428 5 лет назад

    godiya da fatan alhiri

  • @ibrahimmousa3034
    @ibrahimmousa3034 5 лет назад

    Macha allah

  • @حموووديالهوساوي
    @حموووديالهوساوي 5 лет назад

    واخيرا جات الحب بنتو

  • @peacelionesss4923
    @peacelionesss4923 5 лет назад +1

    Badaru has a great potential in acting

  • @fatimahal-ismail3821
    @fatimahal-ismail3821 5 лет назад +1

    Allah yabiya

  • @بسوملكتاناقه
    @بسوملكتاناقه 5 лет назад

    انا اخر وحدة مشاهدة من سعودية

  • @safahabdulaziz3817
    @safahabdulaziz3817 5 лет назад +4

    Masha allah gaskiya mungode susai

  • @maryamadem3732
    @maryamadem3732 5 лет назад +1

    Masha Allah wlhi kuna burgeni arewa 24

  • @tujjaalhbilal834
    @tujjaalhbilal834 5 лет назад +1

    Nice work

  • @abubakarmohammed7994
    @abubakarmohammed7994 5 лет назад +2

    gaskiya ne muga yanda zata kaya tsakanin iyalan malam musa tsohon soja abubukar daga birnin kebbi

  • @mahaaled1147
    @mahaaled1147 5 лет назад +2

    Tnx 👍❤

  • @khadijaabubakarkaka1712
    @khadijaabubakarkaka1712 5 лет назад

    Ayigara akan hansatu inda tatuba

  • @hadizaibrahim2313
    @hadizaibrahim2313 5 лет назад +2

    Mln nataala nawa