TAURIN MASARAUTAR GWANDU: AN KASA SAMUN GWARZON DAN TAURI WANDA ZAI MARI ADDA TA KATSE, GASAR DA AKA

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 23 янв 2025

Комментарии • 20

  • @abdullayahaya3556
    @abdullayahaya3556 2 месяца назад

    Wallahi gaskiya yan tauri suna Nijar

  • @NuraMuhammad-m4r
    @NuraMuhammad-m4r Месяц назад

    Yahaya banyayye fah
    Banganeshiba

  • @aliyuadamu7076
    @aliyuadamu7076 2 месяца назад

    Wlh Tauri Sai nijer Duk karyace a kebbi

  • @anasabdullahi3547
    @anasabdullahi3547 2 месяца назад

    Gaskiya Babu tauri kaf birnin kebbi da kewaye Ashe duk karyace sukeyi

  • @aliyuadamu7076
    @aliyuadamu7076 2 месяца назад

    Ina agalgala ne😂

  • @khalidumar6743
    @khalidumar6743 2 месяца назад

    Kebbi's Tauri this is gonna be shamfullness

  • @rabiuusmanalhassan6418
    @rabiuusmanalhassan6418 2 месяца назад +1

    Wlh a gabana a nan Kano naga wanda aka nufo shi da adda ta kakkarye.

  • @UmarS-pw8qs
    @UmarS-pw8qs 2 месяца назад

    Kai wlh babu yantauri kebbi da ace zamfara ne wlh dayanzu katse

  • @aliyuadamu7076
    @aliyuadamu7076 2 месяца назад

    Zan fareta kuma ta kar amma a comment section

  • @qaseemahmad1392
    @qaseemahmad1392 2 месяца назад +3

    In sake jin wani yacemin akwai ƴan tauri kebbi idan ban ɗwaɗwa ma mutum mari baaa😡😡😡😡😡

  • @rabiuusmanalhassan6418
    @rabiuusmanalhassan6418 2 месяца назад +2

    Gaskiyar magana tauri ya ƙare sai masu kame kame

  • @Moustaphasamailasaddo-b2o
    @Moustaphasamailasaddo-b2o 2 месяца назад +1

    gamashin ga dubu dari da hamsin kuna kallo

    • @imsonlinetv
      @imsonlinetv  2 месяца назад

      Wallahi koh Abin zaar Haushi