Hhhhhhh mai gida yau qarya taqare shikenan baki sai yayi shuru masha Allah aikinku yana kyau Allah yasa a gama Lafiya don annabi daga abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta Lafiya
Bosho Dangin Sou Sheikh Sudais, MachaAllah mutumina kai dai gidan ku babu Iduwa, babu yayan sholi, babu yan zamba da Matan su, kayi taka kayi ta raggo Baba Bosho, Assalamou aleykum
Sam Sam bazai yiwu ba yaza ayi ace su gidan su duk mutanen banza ne shi Kuma kurin gida amanar soro nasa malamine. Oga bosho Ka yi mana wayo kawai amma Ka sauka daga topic yanda kowa nasa yazo hk naka ya Kamata yazo. Aci gaba da hakuri Da'ile, gidan akwai manya Kuma Dan Adam dik lalace wasa yana da amfani wajen wanda ya hallice shi. Allah Ka Kara shirya damu ya Kuma gyara kasar mu Nigeria da dik inda musulmi yake Wasalam sako daga Khartoum, Sudan.
Hhhhhhh mai gida yau qarya taqare shikenan baki sai yayi shuru masha Allah aikinku yana kyau Allah yasa a gama Lafiya don annabi daga abubakar yahaya abban raudat daga madina kuhuta Lafiya
Madallah Baba Bosho dama mun fadamusi kai jinin larabawa ne duk zuriar ku malamai ne yaukam mutanen ogere sunga zahiri
Gaskiya wannan yayan Bi tsami ne.
Dan uwan bosho daga agumalu zai zo!!!!
Bosho inamaka fatan alkari namu dan uwan malamine masha allah
Bosho Dangin Sou Sheikh Sudais, MachaAllah mutumina kai dai gidan ku babu Iduwa, babu yayan sholi, babu yan zamba da Matan su, kayi taka kayi ta raggo Baba Bosho, Assalamou aleykum
ASlm yafakene baba bocho naga bangankaba
Kodan Yana anakaratunewun
kajichuru dan inoussa Maazu yakadagaskiya
Macha allah la le oga bocho kai ba bakule bane ina da ile kachiga uku oga bocho dan uwansa malamine
Slm bosho munga danuwanka kai masha allah makan nasu dayile jibirillah abudou
allah ya tsare gaskiyane baba bo sho
Yau dai takare anga dangi bosho sai dai banganeba ko na sharag munsur ne ko na riyal ne masha allah
Wai dan allah oga bocho mikayi ka gudu da ga makaranta
Bosho ashi ku gidanku malamayine jibirillah abudou
Slm baba bochomachs'allah yayi ache famille bocho malan maina ina da'ille yayan iduwa kaga na bocho malan maina
Slm wanan dan uwar bosho tsohon dan wiwini nasanshi kasan gada
Baba bosho Munga dan Uwanka Sai dai kace Da Shi yarage gigara ya daina biyama kar azao Ayi Abinkun ya Agaban daile 😂😂😂😂😂😂😂😂
Slm rago da kan Kare dan malam ine Anja angabas kounyi yama,toujours batoure fata,anyikou dan ini kakoina,,kouma oga ko ikama ta gagarechi,
Amma fa Baba Da'ile amma fa banajin dadin abun da baba Bosho yakemaka.
Sam Sam bazai yiwu ba yaza ayi ace su gidan su duk mutanen banza ne shi Kuma kurin gida amanar soro nasa malamine. Oga bosho Ka yi mana wayo kawai amma Ka sauka daga topic yanda kowa nasa yazo hk naka ya Kamata yazo.
Aci gaba da hakuri Da'ile, gidan akwai manya Kuma Dan Adam dik lalace wasa yana da amfani wajen wanda ya hallice shi. Allah Ka Kara shirya damu ya Kuma gyara kasar mu Nigeria da dik inda musulmi yake
Wasalam sako daga Khartoum, Sudan.
Tsabar baqinciki tahana suwane
Tarbon baqo
Allah yasade bamalamin hayabane domin musan asalin sukolo😂😂
Yauyena dayle yagadan uwaka malan
Kai, anma yakamata da dlan unwan Bosho yazama kuturu, da anji quinya 😂
Malan jalo kakecewa bocho yayi karatou to idan ya watsahi a wajen garayafa moutoumen da idan ya kounna with sai yayi Kauna 46 abigai haba dan Allah
Hhhh masha allah
Machaallahu
Ine kariyane a tanbay d'aile
Ayi a hankali
bocho inama fatan alkairi dan uwanka yafi na oo da oo daga misurata Libya
To d'aile jokaji bocho ya yi karya way manajane chi kazo ka fadi gaskiya baabida ya ke Say SATA
🤣😂😂😂🤣
Bcs