Daga Jarrabawar Rayuwa nazama kwararriyar mai girke girke da koyar da girki cewar Tafeeda's Kitchen

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 21 окт 2024

Комментарии • 161

  • @hamisuSani-p6j
    @hamisuSani-p6j 11 часов назад +5

    A gaskiya wannan mutum yayi radhi wlh irin wannan matar ai itace matar aure kai allah yabaki mini nagari ameen

  • @hajarauthman
    @hajarauthman День назад +5

    Came over from I.G, I just had to hear the rest. So many lessonsasha Allah. May Allah grant you a pious husband, that will make you experience love the way you really. Wanted

  • @HajiyaTuni
    @HajiyaTuni 3 дня назад +23

    Wlh wlh this is what alot of us are face we woman are always hold responsible whenever anything goes wrong in our marriage life Humm aure is not as simple as we see it Allah sai Yasa mudace 🥺💔

    • @faridaismail3398
      @faridaismail3398 2 дня назад +1

      Whl kuwa fa sis amin ya rabb Mata na hakuri sosai

    • @abubello1564
      @abubello1564 2 дня назад

      Wlh tallahi ina son wan nan matar na aureta, tazamomin matar aure😭😭😧😧

    • @safiyahabdul6504
      @safiyahabdul6504 День назад

      💯 right

    • @abdullahyahy
      @abdullahyahy День назад

      Matsalar maza fa kenan da sunga daga successful woman sai zancen aure

  • @SaudatGarba-l2z
    @SaudatGarba-l2z 2 дня назад +10

    Allah yasakamiki da alheri yabaki miji nagari

  • @HabibaMuhammad-y9m
    @HabibaMuhammad-y9m 18 часов назад +4

    Allah ya kara daukakaki amma dan Allah kar a kara saka wnn presenter din

    • @a.a.a9685
      @a.a.a9685 14 часов назад

      Wlh bata iya ba😂

    • @mayssolutions2905
      @mayssolutions2905 13 часов назад

      Translation 😂😂😂😂😅😅😅😅😅😅😂😅😂😅😂😂😅😂

  • @samailaumar9843
    @samailaumar9843 5 часов назад

    Allah sarki da tausayi Lbarinta, Allah ya musanya miki da mafi Alkhry, Da alama mace tagari c

  • @ZulaikaMohammadu
    @ZulaikaMohammadu 3 часа назад

    With God all thing are possible prayers is the keys

  • @bappatijjani9017
    @bappatijjani9017 День назад +23

    presenter, please pay attention to your guest not the camera.

    • @johnsamaila6787
      @johnsamaila6787 День назад +9

      You are correct, this is a heart to heart conversation,she’s supposed to show empathy and lots of concern,pay full attention to her guests story and resonates with her but all she cares about is how to look beautiful in front of the camera and her sitting position.we don’t care about you Mrs presenter we are focus on the guest so help us feel the connection and be emotional.you yourself you are not connected or touched by thee story so how do we feel the story? Please do better .when she was crying what I expected you to do is say something’s or give her a tissue,purse and allow her cry but you didn’t show any empathy at that point.please do better

    • @HannahBala-d1r
      @HannahBala-d1r День назад

      😂

    • @hadizaibrahim6368
      @hadizaibrahim6368 22 часа назад +2

      @@johnsamaila6787 She didn't even offer words of comfort or a tissue when Ummi was shedding tears.

  • @lubabatuauta4509
    @lubabatuauta4509 День назад +5

    Yakamata me gabatarwa ta rinƙa kallon bakuwa 💯 kamar yadda bakuwar ke kallonta tana yi mata bayani. Shi ne zai ƙarfafa ma kowa guiwa tare da ɗan tayata magana akai-akai kamar yadda Namijin yake gabatarwa a wasu programs ɗin.
    Shawara ce
    Kuma muna jin daɗin shirin matuƙa

  • @HabibaMuhammad-y9m
    @HabibaMuhammad-y9m 18 часов назад +2

    Allah ya kara daukaka amma presenter ta gyarah

  • @HassanDuna-bd2cz
    @HassanDuna-bd2cz 7 часов назад

    Ina miki fatan alkairi duniya da lahira Allah ye canza mikida Wanda yafishi . You know life is a test so Allah ye saa musaxe

