Zama Mataimakin Gwamna a Najeriya kamar ba ka da aiki ne - Injiniya Abubakar D. Aliyu

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 15 июн 2024
  • Injiniya Abubakar D. Aliyu, tsohon minista ne a Najeriya, kuma ya yi mataimakin gwamna a jihar Yobe, a wannan hirar ya faɗa mana yadda mulkin dimokuraɗiyya yake a ƙasar, da kuma rawar da mataimakan gwamnoni ke takawa a cikinta.

Комментарии • 3

  • @kamsusishafiusalisu2889
    @kamsusishafiusalisu2889 23 дня назад

    Ku kuka sani dai. Mudai duk Wanda yazalincemu shida Allah.

  • @edrissousseni9968
    @edrissousseni9968 24 дня назад +2

    Kude ji tsoro Allah

  • @babangidaibrahim8877
    @babangidaibrahim8877 24 дня назад +1

    A gaskiya duk gwabnan da baya bunkasa masana'antu ya fake da gyaran kasa to kashe jaharsa yakeyi domin kuwa zaka samu jahar da bakin talauci.mai hankalli shike gane dingishin kwado.
    Kuma ya kamata ayi dokar dazata sa CIGABAN KASA SHINE MATAKIN FARKO