- Видео 151
- Просмотров 192 396
KASIDUN KANTAMA
Нигерия
Добавлен 25 авг 2018
Abubakar Alkantamawy Nakowa: +2348022581902
Wannan Channel zai rika kawo muku Kasidun Abubakar Kantama Minjibir, Kano State, Nigeria.
Da fatan Allah Ya sa mu amfana gabadaya.
Wannan Channel zai rika kawo muku Kasidun Abubakar Kantama Minjibir, Kano State, Nigeria.
Da fatan Allah Ya sa mu amfana gabadaya.
BA KAMAR SA A KAN GASKIYA
Kasidar yabon Manzo Alaihissalam, Annabin da ba kamar sa a kan gaskiya,
Daga makarantar ABUYAASIR INSTITUTE mai albarka.
Rubutawa da rerawa:
Abubakar Alkantamawy Nakowa
08022581902
Daga makarantar ABUYAASIR INSTITUTE mai albarka.
Rubutawa da rerawa:
Abubakar Alkantamawy Nakowa
08022581902
Просмотров: 41
Видео
SAUKAR KARATUN RUMAWA
Просмотров 917 часов назад
An dauki Bidiyon a yayin da na ke sanya albarka a wajen taron saukar karatun wasu dalibai ranar Lahdi 17-11-2024 a garin Rumawa cikin karamar hukumar Minjibir Kano state. Alkantamawy Nakowa
NANA TASNEEM SABON GIDA
Просмотров 4616 часов назад
Kasidar taya muRna ga masoyiyar kasidunmu wacce ta Allah ya azurta da gaisuwar yarinya. Rubutawa da rerawa: Abubakar Alkantamawy Nakowa 08022581902
TABA-KA-LASHE (5)
Просмотров 8414 дней назад
Wannan tsakure ne daga Kasidar Qur'aniyya me magana kan matsayin Alqur'ani da mahaddatansa. Rubutawa da rerawa: Abubakar Alkantamawy Nakowa 08022581902
SAYYIDIL KHALQI (S.A.W)
Просмотров 5055 месяцев назад
Wannan kasida ce ta yabon shugaban halitta Sallallahu alaihi wa sallam wacce aka rubuta ranar Arfar (1445) domin tunawa al'uma girman shugaban namu (S.A.W). Rubutawa da rerawa Abubakar Alkantamawy Nakowa 08022581902 Da gudummawar baban masoyi daga jihar Yobe. #africa #explore #exploremore #explorepage #kannywood #kano #kantama #kasida #labarina #palestine
DIYAR MANZO (BASUDANIYA)
Просмотров 2565 месяцев назад
Wannan ita ce kasidar yabon Nana Fatima Yar gidan Manzon tsira Sallallahu alaihi wa sallam ❤️ Ko da yike kasidar asalinta doguwa ce da aka rubuta a shekarar 2002, wannan kadan ne daga baitukanta da aka rera a Sudan 2011. Rubutawa da rerawa Abubakar Alkantamawy Nakowa 08022581902 #africa #explore #exploremore #explorepage #kannywood #kano #kantama #kasida #labarina #palestine
A DAWO LAFIYA MAHAJJATA
Просмотров 3165 месяцев назад
Wannan ita ce kasidar da muka yi kan aikin Hajj a shekarar 2013 da umarnin Hukumar Africa TV 3 a matsayin guzuri ga mahajjata. Rubutawa da rerawa Abubakar Alkantamawy Nakowa 08022581902
BARKA DA ZUWA MAI MARTABA ✊🏻
Просмотров 2386 месяцев назад
Wannan kasida ce ta Lale marhaban ga *Mai martaba Sarkin Bichi* a yayin da ya zo bude sabon masallacin juma'a na garin Kantamar Chiroma a ranar juma'a 17-5-2024 Rubutawa da rerawa *Abubakar Alkantamawy Nakowa* #africa #explore #exploremore #explorepage #kannywood #kano #kantama #kasida #labarina #palestine #bichi #sarkinbichi #bichiemirate
KASIDAR FULFULDE (1) DAGA UDUS SOKOTO
Просмотров 7686 месяцев назад
Wannan ita ce kasidar da ta zo ta daya a gasar wakokin Fulfulde kan matsalar tsaro, Wanda Jami'ar Usman Danfodiyo Sokoto ta gabatar a ranekun 6-8 ga watan 5-2024. Rubutawa da rerawa Mal. Abdullahi Isa Sulaiman (Kogi) zakaran gasar. #africa #explore #exploremore #explorepage #kannywood #kano #kantama #kasida #labarina #palestine #abdullahikogi #sokoto #udus #fulfulde
DAGA FADAR SARKIN KABIN JEGA
Просмотров 1867 месяцев назад
Wannan su ne baitukan jinjina ga Mai martaba Sarkin Kabin Jega wadanda muka karanta a lokacin da muka kai ziyarar girmamawa gare shi a shekarar 2023. Allah ya jaa zamanin Sarki ✊
AUREN DR. HIBBAN
Просмотров 5137 месяцев назад
Wannan kasida ce ta taya muRna da fatan alkhairi bisa Auren Dr. Hibban, dan wajan Shaikh Muhd.Sani Arzuka Jega, babban masoyin TASKAR KASIDUNMU mai albarka. Rubutawa da rerawa: Abubakar Alkantamawy Nakowa 08022581902 Allah sanya alkhairi da zaman lafiya. #africa #explore #exploremore #explorepage #kannywood #kano #kantama #kasida #labarina #palestine #islam #trend #wedding
TSAKURE DAGA KASIDAR TAMBAYA ZAZZAFA
Просмотров 4178 месяцев назад
Tuni dai an dora muku cikakkiyar kasidar a dandalin RUclips dinmu me suna KASIDUN KANTAMA
TAMBAYA ZAZZAFA!
Просмотров 1,7 тыс.8 месяцев назад
Kasida ce me dauke da zazzafar tambaya ga kowa a kan batun MUTUWA 😭 Ita dai wannan kasida tana cikin tsofaffin kasidunmu na mutuwa. Rubutawa da rerawa: Alkantamawy Nakowa 08022581902 Da gudummawar babban masoyina Ustaz Abba Ibrahim Damaturu (H) #islam #kannywood #kano #kantama #kasida #labarina #muslim #africa #explore #exploremore #explorepage
TA'AZIYYAR ALARAMMA MALAM YUSUF MALAMAI
Просмотров 30210 месяцев назад
TA'AZIYYAR ALARAMMA MALAM YUSUF MALAMAI