  • @salihashehu8290
    @salihashehu8290 2 дня назад +7

    Wlh kuwa duk wadda ta hanamu Zaman aure ubangiji yasa tayita zama da yaranta matsiyata azzalumai Allah kabamu mazaje nagari alfarmar annabi Allah kada kabamu kudin da zamu zalunci abokan Zamanmu alfarmar annabi wlh na tausaya Maki kintayrmun da rabon zuciyata

  • @rabiarabia2596
    @rabiarabia2596 День назад +2

    Kuma wallahi da kumayi hakuri yanzu muna jin dadin hakuri kuma wallahi mune agaban su Allah ya tsare nagaba❤❤❤

  • @Muhdmukaddas
    @Muhdmukaddas День назад +4

    Masha Allah
    Allah ya kawo maki miji nagari

  • @MusaMuhammed-q8r
    @MusaMuhammed-q8r День назад

    Allah bless you all family

  • @AishaIbrahim-y2n
    @AishaIbrahim-y2n 2 дня назад +2

    Allah sarki such is life,and nothing is permanent in this life, u are blessed inshaallah

  • @rabiarabia2596
    @rabiarabia2596 День назад +2

    Allah sarki muma haka aka mana amma akwa Allah kuma baya bacci in banan akwa cin Allah ya tsare mu daga sharrin su Allah ya tsare mana imanimmu

  • @HarunaUsaini-b8i
    @HarunaUsaini-b8i 7 часов назад

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤

  • @ahmadbashirgumel
    @ahmadbashirgumel День назад +1

    Barakallahu fiiki. Allah ya kawo miji na kwarai.

  • @AishatuMuohammed-gj1kn
    @AishatuMuohammed-gj1kn 2 дня назад +2

    Rayuwa fa gaskia ba Dadi wlh more especially rayuwan aure Allah ya sa mudace

    • @abotronicstek3316
      @abotronicstek3316 2 дня назад

      Keko waya gaya miki hakan. Indai anbi hanyar data dace za a sami miji na gari. Amman idan anbi son rai ko son duniya tom kinga duk abinda ya biyo baya mutum kansa zai zarga

  • @Themusty003
    @Themusty003 День назад +6

    Allah yasa mijin nan ya kalli wannan interview ɗin

  • @hadizaibrahim6368
    @hadizaibrahim6368 День назад +2

    The presenter should work on her eye contact with her guest. I mean, your guest is talking to you, but you're just staring straight at the camera.

  • @FauziyaUmarkulani
    @FauziyaUmarkulani 2 дня назад +2

    Hmmm dan duniya dai
    Duk uba na gari ko baya tare dake zai dau responsibility yarsa
    Allah ya kyauta

    • @ummulattah3955
      @ummulattah3955 9 часов назад

      Kuma fah she is still not blaming the guy
      Sai Uwargida 😂😂😂

  • @DhsVidt
    @DhsVidt 2 дня назад +3

    Slm,yar,uwa,,kalubalan,kinagidan,aure,irin,nawane,gabakidaya,nima,dayarinya,mukarabu,niwatanta,uku,dahaihuwa,ya,allah,yayimanasauyin,mijimafi,alkhairi

  • @ibrahimsulaiman3
    @ibrahimsulaiman3 2 дня назад +2

    Gaskiya naga tsantsar sincerity a cikin labarinta, Allah yakarfafeta. Lallai iyaye nagari sunyi tasiri a rayuwarki, Allah yasaka musu da Aljannah suma

  • @BasheerMohammedZanna
    @BasheerMohammedZanna День назад +2

    Allah ya bimiki hakkin ki akan wnn shegiyar kishiya Allah ya kawo miki miji na gari idan yuwar za'akoma can toh Allah ya zaɓa mafi alkhairi

  • @FatimaMuhammad-c4c
    @FatimaMuhammad-c4c День назад

    😢Allahu'akbar Allah yakarawa annabi daraja Allah yamana zafi mafi alkhairi arayuwar mu 🤲

  • @aishayakub7913
    @aishayakub7913 15 часов назад

    Kai Allah sarki,shiyasa kayi training yarka ta samu sana'a ta tsaya da kafarta tun kafin tayi aure, wallahi idan tana da sana'a tafi karfin wulakancin da namiji

  • @MariyaLl-m8g
    @MariyaLl-m8g День назад

    Allahsarkaruyuwa

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 19 часов назад

    Masha Allah 🥰

  • @zainabdahirukano8929
    @zainabdahirukano8929 День назад +1

    What is the host looking at? She is suppose to give her guest full attention. She is just looking at the camera!

