(HIRA DA AUDUN BAWALE 2) WALLAHI BAHAGON DUTSIN MARI MAYEN YATABA GAYAMIN ABUN DA KE CIKINA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 23 ноя 2024

Комментарии • 23

  • @hamzaisa9737
    @hamzaisa9737 2 месяца назад

    Gaskiya najima ban ji hira mai dadi kaman hiran Malam Kanji da Audun bawale ba @Al-Amin Allah ya saka

  • @AWAISUHARUNA8177
    @AWAISUHARUNA8177 2 месяца назад

    Gaskiya bahago yakai jarumi wlh ina sonshi sosa

  • @adamubibrahim7021
    @adamubibrahim7021 2 месяца назад

    Gaskiya ne Ummarun Horigare yayi ma Dan tagaye irin wannan bugu a gabana Amma Dan tagaye bai fadi ba

  • @muneerabdullahi
    @muneerabdullahi 29 дней назад

    Masha Allah,Al, Ameen wallahi naji dadin fira bobo Dan sarkawa Abokin Bahagon dutsen mari ne Bobo ma shiba bahagone,ya taba Buga tanbe agarin Babban Rami, Niger State ya karema Abokin danbensa haba

  • @imranadaura9546
    @imranadaura9546 2 месяца назад

    Gaskiya Audun Bawale yakai Dan Dambe

  • @AhmadBuwai
    @AhmadBuwai 2 месяца назад

    Ala'amin bakataba hiri da da dambe mai fadin gaskiya irin wannan ba

  • @MusaHussaini-w5r
    @MusaHussaini-w5r 2 месяца назад +2

    allah sarki bahagon dustin mari namu allah ubangiji yajikan da rahama alfarmar annabi Muhammad sallallaahu alalhi wasallam 😭😭😭😭😭

    • @iPHONE-68
      @iPHONE-68 2 месяца назад

      S a w 🩵 ameen yahayyu yaqyyum 🥹

  • @umarmuhammedradasauwa3312
    @umarmuhammedradasauwa3312 2 месяца назад

    Dan Allah a daura mana wanna wakar

  • @YusufAdo-tc4su
    @YusufAdo-tc4su 2 месяца назад

    Ma sha Allah
    Iyalan Jafaru kura uban Maazu

  • @AkwaiAmana
    @AkwaiAmana 2 месяца назад

    Gskiya naji ddin hirar nan wlh

  • @optimism-personified
    @optimism-personified 2 месяца назад

    Wato Katsinawan nan suna ƙoƙarin faɗin gaskiya.

  • @dinialiilyas
    @dinialiilyas 2 месяца назад

    Fatan alkairi from Libya Al amen Allah yy jagora

  • @hamzaisa9737
    @hamzaisa9737 2 месяца назад

    😂😂 No blinking kenan😂😂

  • @sulaimanhamza4275
    @sulaimanhamza4275 2 месяца назад

    Gaskia mutumin nan ya burgeni, tinda yana fadar gaskia.

  • @bishirdauda6264
    @bishirdauda6264 2 месяца назад

    Sa runji rangaji ga Audun Bawale- marigayi Ummaru Bagobiri.

  • @bellomuhammad6316
    @bellomuhammad6316 2 месяца назад

    Watande bahago hatsabibine kenan 😂

  • @bishirdauda6264
    @bishirdauda6264 2 месяца назад +1

    Audun Bawale akwai amarya

  • @basharumarnakeji1481
    @basharumarnakeji1481 2 месяца назад

    Wallahi ya ban dariya sosai

  • @muryarmasuntatv7669
    @muryarmasuntatv7669 2 месяца назад

    Gaskiya Alamein baka taba hira Dan dammbe mai fadin gaskiya irin wannan Dan dam beba?

  • @optimism-personified
    @optimism-personified 2 месяца назад +1

    Kuma akwai ƙauna tsakaninsu da Malam Kanji.

  • @Abbatakai10
    @Abbatakai10 2 месяца назад

    Salam, Barka da Aiki Alameen Sokoto Daga Maiduguri Gaskiya munajin Dadi Firarku da (Audun Bawale ) Gaskiya