__Raddi Mai Zafi: Malamai Koh Shaidanu [ Democracy] || Uztaz Bn Muhammad

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 18 сен 2024

Комментарии • 34

  • @MabiloGuira
    @MabiloGuira 3 дня назад +2

    Allah sarki malan Allah ya karika daga malumman kungiya Amin ya Allah malan Allah ya ya waitamu na eirierin ku aduniya Amin ya Allah malan nienasun kadan Allah ❤❤❤

  • @kamalhudu2427
    @kamalhudu2427 4 дня назад +1

    Masha Allah ❤️❤️

  • @YusifDalha
    @YusifDalha 5 дней назад +3

    Allah ya bada ladan aiki

  • @YusifDalha
    @YusifDalha 5 дней назад +2

    Allah ya karawa rayuwa albarka da Nisan kwana Mai amfani ga al ummar annabi

  • @MabiloGuira
    @MabiloGuira 3 дня назад

    Malan Allah ya karimunaki Amin ya Allah ❤❤❤

  • @RabiumohdInuwa
    @RabiumohdInuwa 5 дней назад +3

    Jazakumullahu khairan ya sheikh❤

  • @RabiuAbdullahi-wz1qt
    @RabiuAbdullahi-wz1qt 2 дня назад

    Allah yasaka da alkayri

  • @MabiloGuira
    @MabiloGuira 3 дня назад

    Malan ni enasun kadan Allah kuma Allah ya kari munakai dagama hasaadan malumma Amin ya Allah ❤❤❤

  • @aishtv4650
    @aishtv4650 14 часов назад +1

    Wannan maras tarbiyya, Allah zai mana maganin ka.

  • @AbubakarMuhammed-sw3ip
    @AbubakarMuhammed-sw3ip 4 дня назад +1

    Allah ya saka alhayre mallm Allah ya yawayta irairan ka mofita karkashin democrats wallhi

  • @MabiloGuira
    @MabiloGuira 3 дня назад

    Malan ku cigaba dakaran tamuna tau hidi ❤❤❤

  • @YahuzaAly
    @YahuzaAly 4 часа назад

    Wannan baya da cikakken hankali WAllah

  • @IssiakouAhmadou
    @IssiakouAhmadou 4 дня назад +1

    . Allah ya kawo muku dayday da ku tunda kun Che dr Idriss Na da zafi.malam Mohammad Kenan 😂

  • @muzzammilAbubakar
    @muzzammilAbubakar День назад

    DAN UWAR KA......WANENE KAI...DA ZA A BUDE MAKA EAGLE SQUARE,....KAI WAYE,,,,SAKARAI....JAKI....JAHILI

  • @MoussaOumar-u4h
    @MoussaOumar-u4h 2 дня назад

    Daga Gabon salut

  • @Attijjani_tv
    @Attijjani_tv 4 дня назад

    Abunda zai baka mamaki wai duk dan iskan da ya fito sai ya Samu mabiya,yanzu wannan ma fa dalibai yake dashi 😮Dan Allah wanna shi zai koya ma addini?

  • @muhammadsabiu7500
    @muhammadsabiu7500 4 дня назад +1

    Wannan cikakken Dan boko haram ne. Government yakamata tun yanzu su dakatar dashi.

  • @AlkitaabuWassunnahUSA
    @AlkitaabuWassunnahUSA День назад +1

    Haba kai baka isa zamaa dan izaala ba Ay . Kai zuuquu .jaahili ?

  • @ZakiruGarba
    @ZakiruGarba 5 дней назад

    Nikam wai wayene ubanka gaskiya ubanka yayi hasara . Allah ya la.ansheka

    • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
      @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw 4 дня назад

      Shi ubanka fa?
      Yayi babban hasara daya haifo mana kai, hasararre kawai

  • @meyoutv9385
    @meyoutv9385 5 дней назад

    Nigeria qasar mu kowa ya dan je ya koyi larabci sai yazo yai ta babatu

  • @jabirudanyaro194
    @jabirudanyaro194 5 дней назад

    Wannan yaro anyi dan tasha

    • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
      @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw 4 дня назад

      Ubanka fa? Shima Dan tashane ko?

    • @YahuzaAly
      @YahuzaAly 4 часа назад

      Abin tausayi wai ahaka jahilai suke ganin sa amatsayin malami

    • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
      @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw 4 часа назад

      @@YahuzaAly Ikon Allah malamine sosai kuwa

  • @ameeryazid4186
    @ameeryazid4186 4 дня назад

    Boko Haram academy ku ci gaba da posting karatun Khawarij. Muna nan muna kallo. Idan ta bachi kar ku zo kuna rantse rantse.

  • @UmarAhmad-l9s
    @UmarAhmad-l9s 5 дней назад

    Wlh kunga wannan boko haramne wlh

  • @ZakiruGarba
    @ZakiruGarba 5 дней назад

    Jahilin jahilai