SAIDA GUNDUMI YAKARE DA DUK ZURI AR SU LUMU SANNAN YAKARE ABOKAN WASA INJI BELLO WANZAM COMMENTATOR

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 9 янв 2025

Комментарии • 29

  • @imranamuktar3016
    @imranamuktar3016 2 года назад +2

    Gaskiya akwai gyara cikin maganar shi, bayan gundumi ya bar dambe,Aminu Tambuwal yaci gaba da dambe har ya kashe Sani Sangwam gaba na a Sokoto filin sukuwa

  • @lawalemirkaura7207
    @lawalemirkaura7207 2 года назад +1

    Al Ameen yakamata tanbayi BELLO wanzam to shi Mamman Bai taba Kashe Takalahiya ba

  • @shehujibril8415
    @shehujibril8415 2 года назад +1

    Al-Ameen wannan dattijon fa girma yakamashi kusan kowa ai yasan Lumu shima yakashi Gundumi kuma bai kashi Malami da Aminu ba a tarihin dambe

  • @sakkatawi
    @sakkatawi 2 года назад +1

    Haba AlAmeen Balan bakoshi yace yayi waya da gundumi yace Babu wanda yamasa kisa sai yaransa kansa sai Lumu kuma bai Tataba dambe da Malamiba

  • @bellosalisu447
    @bellosalisu447 2 года назад +1

    al amin sannu dakokari Allah yajazamaninka dakokarinda kakeyi Amma miyassa mutane basuyin maganar kisanda Maman yayiwa Garba munkaila yaceyanada video inda Maman yakashe Garba miyassa bazakaraba gardamaba yaturoma da video nizan turomakati kakira munkaila yaturoma da video

  • @nasiruaibrahim7591
    @nasiruaibrahim7591 2 года назад +1

    Masha Allah tabbas wannan Dattijo shine nakeyim mugana muna godia Al'ameen

  • @muhammadsaminuayagi4880
    @muhammadsaminuayagi4880 2 года назад +1

    Slm. Al'amin, ai ni yanzune na san wanene Gundume a harkar damme.
    Allah Ya kara maka hazaka bayan haka mu nai maka godiya.

  • @yussifsabiou8059
    @yussifsabiou8059 Год назад +1

    Tsoho kadai manta Amma shima lumo ai ya kashi gundumi a ringa fadin gaskiya baba

  • @kasimusokoto3515
    @kasimusokoto3515 2 года назад +2

    Al ameen Sai yanzu nasan waye gundumi

  • @mansmans2255
    @mansmans2255 2 года назад +1

    Al aminu kaji maganar gsky ba kamar malami ba

  • @LawaliDanjuma-fp8gk
    @LawaliDanjuma-fp8gk Год назад +1

    Ina fatan alkaire agaid ina daura katsinawa

  • @LawaliDanjuma-fp8gk
    @LawaliDanjuma-fp8gk Год назад +1

    Katafi daura maga maza kaji

  • @musababa9873
    @musababa9873 2 года назад +1

    To Allah ne Kadey yasan masu gaskia

  • @lawalemirkaura7207
    @lawalemirkaura7207 2 года назад +1

    Bagaskiya bane Lumu yakashi GUNDIMI agarin Bunza