Jawabin kwamandan Hisbah na haramta wasu ayyukan barna, a Katsina ciki harda kade, kaden DJ.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 10 окт 2024

Комментарии • 2

  • @SULAIMANSANI-dv4ln
    @SULAIMANSANI-dv4ln 6 месяцев назад

    Malam hakan yayi amma muna da bukatar wannan gwamnati mai albarka ta bamu wata sana,ar mai makon zama hakanan domin shima zama babu abunyi yakan hai far da wata farnar ngd

  • @nanabeelawal2744
    @nanabeelawal2744 6 месяцев назад

    Mal ba wannan Kadai yakamata a hana ba,Sai kun shiga sabbin Anguwa da students ke kamawa zakugane irin abunda akeyi,Kuma hadda hotel,Sai kun saka Mata a cikin hizbar nan gaskiya,Nima zanyi da izinin Allah