  • @RabiHaruna-m3n
    @RabiHaruna-m3n 2 дня назад +2

    Allah ubangiji yaqara hanqurin rayuwa 😢

  • @sadiyaabubakar4698
    @sadiyaabubakar4698 3 дня назад +6

    Ya rabbi wlh labarin ta y tabani ya Allah ya zaba miki miji na gari ya Saka miki da alkhairin samun nagari😢

    • @maryammohammed7906
      @maryammohammed7906 3 дня назад

      Allahu akbar ubangiji Allah ya saka maki da aljannatul firdausi ubangiji Allah ya maki zabi mafi alkhairi da chanchanta ubangiji Allah ya saka maki Allah ya kwato maki hakkinki in Shaa Allah 😢😢😢😢😢😢

  • @DanInyass
    @DanInyass День назад

    ❤ Allah yakareki dasharrin masu sharry

  • @KhadeejahAbubakarahmed
    @KhadeejahAbubakarahmed 10 часов назад

    Gaskiya wannan presenter dinnan bata iya komai ba wlh

  • @MusaMuhammed-q8r
    @MusaMuhammed-q8r День назад

    Masha allah

  • @emmanueljoseph5956
    @emmanueljoseph5956 2 дня назад

    You did well by being strong afterwards.

  • @usezeenaira
    @usezeenaira 15 часов назад

    Baki karya ba umme wallahi duk wanda yarike gaskiya yahuta gamu Allah yatallafi rayuwar mu duk da ni mutuwa yaii😢amma Alhamdulillah ana cikin rufin asiri 😅😅

  • @Sagirtex
    @Sagirtex День назад +1

    ALLAH YASA HAKAN SHINE MAFI ALKHAIRI AGAREKI SANNAN GA SAKONA AMIƘAMATA ❤

  • @asiyaasiya2310
    @asiyaasiya2310 10 часов назад

    😢😢😢

  • @aishamuktar8318
    @aishamuktar8318 2 дня назад +1

    Allah sarki Allah y shiga lamarinmu

  • @HalimaUmar-j3l
    @HalimaUmar-j3l 2 дня назад +4

    Kicigaba da addu'a ai tinyanxuma Kinga ribar hakurinda kikayi Allah yaraya Miki ita yasa tazamemiki sanyin idaniya agobe nikaina danake gidan aure kin zaburar Dani wlh Amma bansan Taya zansameki ba

    • @sufilawandi-vg9nv
      @sufilawandi-vg9nv 2 дня назад

      A Kano take ai Allah yakara muku zaman Lafiya

    • @HalimaUmar-j3l
      @HalimaUmar-j3l 2 дня назад

      @@sufilawandi-vg9nv eh hkn Amma Kano dagirma ai

  • @BuhariMuhammadShuaibu-n1u
    @BuhariMuhammadShuaibu-n1u День назад

    Allah sarki rayuwa....Allah ya kawo maki mafita na alkhairi Ameeen 🤲

  • @maryammohammed7906
    @maryammohammed7906 16 часов назад

    Ubangiji Allah ya biyaki da aljannatul firdausi allah ya kwato maki hakkinki allah ya biya iyayenki

  • @AliyuUmar-f1h
    @AliyuUmar-f1h 19 часов назад +1

    Kinyi kokari
    Amma bai kamata kiyi cikakken bayanin rabuwar ki da majin ba.Ana yin bayani,amma wannan ya tsawaitata.Yayi kama da ton silili.
    Wanda zaizo auren Ki,yanzu idan baki saa ba zai kasa rarrabe ki da marar sirri.Sabo da tsawaita labarin rabuwa da auren baya.

