I like this women hajiya hafsa Dina musamman akan saye saye da Neman mata wannan babban kalubale ne a harkar dambe Al ameen Dan Allah a kawomana Hira da sanata tawa munajin dadin shiryi shiryan ka daga naka ALI MUSA DAGA RIYADH SAUDI ARABIA
@@alameensokototv496 yadda kaga wannan matar tana bayani haka nake kallon danbe domin ni har yanzu ban taba ganin danbe ido da ido ba sai a RUclips kuma dalilin dogo mai takwasara ba guru babu laya yaro sa karfin ka zan so ace nayi magana da dogo ina nan kasar libya fatan alkairi al'amin
Dan kwara .Kaka na yayan dan kwara .amma shi kakan dan kokowa ne shi kuma brothe shi dan kwara dan dambe ne ayanzu ina kasa libiya amma zantura ma hoto shi da tarihin shi insha allah .Al ameen allah ya biya ka Kana kokari sosai
I don't understand the Hausa language, so i was wondering: why are the fighters so quiet ?...how are the two people who are speaking related to the fighters ?
@@alameensokototv496 ...i like Ali kawuji and bahagon maitakwasara as fighters, so i was curious...but ...if you say , its not for me ... ok. maybe someone else can answer my question
@@nazeermohammed499 ...ok, thanks for the reply. So he's a newsman; it looks like Bahagon wanted to speak. So last question: why did the newsman want to interview the lady and not the fighter?
Gaskiyané wallahi bahagon mai takwassara jarumine
Gurumada UP UP UP 💪💪💪💪
Haka yake
Amman awajen kudawa, shima yasan yarona wajen jamusawa.
Al'ameen ka isar min da gaisuwa ga Hajiya hafsatu Madina dan Allah ina yi mata fatan alkheri da fatan allahya maida ita gida lafiya amin
In Sha Allahu
Gaskiya naji dadin maganarki ta karshe. Allah ya biyaki
To
Dakyau Hajiya Hafsa Madina..
Alh. ALAMEEN muna fatan zaka yo mana Hira da Sanata TAWA, don itama tana ƙayatarwa..
To
Gaskiya ne hajiya wlh nima dan niger ne a tahoua nake wlh nima dambe ebola da bahogo mai takwasara tasa nafara kalon dambe gadan gadan
Madallah
Wai al amin ina labarin dogo mai takwasara
Dan Allah inason lonbar bashago mai takosara ❤❤❤
Babu ita
Maganar hajiya gaskiyane
Madallah
Gaskiya tabasu shawara ta gaskeee
Madallah
Wlh gaskiyane
Madallah
Masha allah gaskiyane bhg baya jira hakane
Gaskiyane
Dan Allah, Alhj. inasan number hjy, tunda naji tamuce itama.
Ok
Gaskiya hajiya nima dakaina bhg maitakwasara shine maksudi shigana gurmada
Ikon Allah ashe kunada yawa
Al'ameen ina gaisuwa allh yaja zamani dan allh kasa muna damben na dutsin mari da jafaru kura
To
Aslmu meyasa wanna tasher sokoto tafi goyyanbaya gurumada
Kayima kanka nazari kagane
Al ameen Hajiya tana sonkai amma akwai yan dambe dasuke ma Bahagon Maitakwasara kisa mummuna.
Hakane
Ya wuce wai, kasan yanzu ta fara kallon dambe, jamusawa ai karshe awajen duniyar dambe, jamusawa kowa jarumi na.
Al ameen kafada muta auta mamma ba sa a yaroba
To
Autan mamman ya ci sunansa, autan mamman dan sanyinna.
Good evening hajiya Madina kiyin gaskiya ❤🎉❤
Madallah
Aslam
Sala?
Al amin ama vidéo ka yanke saoran magana wurinda bahago yayi magana
Ko
Muna muku fatan alkairi
Muna godiya sosai
Haba wannan yar ra,ayi ce bata kalli yakin da ibola yayi ba shiyasa
Madallah Muna godiya
I like this women hajiya hafsa Dina musamman akan saye saye da Neman mata wannan babban kalubale ne a harkar dambe Al ameen Dan Allah a kawomana Hira da sanata tawa munajin dadin shiryi shiryan ka daga naka ALI MUSA DAGA RIYADH SAUDI ARABIA
Ina Ali musa
Muna godiya sosai
Muna godiya sosai
Salam Sala Sala Yan gadimo
???
all to kurumada,babu,Wanda,zaidaga,hannu
To
Hmmm maigida sakilayin matarnan yar raayi tana magar gawa
Jhhh
gaskiya bahago jarumine gaskiya kinyikokari duda babangarena kikeba nijamusne
Wannan haka yake
2019 na fara ganin damben mai takwasara, a Ado bayero square a kano. Ban taba ganin ɗan danben da yake burgeni kamar saba.
Masha Allah
Autan mamman bahagon yafishi bugebuge
Ko
Mune gurama da kowa sarki
Madallah
@@alameensokototv496 yadda kaga wannan matar tana bayani haka nake kallon danbe domin ni har yanzu ban taba ganin danbe ido da ido ba sai a RUclips kuma dalilin dogo mai takwasara ba guru babu laya yaro sa karfin ka zan so ace nayi magana da dogo ina nan kasar libya fatan alkairi al'amin
Ai bahago yakai dan dambe ba keja
Madallah Muna godiya
Al ameen nima dan niger amma ni arewa ne gaskiya Kaka na yayi dambe da maman rabagardama a garin magariya ba kisa
Waye kakan naka
Dan kwara .Kaka na yayan dan kwara .amma shi kakan dan kokowa ne shi kuma brothe shi dan kwara dan dambe ne ayanzu ina kasa libiya amma zantura ma hoto shi da tarihin shi insha allah .Al ameen allah ya biya ka Kana kokari sosai
Hm kuyi mata uzzuri ba abinda ta sani akan dambe al'amin bai kamata kana shira da irin wa yan nan ba domin ra a yinsu suke fada ba gaskiya ba
Aa wannan dai kafadi Ra ayinka ne Kuma mungode
@@alameensokototv496gaskiya gurmada zarummaine ba karya
Waye Ramadan Dan damben gari guda bami ne yaro baya zuwa garin gurumada yaki
Ko
Wallahi Ramadan dan dambe Kano ne
Kai jamaah ina rabaku da lokachi ramadan garba ramadan lokachi baqarya da
Lokaci gaskiyane
Badda maraba abugeshi a deidei
Ko
Jarumine bhgn mtksr basai anfadaba
Jarumine
❤❤❤❤❤❤
Hhh
I don't understand the Hausa language, so i was wondering: why are the fighters so quiet ?...how are the two people who are speaking related to the fighters ?
If u cannot speak or understand hausa this is program is not for you
@@alameensokototv496 ...i like Ali kawuji and bahagon maitakwasara as fighters, so i was curious...but ...if you say , its not for me ... ok. maybe someone else can answer my question
@@slickrick5811 because the newsman is not talking to them , the just appear in the video he is interviewing the lady
@@nazeermohammed499 ...ok, thanks for the reply. So he's a newsman; it looks like Bahagon wanted to speak. So last question: why did the newsman want to interview the lady and not the fighter?
@@slickrick5811 he do interview the fighters when the need arise
Muna muku fatan alkairi
Muna godiya