Subhanallahi ‼️Saɓani yanason ya ɓarke a tsakanin Malamai na Nijar da Najeriya

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 1 янв 2025

Комментарии • 46

  • @BachirBoukar
    @BachirBoukar День назад +1

    Allah ya kiyayemu daga chairin faransa dama dik daga chairin masu chairi. Muna rokon allah subhanahu wata'alah ya hada kan dukkannin musulmi yadda ba zasuci nasara akanmuba, ❤

  • @NafiouKore
    @NafiouKore День назад

    Sallalahuh alaihim wasallama

  • @ابراهيمالانصاري-ص6ن

    Allah yabamu zama lfy nijer da najeria. wlh munoka renah kanmu anijer wlh

  • @hamayehamsou4412
    @hamayehamsou4412 7 часов назад

    Allah ya saka da Alkairy

  • @IsmailMahamane-g6u
    @IsmailMahamane-g6u 3 дня назад +1

    Allah ibada sa’ah kuma kayi adalci allah ibiyaka

  • @maazouismael4308
    @maazouismael4308 2 дня назад +1

    Macha allahou malamou lalai ji amouma magana gaskiya malamayi nageria sou souka bouda wanane qoufa ine dai za afadi magana gaskiya malamou

  • @AaaaIbrahim
    @AaaaIbrahim 2 дня назад +1

    جزاك الله الخير شكرا مالم❤

  • @GaddafimaitamaniAdamu
    @GaddafimaitamaniAdamu 2 дня назад

    Wanna Malan kaji Tsuran Allah Yakai Bawan Allah

  • @SaniUmar-oh9yr
    @SaniUmar-oh9yr 2 дня назад

    جزاك الله إن الفتنة هاهونا

  • @BacirBacir-mb2bz
    @BacirBacir-mb2bz День назад

    👊👊👊👊

  • @abouaichatou
    @abouaichatou 9 часов назад

    Malan bayan mun saurara sai ka azo khutubobin malaman nageriya da sukayi a jumma da tagabata

  • @salaissa4398
    @salaissa4398 2 дня назад

    Komay sanani Komay sabanin siyasa mu talakawa en uwa ne

  • @TahirBabansaapaDanniger
    @TahirBabansaapaDanniger 2 дня назад

    Gaskiya ne 🇳🇪

  • @مختارمختارعيسى-ب7س

    اللهم احفظ النيجر ونيجيريا وسائر بلاد المسلمين ووحد اللهم صفوف المسلمين في كل مكان وطهر اللهم قلوب المسلمين
    وجزاك الله خيرا يا شيخ على هذه النصيحة المباركة

  • @abubakarshehu2808
    @abubakarshehu2808 3 дня назад +1

    Gaskia wannan maganar Babu Gaskia a cikinta Haba Malam kaji tsoron Allah

  • @ZainabHusain-v4k
    @ZainabHusain-v4k 3 дня назад

    Malan kajitsoran Allah

  • @MoniqueGolli
    @MoniqueGolli 3 дня назад

    Gaskiya,malan,yafadi,akan,yain,nageria

  • @usmaneadoum
    @usmaneadoum 3 дня назад

    Malam gaskiya ya fada wo karya ya fada

  • @IbrahimAhamd-j7s
    @IbrahimAhamd-j7s 2 дня назад

    Dama Malaman izala sunadakyamar mutane

  • @ZainabHusain-v4k
    @ZainabHusain-v4k 3 дня назад

    Malan kace mlm kabiru gwambe yature dan nigar kaman kare kajitsoran Allah

  • @AbdulazizIsaqa
    @AbdulazizIsaqa 3 дня назад

    Hakane gaskiyane yafada

  • @IbrahimHarounaBingirawa-u4b
    @IbrahimHarounaBingirawa-u4b День назад

    Amma ya katama kayi muna bayanin akan dalilin da yasa aka bashi munti 10

  • @abuammarbare8841
    @abuammarbare8841 3 дня назад +1

    أنا نيجري الأصل، عايشت كثر من أصول نيجيرية طبعا غالبيتهم يلقي اللوم على الإنسان النيجري بأنه فقير معدم وجاهل لايدرك !!!

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w 2 дня назад

    Yako jama ar mu aje alfahari modika musulmine akui malamin baisan shi jahilineshiba sai yakidime damar shi mawaqi duk abida yayi ba marmaki to muhankalta madawo acikin hayyacimmu wannan da allah yabamu shine akeyi wa hasada muyi haquri mudawo muhade kammu murbe suci karansu bar babbaka musamma mo yan najeria muyi kuskure

  • @IdiRissaMahamadou-vh4zu
    @IdiRissaMahamadou-vh4zu 3 дня назад +1

    Daske hane gaskia yatha

  • @MalanAli-z7p
    @MalanAli-z7p 2 дня назад

    Gaskiya ne babu karya dan Nigéria haka yake

  • @MoustaphaSoumaila-z1h
    @MoustaphaSoumaila-z1h 3 дня назад

    Toh ai ba qaryan bane
    Mu a malaman mu ba yan siyasa bane

  • @ALAHLI97
    @ALAHLI97 3 дня назад

    walahi, malam,, magananka, akwa, kuskuri, malam, munasunku, munagirmamaku

  • @HounainiZaberou
    @HounainiZaberou 3 дня назад +2

    Malanman nigeriya su suka buda wannan hayya

    • @abuammarbare8841
      @abuammarbare8841 3 дня назад

      كلامك صحيح، وهذا حالهم من قديم الزمان، النيجري عندهم فقير معدم وجاهل مركب، فهذا ظلم بهت لا يستحمل

  • @AbdoulAlkassoum-lu7on
    @AbdoulAlkassoum-lu7on 3 дня назад +1

    Da mouke ouwa gouda anman yanzu kowa yayi harakachi moungazi da chouchata akeyimouna

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 3 дня назад

    Malaman munafukai su suke haddasa abubuwan da ke faruwa sun rosa Nigeria toh

  • @h.n1977
    @h.n1977 3 дня назад

    Shine illar siyasa ta yammacin turai

  • @NuhuBukar-mk1mb
    @NuhuBukar-mk1mb 2 дня назад

    kaidai manabikine miyasa bakadaura video malan manku na insiyasa masucida adini

  • @SaniAbubakar-h8w
    @SaniAbubakar-h8w День назад

    San zuciya bayiba kare dan ta adda ta addancine

  • @MalanAli-z7p
    @MalanAli-z7p 2 дня назад

    Suwa suka fara?

  • @appapp2264
    @appapp2264 3 дня назад

    Haka nanne wly Baku doke mu ba Wasu masu daraja ay gaskiya daya Karya kakeso ayi muku

  • @muhammedadamu6013
    @muhammedadamu6013 3 дня назад

    Yanzu fa kuwa ya tsaya gidansu

  • @ahmadmahammad8377
    @ahmadmahammad8377 2 дня назад

    France kénan !! Ai inda dan Nigeria ya san sharrin su da bai yarda tinibu yaje France ba.