  • @H1242
    @H1242 2 дня назад

    Sister well sense ❤noor and khair

  • @nasiruisyakuahmed3354
    @nasiruisyakuahmed3354 День назад +2

    Masha Allah, akwai alot of lessons musamman ga ya ya mata. Amma ina da shawara, ya kamata ku ringa training maaikatanku Don Allah, da fatan bazaku yi mini mummunar fahimta ba. In my assessment, the interviewee did excellently well, amma the anchor needs to sit up. Ana maganar depression, ita kuma tana cewa deptation. Don Allah a gyara. Ngd

    • @bappatijjani9017
      @bappatijjani9017 День назад +1

      i think that she is just there because of the color of her skin. she is not paying attention to what the gust is saying. her attention is more to the camera. The gust is talking looking at her but she is looking at the camera.

    • @itsfaridaaminu1214
      @itsfaridaaminu1214 День назад

      Gaskia. Very unprofessional ​@@bappatijjani9017

    • @AdamahAbubakar
      @AdamahAbubakar День назад

      @@bappatijjani9017yes 🥹🥹you are right

    • @samiraSada-j3g
      @samiraSada-j3g День назад +1

      ​@@bappatijjani9017exactly the guest is doing perfectly well bt the presenter zero shes nt doing anything good

    • @samiraSada-j3g
      @samiraSada-j3g День назад +1

      Saying fashion din abun is vry wrong instead of passion

  • @mdabdullah-qx6wf
    @mdabdullah-qx6wf 2 дня назад +2

    Hum ni namijine Amma wlh nafisan Yan uwanamata Kuma sunficinkudina saboda sunfi mazatausayi wlh
    Namiji yanada qaracin ruqon amana

  • @hassenmoustapha2814
    @hassenmoustapha2814 День назад +1

    Wllhi mace ta garine ❤

  • @iam_Gesa
    @iam_Gesa День назад

    Sending loads of love❤❤❤❤❤
    This was really a sad story😢😢😢😢 I'm sorry you had to go through all this with your child. Unfortunately, society isn't fair to most women.

  • @SaudatGarba-l2z
    @SaudatGarba-l2z 2 дня назад +1

    Allah yakara arxiki rayiwa me albarka

  • @sabiumohammad9048
    @sabiumohammad9048 2 дня назад

    Allahu Akbar, such is life haka wasu mata ke fuskanta Allah yasa mudace ya kawo mana mafita

