Mu Masu Gidajen Dambe Munyi Dana sanin shiga kanfanin Dambe warriors Inji kakakin kungiyoyin Dambe

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 9 ноя 2024

Комментарии • 12

  • @lawalbawa6790
    @lawalbawa6790 Месяц назад +1

    Wannan aliyu Kai munafikin dambe warrior ne dama muna sane dakai

  • @yareemaahmad6888
    @yareemaahmad6888 Месяц назад

    Ameen dai Ali Ali Ali danjarida ka iya shigar da mutum

  • @DanciaBachir
    @DanciaBachir Месяц назад

    Allah ya SA MOU da ce

  • @AbbasSharifGidantaro
    @AbbasSharifGidantaro Месяц назад +1

    Aslm don Allah idan zakuyi metin ɗin nan kukira duk mawaƙan dambe don sunfi Mai gidan dambe matsala
    don wasu nanuna ra,ayi wasukuma kuɗi sukebiyewa zakaga idan ɗan dambe.baya basu kudi sosai basayimai waƙa kuma kasan cewa samun kuɗaɗen baɗayaba
    Kuma wani inba waƙar akayimai ba bazai samu dambe ba kuma wanda baiyi dambe ba ai bayasamun ƙudi

  • @MubarakAbdulhamid-sj6tz
    @MubarakAbdulhamid-sj6tz Месяц назад

    Ina Maku
    Fatan Alkhairi 🙏

  • @ashafaumar469
    @ashafaumar469 Месяц назад

    raka yadade aliyu inaso Zan fara damben a gidan banbarewa inaso kayi mun hanya aliyu

  • @MaaruIdris
    @MaaruIdris Месяц назад

    Allah yagyra mana kasata

  • @IbroKwArenshinkafi
    @IbroKwArenshinkafi Месяц назад

    Agaskiya aliyu yana fadin raayinsane bana masu bibiyarsaba

  • @aliyuadamu7549
    @aliyuadamu7549 Месяц назад

    Kai aliyu yanada keu kakara ilimi akan harkannan baka iya tambayaba gaskiya

  • @MuhammadAbdulbasiru
    @MuhammadAbdulbasiru Месяц назад

    Banbarewa 😂

  • @musbahuali8423
    @musbahuali8423 Месяц назад

    Aliyu ga lambata asani a WhatsApp

  • @shehuaminu6137
    @shehuaminu6137 Месяц назад

    Kudai kuguara dakanku