Assalam,inawa Alh Yahaya barka da sallah! Al-amin,Shehu Falala ya yi magana kan cewar Garban Takalafiya yana tsoron Jafaru,shi yasa Yaki dambe da Jafarun. Dan Allah a tambaya mana Chairman,kan ya maganar takene,in akwai gyara to menene ya hana dambansu. Na gode!
Assalam,inawa Alh Yahaya barka da sallah!
Al-amin,Shehu Falala ya yi magana kan cewar Garban Takalafiya yana tsoron Jafaru,shi yasa Yaki dambe da Jafarun.
Dan Allah a tambaya mana Chairman,kan ya maganar takene,in akwai gyara to menene ya hana dambansu.
Na gode!
Mungode
Muna godiya alhaji yahaya ❤❤❤❤
Madallah
Wai dan allah ina bahagon maitakwasara nafasa ganin sameyafaru
Yana nan yayi dambe yau
Maiy gida Al'amin aikinka nabirgeni sbd kanada fahimta wlh kasan aikinka sosai
Nagode sosai
Alh al Ameen Ramadan Bazaizo Kebbi State ba
To
Al ameen mingode
Nima nagode
Slm gurumada kurage chika baki
Wannan gaskiyane
Gabade gabade gurumada
Madallah
Shin gundumi yake ko kundumi? Naji kamar yana cewa kundumi
Ummarun gundumi