COMPILATION OF TSAFFIN WAKOKI 3 - SANI ALIYU DANDAWO

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 20 сен 2024

Комментарии • 5

  • @Hausa-One
    @Hausa-One 3 месяца назад

    Wakar Kwakute biyu ce. Daya tana samuwa amma dayar ba ta samuwa. "Mai kwana da shiri Kwakute" ce take samo amma dayar ba ta samuwa. Ka taimaka mana ka dora ta ita kadai. Muna godiya. Jazakallah. Shi kuma Allah Ya jikansa, Ya raya Ibrahim akan wannan sana'a.

  • @Hausa-One
    @Hausa-One 4 года назад +1

    Don Allah ka dora mana wakar Sarkin Yauri Tukur. Don Allah.

  • @abubakaruba4792
    @abubakaruba4792 4 года назад +2

    Pls upload 'Wakar Noma' da kuma 'Wakar Ta'aziyyar Kangiwa'

  • @turakuabdullahi6119
    @turakuabdullahi6119 4 года назад +1

    I like Sani aliyu dandawo

  • @NafiuAbdullahi-mx6sj
    @NafiuAbdullahi-mx6sj 8 месяцев назад +1

    Please Don Allah Kasa Muna Wakar Mai Yauri Bangon Duniya Abdullahi Sadaukin Maza