Mutun baze iya tace su citta sa kanin farinba yazamana pure abinne sai kasa plombs sbd wajensha cittar da kanin farin dole sai kacire,why not mucire tun farko
Zaki iya yin hkan idan baki son su fitu dama ana barin sune domin su karawa kunun kyau amma duk flavor's din y shiga cikin kunun zaki iya tacewa kafin kisa corn flour sai ki maida shi pot yadan kara tafasa sai ki xuba plombs yadan dahu sai ki daure d corn flour
😋Masha Allah
MashaAllah.. Muna godiya😋😋
Weldon dear ✅😋😋😋
Wow. Weldon
Masha allah Allah ya kara basira
Ameen y rabbi
Wannan dole yayi dadi
Thanks
Masha Allah Allah ya kara basira 😋
Ameen y rabbi thanks
Ameen sis
Ameen y rabbi
Weldon dia kifit up
Thank u sis
What is plombs
Hello, please that gimba is it vanilla? And is there a substitute for the plomb?
Cuscus
Good morning please what is plombs and where can I buy this.
Am in Abuja.
You can use cuscus dear.
Dan Allah plums dinna a ina zan samu kuma ya test dinsa yake? pls banda sharia
Kije store idan a kano kike kije jifatu ko shoprite bashi d wani test kmar dai ynayin su macaroni yake amma shi kanana ne mulmulallu..
This is amazing, can i use wheat instead of the plums?
@@ummymuhd120 yes u can use
What is gimba in English pleas3
Negro pepper
Mutun baze iya tace su citta sa kanin farinba yazamana pure abinne sai kasa plombs sbd wajensha cittar da kanin farin dole sai kacire,why not mucire tun farko
Zaki iya yin hkan idan baki son su fitu dama ana barin sune domin su karawa kunun kyau amma duk flavor's din y shiga cikin kunun zaki iya tacewa kafin kisa corn flour sai ki maida shi pot yadan kara tafasa sai ki xuba plombs yadan dahu sai ki daure d corn flour
@@chef_salma8073 thanks
Wow. Weldon
Tnxs