Dan bello Allah yasaka da alhkairi shawarata game da Shara jaharkano da jahohin nageria asamar da kwandon Shara a anguwanni lungu dasaqo daga farkollayi zuwa qarshellayi yazama akwai kwandon Shara yin Hakan zaisa Asami tsafta
Ina masu cewa dan bello ordinary teacher ne. To aima gara china sunbashi aiki, yazo Nigeria teaching dinma baze samuba. Balle irinshi me basira subashi aiki daya kamata
Gaskiya ne Dan bello😊

All the best Dan Bello.
How can you help fellow Nigerian to JAPA to China?😅
Masha Allah Allah yasaka da alkhairi
Good 🎉❤❤❤dan bello
❤❤❤ gaskiya Dan Bello keep it up
Masha Allah ❤
Gaskiya Ne Komai Daga Tunani Yake Farawa Duk Abinda Zaka Iya Tunaninsa
YA ALLAH YA SA KARATUN.DA.KAKEYI.A.SOCIAL MEDIA YA ZAME.MAKA ALKHAIRI GOBE QIYAMA AMIN.YA ALLAH YA KARE MANA.KAI
Dan bello pha dan kwankwasiyya ne gwara ku sani
Ham su Dan Bello an Saba da cin kwado
Allah ya kara basira da daukaka Malam Dan Bello🙏 Gaskia muna jin dadin video da kake kana kokari sosai🙏
Keep it up!
Keep it up Dan bello
Good 🎉 dan bello
Masha Allah allah ya kyauta
MASHA ALLAH
Hh❤❤
Bayan shekara goma yan Nigeria sun wawuce duk
👏👏👏👏👏
Masha Allah Allah yayi maka albarka Dan Bello
Ina masu cewa dan bello ordinary teacher ne. To aima gara china sunbashi aiki, yazo Nigeria teaching dinma baze samuba. Balle irinshi me basira subashi aiki daya kamata