TABA-KA-LASHE (001)
HTML-код
- Опубликовано: 3 дек 2024
- Wannan tsakure ne daga doguwar kasidar yabon Ma'aiki Alaihissalam me taken SAKO KAITSAYE .
Ita dai kasidar an rubuta ta ne a shekarar 2010 a Birnin Khartoum na Sudan.
Rubutawa da rerawa:
Abubakar Alkantamawy Nakowa
08022581902
#islam #kantama #kasida #muslim #alkantamawy #kannywood