Kisa Biyu Nayiwa sani Horo jarumine Hira da Isuhu shandam yau juma'a 6/9/2024 munyi Babban kamu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 19 сен 2024
  • Kisa Biyu Nayiwa sani Horo jarumine Hira da Isuhu shandam yau juma'a 6/9/2024 munyi Babban kamu

Комментарии • 24

  • @S.R.JHAUSATV
    @S.R.JHAUSATV 13 дней назад +1

    aliyu Muhammad barka da yau Dan allah katambayi isihu yalabarin dambesa da bahagon dutsen mari

  • @YusufShafiu-g1g
    @YusufShafiu-g1g 11 дней назад

    Dayake yarike ibada kaganshi cikin Natsuwa kai kace wani shehin malamine, Allah yasa sauran Yan dambe suyi koyi da Yusuf gaskiya yabirgeni sosai❤

  • @hassandangani7287
    @hassandangani7287 12 дней назад

    Ahsekai isuhu jarimine

  • @optimism-personified
    @optimism-personified 10 дней назад

    Sa maza raki
    Isuhu Danmutanen Shandam

  • @AminaIsah-t4l
    @AminaIsah-t4l 13 дней назад

    Yanzu Isuhu shandam ainayakezaune

  • @SurajoAkudi-wi7rz
    @SurajoAkudi-wi7rz 9 дней назад

    Allah yakara lafiya da nisan

  • @yankyparis3034
    @yankyparis3034 13 дней назад

    Naga damben na alabarago.DA.bahagon.musan.Kaduna DA ga.balangada alabarago

  • @AminuRabiu-gd3sb
    @AminuRabiu-gd3sb 13 дней назад

    Wai ance kafi kowa lafiya hakane da gaske

  • @YahyaIbrahim-k9m
    @YahyaIbrahim-k9m 13 дней назад

    Ishun shandam dabme yyimaka kyu sosai nga yandambe dayawa sunzama kamar mahaukata

  • @abuZaid-hl8tm
    @abuZaid-hl8tm 11 дней назад

    Naga kisan da Yusuf shandam kayiwa na amadi da horo da na shagon Dan tagaye

  • @ibrahimaaisad7731
    @ibrahimaaisad7731 13 дней назад

    Aliyu ko dan Ladi gizago yananan kuwa

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 13 дней назад

    Ali zuma ya girmi sanin gidan dan kande su ali zuma sune sa annin shagon amadi da dan Gero

  • @abubakarshehu2808
    @abubakarshehu2808 13 дней назад

    Indai hakane Gaskiyane horo kisa uku yayi maka domin ka lissafa kisan da yayi maka a Lagos da kaduna, ka manta kisan da horo yayi maka a Abuja dei dei gabda magriba domin a gabana aka yishi kuma inada hoton

  • @yankyparis3034
    @yankyparis3034 13 дней назад

    Yadamben.KA.DA.BAHAGON.MUSAN.KADUNA A.ALABARAGO.GIDAN.DAMBEN.GOJE

  • @AbdullahisamailaSarki
    @AbdullahisamailaSarki 14 дней назад

    Aslm gaskiya Aliyu yau naji dadin kawo mana wanna firan sosai ni dan arewa ne adinga kawo mana tshofanfi yawasa ngd

  • @Local_Man_02
    @Local_Man_02 12 дней назад

    Wannan ne na farko da naga an yi hira da tsohon dan dambe kuma na ganshi cikin arziki da walwala. Gaskiya ina yiwa Isuhu fatan alheri da ma sauran tsoffin yan dambe gaba daya.

    • @sufiyanualament7166
      @sufiyanualament7166 11 дней назад

      Kalla shushaina ma shina scikin arziki hakama sadam husaini

  • @AbdullahisamailaSarki
    @AbdullahisamailaSarki 14 дней назад

    20:58 21:00

  • @abubakardanlarai7588
    @abubakardanlarai7588 14 дней назад

    Shagon inuwa dogo nanan kuwa ml alien

    • @SurajuIbrahim-n9f
      @SurajuIbrahim-n9f 13 дней назад +1

      Abu shagon inuwa dogo allah yayi Mai rasuwa da dadewa fa

  • @SurajoAkudi-wi7rz
    @SurajoAkudi-wi7rz 9 дней назад

    Allah yakara lafiya da nisan

  • @SurajoAkudi-wi7rz
    @SurajoAkudi-wi7rz 9 дней назад

    Allah yakara lafiya da nisan