Baje Haja 11/07/2024

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 июл 2024
  • Sabon shirin siyasa mai ƙunshe da muhimman labarai da suke faruwa a da'irar mulki da kuma jin ra'ayoyin ƴan siyasa daga jam'iyyu dabam-dabam a Najeriya.
    #viral #trending #arewa #politics #duet

Комментарии • 8

  • @BuhariZubairu-zp6sd
    @BuhariZubairu-zp6sd 23 дня назад +1

    Gaskiya kawu kayi kokari sai san barka Allah yakara bamu suwagabanni masu kaunarmu

  • @Ahmad-Md-Lawan
    @Ahmad-Md-Lawan 24 дня назад

    Masha Allah 🙏

  • @MuktarRabiu-qb5tl
    @MuktarRabiu-qb5tl 24 дня назад

    Muna gdy sosai ❤❤❤❤

  • @mdmohad6124
    @mdmohad6124 23 дня назад

    Malam ibrhami barka da juma a

  • @hassanabubakar6906
    @hassanabubakar6906 24 дня назад

    Allah Kara basira Dan uwa rano,daga mai sauraronka a kullum

  • @MuhammadAbdullahiAliyu-i1l
    @MuhammadAbdullahiAliyu-i1l 24 дня назад +1

    Fatan alkhairi

  • @AbuabdulrahmanDireevo
    @AbuabdulrahmanDireevo 24 дня назад

    Suwidi Nasiru ziyara wai Dan Allah waye yake daukar dauyinkane kullum kake wannan kumfar Bakinne? Shin bakasan cewa idan Allah ya saukar da waraka, cuta duk girmanta warkewa akeyi ga barintaba? Don haka wannan adawartaka farin jini da sanuwa take karawa jagoranmu, Tekun-Kudu. a Senator like no other and a saint in the politics of this era. Sen. Sulaiman Abdulrahman kawu Sumaila✊✊❤

  • @Abusarag26-uu4fp
    @Abusarag26-uu4fp 23 дня назад

    🫡🫡🫡