  • @harounamousa-xn8uo
    @harounamousa-xn8uo 7 часов назад

    ❤❤❤❤❤😢😢😢😢😢

  • @maryammohammed7906
    @maryammohammed7906 16 часов назад

    Ubangiji Allah ya kara daukaka da girma

  • @sadeeqabdullahijika1042
    @sadeeqabdullahijika1042 День назад

    Allah sarki rayuwa

  • @maryamdalhatu1774
    @maryamdalhatu1774 День назад

    Ya Allah😢😢😢

  • @mdabdullah-qx6wf
    @mdabdullah-qx6wf 2 дня назад

    Subhananllahi 😢

  • @aliyusumar4462
    @aliyusumar4462 День назад

    My god made this man watch this interview

  • @zainabyusufsabo8246
    @zainabyusufsabo8246 15 часов назад

    Har yanxu tanasan mijinta
    Duk laifin da yayi ta maida shi akan kishiyar

  • @Adamalhajibukar-k4p
    @Adamalhajibukar-k4p День назад

  • @HamzamoussaIddari
    @HamzamoussaIddari 3 дня назад +1

    Masha Allah 😢😢

    • @aishamusa6710
      @aishamusa6710 3 дня назад

      Allahu akbar masha Allah Alhamdulillah

  • @MaryamMakkah-m7t
    @MaryamMakkah-m7t День назад

    Allah ya yasaka miki da alkairi

  • @tasiumusa2158
    @tasiumusa2158 3 дня назад +2

    Im a welder by profession,
    And I want to go for catering business

  • @zainabyusufsabo8246
    @zainabyusufsabo8246 15 часов назад

    Mai gabatar da shirrin nan da mai bada umarnin basu san aikin su ba

  • @AyubaSulemanLawan
    @AyubaSulemanLawan День назад

    Allah Yakawo miki miji Nagari.wanda zai kula Da ke da duk wata damuwar ki

  • @DhsVidt
    @DhsVidt 2 дня назад

    Masha,allah,allah,yakawo,kasuwa,mai,albarka,nihaka,ina,saudiyyanima

  • @MariyaLl-m8g
    @MariyaLl-m8g День назад

    Allahsarkarayuwa

  • @fatimaabubakar-r4m
    @fatimaabubakar-r4m 3 дня назад +2

    Allah is our strength tafida❤

  • @abdulmefkdtv
    @abdulmefkdtv День назад

    🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉

  • @AbubakarBala-kl8ku
    @AbubakarBala-kl8ku 2 дня назад

    Mashallah

  • @hadeezaameenu9252
    @hadeezaameenu9252 День назад

    I was once in your shoes but have faith my sis😢

  • @hadeezaameenu9252
    @hadeezaameenu9252 День назад

    Hmmmmm my sis just keep praying Allah will surely send you a better and lovely good husband in shaa Allahu is just a matter of time but gaskiya some men are really very wicked sosai😢😢😢😢😢😢

  • @zubairuahmad5131
    @zubairuahmad5131 3 дня назад +1

    😢
    Allah ya shiga lamarin ki
    Ya zama gatanki

  • @SaudatGarba-l2z
    @SaudatGarba-l2z 2 дня назад

    Nayi defireshon ciwo ne mara dadi Allah karka jarrabi Yan uwa musilmi da wannan ciwan sedanayi wata hudu banyi bacciba duk maganin daxaa rubutamin baxan Yi bacci ba Amma yanxu alhamdulillah mungode Allah

  • @senatormarafanjos5841
    @senatormarafanjos5841 2 дня назад

    Dan Allah jama'a kuyi Mata addu'a Allah yabata miji nagari kuma da sauran ire irenta Dan wannan labarin nata akaji akwai irinta Suna nan dayawa

  • @ritaabhulimen-ochapa8190
    @ritaabhulimen-ochapa8190 День назад +1

    no connection at all btw the presenter and guest.

  • @Ummusalma604
    @Ummusalma604 8 часов назад

    Ku canza Presenter dinnan , bata iya komai ba sai kallon Camera da rangwada

  • @Rukayyahibrahim-d1v
    @Rukayyahibrahim-d1v 2 дня назад +1

    Mtwsss malama mijinki dan iska jne kuma mugune wallahi
    Ba ruwan wata kishiya.sakraya mtwsss

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp День назад

      Aa to baki tsaya kinji inda matsalar take ba,tacemiki lapiya lau take zaune da mijinta,lokacin guda ya canja mata,to ko kece akayowa haka saikinyi zargin kishiya,sannan wannan labarin ta takaitashine,amma da zata zauna ta baki labarin zamantakewarta da kishiyar da kema zaki yarda da maganarta,watakila kuma batason fadan komai dakomai ne a media,amma tabbas cikin labarinta akwai abunda yafaru wanda takeda tabbacin kishiyarta akwai saka hannunta ciki,

    • @ZulaihatFaisal-ge2zp
      @ZulaihatFaisal-ge2zp День назад

      Bayan haka tanada ilimi tanada hankali tasan doka,idan tafito duniya tayimusu karya zasu iya daukar mataki,amma tunda kikaga ta fadi haka confidently to tafisu gaskiya

    • @maryammohammed7906
      @maryammohammed7906 16 часов назад

      Ikon allah zagi kuma

    • @zainabyusufsabo8246
      @zainabyusufsabo8246 15 часов назад

      Kwarai kowa ko kishiya tayi shima da halinsa dan iskane kuma har yanxu taki gane laifin mijinta

  • @DebugWithAdam
    @DebugWithAdam 2 дня назад

    Subhanallah

  • @NanaharunaJibia
    @NanaharunaJibia 2 дня назад +1

    Allah sarki hmmm mu mata muna ganin rayuwa ina saudia duk lokacin da na dawo Nigeria zan ziyarce ku in bada labarin rayuwata

  • @UmarMuhammad-k9q
    @UmarMuhammad-k9q 14 часов назад

    Kai gaskiya abin ba Dadi Dan allah turomin nomber ta in da mai nomber ta atai makamin

