Akwai Ali na mamman shata Wanda agidansa Yana rijiyar Zaki Wanda yasawa dansa shata,idan anganshi Ako Ina sunansa Allah yajikan shata,kullin in anganshi sai ance Allah yajikan shata masoyi ne na hakika sosai
Ali kankara kana daga cikin masoyan shata na gaskiya,uwa uba shata ba wata rana da zai ma waka don kuwa shata ya rasu,kai kuma yanzu kake kutsawa cikin kaunar sa

Allah Dai Ya Saka Da Alkhairi
Ina sonka, Prof. ALIYU Ibrahim Kankara.
Nima na yar parfesa masoyin Shata ne,kuma masani ne a alamarin Shata. Ya chanchanci a jinjina masa🤛
Ali kankara kana daga cikin masoyan shata na gaskiya,uwa uba shata ba wata rana da zai ma waka don kuwa shata ya rasu,kai kuma yanzu kake kutsawa cikin kaunar sa
Mahdi maidogon Zamani
Prof. Labarin littafinka baicikaba saimunji Wanda ya daurewa Shata gindinnzama a Kano
Professor littafin ka da saura, bamuji kayi maganar Alhaji Hassan Hadi ba a cikin manyan masoyan shata.