(HIRA DA KANJI MAMAN KATSINA 2) NAKASHI ALI ZUMA NA BUGE UMMARUN GUNDUMI NACI UMMARU MUGU

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024
  • KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU

Комментарии • 14

  • @KABIRUMUHAMMED-ob4dl
    @KABIRUMUHAMMED-ob4dl 10 дней назад +2

    Al'amenn Gaskiya Kanji mama yana fadin Gaskiya

  • @ANASILIYASU-wf6eg
    @ANASILIYASU-wf6eg 10 дней назад +2

    Al amen Kuma kanjimama ma,aikachin gwamnatine yana aiki a kotu

  • @mammangarka3010
    @mammangarka3010 11 дней назад

    Gaskiya na yabawa Kanji ...Saboda ya gwadi zarumine domin zamaninsa duk Dan Damben da ta haɗa su dashi bai kaucewa ....An kasheshi shima yayi kashe-kashe...Gashi bashi da Kuri ba Karya ba Fankama.....Mungode.

  • @AminuJibrin-g9m
    @AminuJibrin-g9m 11 дней назад +1

    Wlh Al Amin Ina kallo inacewa katambayeshi horo kamar kasan sai antambeyeka

  • @sulemanidris5525
    @sulemanidris5525 11 дней назад +1

    Sannu da kokari AL ameeen

  • @SurajoAttiku
    @SurajoAttiku 10 дней назад +2

    Aslm al, ameen Barka da wannan lokacin ya aikin Ka tunama malam kanji ya kashe na Dustin mari a Katsina Sana dogon kurna ya kasheshi ya manta NI Dan arewa ne Amman malam kanji Yana fadin gaskiya abinda akayi fatan alheri gareka

  • @YusufAdo-tc4su
    @YusufAdo-tc4su 11 дней назад

    Gaskiya naji dadin Shirar nan sosai da sosai kuma Kanji Mama yayi kokarin fadar gaskiya

  • @murtalamarafa9775
    @murtalamarafa9775 11 дней назад

    Slm. Al-ameen sannu da kokari, dun Allah in Bobo na raye ayi muna hira dashi inda hali.

  • @abbasada9863
    @abbasada9863 10 дней назад

    Gaba na ya kashe Ali Zuma a Dutsinma

  • @bishirdauda6264
    @bishirdauda6264 11 дней назад +1

    "Ya hana rundawa su wala kai a shakka Kanjimama"-Marigayi Ummaru Bagobiri.

  • @bishirdauda6264
    @bishirdauda6264 11 дней назад +1

    Sunday Dan Yarbawa
    Ali Yaro
    Mai Dogon Damtse duka sun fadi

  • @LawalAminu-f2w
    @LawalAminu-f2w 10 дней назад +1

    Slm katinawa Kanji mama ya buge sanin gidan dan kande kamar yadda shi sanin fada da kansa

  • @MansurYushau-cg1zx
    @MansurYushau-cg1zx 11 дней назад

    Dan Allah al amin ka nemi dan madobiya dan zamfara ne birnin magaji local government naji ko sufiyanu Shagon dauda a wata tattaunawar da akayi dashi yace duk cikin yan dambe dan madobiya kadai ne yattaba bugeshi idan kaje birnin magaji kayi tanmbaya za'a nuna maka dan madobiya dasu rajiya kuma

  • @hamzaisa9737
    @hamzaisa9737 8 дней назад

    Al-amin wani yace Sani Sagom ko ba asiri in yabugeka sai kasan namiji ya bugeka😂😂