aslm don Allah kayi haƙuri 🙏 kanada sauran gyara ah aikinka abinda yakamata kafarayi da farko sallama,sunanka da na tasharka da number 📱 da za ah tuntubar ku sai kagabatarda ,baƙonku,na mako kace yayi Sallama yagaida masoya sannan yagabarda sunan shi da bangaren da yake bugawa dambe sannan shi ɗan jahar inane meyaja Ra,ayinsa a harkar dambe yagadane kokuwa a ina yafara dambe a inane sunanshi yafara fita wane kisane yayi sunan shi yaɗaga wane kisane akayimar wanda yakeson yaɗauko fansa kadai riƙa tambayarsa yana faɗi da kansa ba kana faɗi da kanka ba
aslm don Allah kayi haƙuri 🙏 kanada sauran gyara ah aikinka abinda yakamata kafarayi da farko sallama,sunanka da na tasharka da number 📱 da za ah tuntubar ku sai kagabatarda ,baƙonku,na mako kace yayi Sallama yagaida masoya sannan yagabarda sunan shi da bangaren da yake bugawa dambe sannan shi ɗan jahar inane meyaja Ra,ayinsa a harkar dambe yagadane kokuwa a ina yafara dambe a inane sunanshi yafara fita wane kisane yayi sunan shi yaɗaga wane kisane akayimar wanda yakeson yaɗauko fansa
kadai riƙa tambayarsa yana faɗi da kansa ba kana faɗi da kanka ba
Nagode takwara na amma wannan firar baka kalli ta farko ba tabiyun ce ai tafarko duk a kwai Nagode da shawarwri
Haka akeson mutum da ansa gyara amman wannan dan damben akwai karya wata magana tashi@@kebbidambetv5451
Dan allah Kanasawa part 1part2 yada zafiganewa