  • @habibaliyu2237
    @habibaliyu2237 2 дня назад

    Dan Allah ya zaayi naga wannan yariyar please 🙏

  • @Salihuishaqliman
    @Salihuishaqliman 7 часов назад

    Wallahi kudin sukebi Wallahi bema kamata su yarda da auranba tunda wanda yahalarta auran shi ya halata qara auran amma saisu kadai yan buro uba kawai

  • @AdamahAbubakar
    @AdamahAbubakar День назад

    A Camera bah

  • @jumaremaryam635
    @jumaremaryam635 10 часов назад

    Presenter ta nuna rashin kwarewa... So kawai take ta yi kyau a gaban camera kamar ita ce centre of focus instead of the Guest. Tubless ku yi mata training ko ku chanza ta.

  • @rabiarabia2596
    @rabiarabia2596 День назад

    Allah ya bimana hakkin mu

  • @maigidankara2118
    @maigidankara2118 День назад

    Mace tagari

  • @AbukarFourai
    @AbukarFourai 2 дня назад

    ❤❤❤❤

  • @AdamuMuhammad-wv4wv
    @AdamuMuhammad-wv4wv 2 дня назад +1

    Ina muku fatan alheri

  • @AbubakarSani-s9w
    @AbubakarSani-s9w 2 дня назад

    Such is life 😢 💔

  • @AdamahAbubakar
    @AdamahAbubakar День назад

    Mai program tana yi tana kallon bakuwar ya kamata

  • @ZulaihatFaisal-ge2zp
    @ZulaihatFaisal-ge2zp День назад

    Ke wannan presenter din bakya kallon irinsu madina dahiru me shanu ko su Badariyya kalarawiy,kiringa kallon yadda.suke interview kiringa focusing akan bakonki

  • @aeeshawad
    @aeeshawad 16 часов назад

    This presenter.........🤔🤔

  • @aminaumar7613
    @aminaumar7613 День назад

    Mai gabatarwa kamar kin raba hankalinki,kwata kwata kallon camera ko Kuma wasu ne suke distracting dinki a cikin studio,na lura da kinyi mata tambaya shikenan sai ki juya daga ki gyara riga sai motsi nan da nan.pls ki gyara aikin ki.Allah ya taimaka

  • @aminumammannagarhi8116
    @aminumammannagarhi8116 День назад

    Gaskia mai gabarya hakalinki yariƙa komawa a kan baƙo ba camera 📷 ba kirabida baƙo ba sai a kula

  • @MaryamUmar-o5b
    @MaryamUmar-o5b День назад

    Ai kishi halak ne,kuma ko ke sai dai idan ba ai miki kishiyar ba.Allah dai ya sa mufi karfin zuciyar mu.

    • @maryammohammed7906
      @maryammohammed7906 16 часов назад

      Shi kuma muguwar kishi pah namesake

    • @Salihuishaqliman
      @Salihuishaqliman 7 часов назад

      Malama maryam wallahi duk macen data auri mai mata batama dagacikin irinku masu shegen san kanku dan maza sungane bakishi kukeba san abin duniyane agareku inzaku gayra kugayra maza kam saisun kara aure wallahi

    • @Salihuishaqliman
      @Salihuishaqliman 7 часов назад

      ​@@maryammohammed7906barta mana gaskiya ne basaso kuma masu yaya mata cikinsu wazai auresu

  • @mhashimusani8129
    @mhashimusani8129 День назад

    Dan allah a taimaka min da number ummi

  • @habibumusa2104
    @habibumusa2104 День назад

    Sorry 😢😢

  • @a.a.a9685
    @a.a.a9685 14 часов назад

    Presenter nan sai a hankali😂

  • @auwalibrahim2354
    @auwalibrahim2354 День назад

    Akwai abubuwa dayawa a bakin baiwar Allan nan. For the next guest pls presenter pay attention and be observing and analysing what your guest is saying. Tanan Zaki iya fahimta da building wane question Zaki mata a gaba. Though she really tried And for the guest Allah ya baki miji nagari saura mata da suke cikin tsanani ako ina suke a wannan rayuwar muna fata Allah ya kawo masu mafita. Best wishes always