Yanzu_Yanzu: Saurari Tsokacin Prof. Mansur Sokoto Cikin Khudubar Juma'a.

Поделиться
HTML-код
  • Опубликовано: 13 янв 2025

Комментарии • 210

  • @Abdurrashid1110Ayuba
    @Abdurrashid1110Ayuba 17 дней назад +11

    Gaskiyane malam
    Yaa Allah ka kawo mana karshen mulkin Tinubu d makarrabansa amiiiiin.

  • @salihuabdulrahmane4313
    @salihuabdulrahmane4313 18 дней назад +4

    ƙasar Nijeriya ta talakkawa ce!!
    ba tunubu ba shina gallazawa yan uwan mu talakkawa!!
    kun kasa faɗakar da shi!!
    Amman kullum kuna ganin laifin gwamnatin Nijar kan ya hana turawa da Yahudawa yin yadda suke so a ƙasar Nijar!!!
    tunubu da gwamnatin Faransa can ta ƙaré tsakanin su!!!
    Nijar da Faransa sai إلا ماشاءالله!!!
    siyasa ta mulkin mallakar turawan Faransa ya ƙare a Nijar إنشاء الله!!!
    Nijar sai soji ko ba tchiani akwai madadin shi haka Allah ya ƙaddarta

  • @eagle43257
    @eagle43257 15 дней назад +1

    Ban gamsu da wadannan bayanen ba. Amma Addu'oin da akayi amin.

  • @MansurYusuf-s4d
    @MansurYusuf-s4d 12 дней назад

    Masha Allah, mal. Allah saka da alkhairi bayani na ilimi kenan, bawai fahimtar wasu ba ko ra ayinsu

  • @umargarbamohammedaccountan7424
    @umargarbamohammedaccountan7424 17 дней назад

    Allah ya Saka wa Mallam da Alkhairi Amen. Allah ya kawo mana sauki ya Kuma Yi mana maganin azzaluman shuwagabanninnan marasa Imani da tausayi Amen.

  • @MoussaSaley-e5k
    @MoussaSaley-e5k 18 дней назад +9

    Bansan maiyasa maluman izala basusan siyasar duniya ba.

  • @SaminouChaibou-ec5qm
    @SaminouChaibou-ec5qm 17 дней назад +1

    Malam allah yasaka da alhkayri bana Goyon baynshi ammafa shima yace hukuma subincika allah yasa mudace

  • @MoustaphaSoumaila-z1h
    @MoustaphaSoumaila-z1h 18 дней назад +2

    Gaskiya malam bakada hujja ko 1

  • @MohammedAbubakar40
    @MohammedAbubakar40 15 дней назад

    Kaji subhanallah Allah yashiryeka

  • @AlmusdafaYari
    @AlmusdafaYari 18 дней назад +2

    Wanan magana Sheikh hakan gaskiya na kuma yayi dai dai da abinda ka fada Allah ya qara temakawa

  • @AliyuShehu-j6r
    @AliyuShehu-j6r 18 дней назад +4

    maganan banza kuke kudin nan yan izala kunfi kowa kiran mutane a zabibmutumin nan yanzu kuma kunfi kowa surutun banza !ai kune matsalan Nigeria hadda ku wallahi

  • @BachirMaradi
    @BachirMaradi 13 дней назад

    Allah wadaran naka ya lalace Amma wanna tsohon Annan bakai a dalciba gaskiya bakada kichin arewa kaima an baka naka kason kazo sama babbarin masallaci kana karya to yau Nigeria sune na uku wajan cin bachi a duniya

  • @MAMANEIbrahim-l1z
    @MAMANEIbrahim-l1z 18 дней назад +1

    Allah yakare muna kasachen mu na musulunci da musulunai alfarmar manzon Allah saw

  • @AbubakarImam-f8t
    @AbubakarImam-f8t 17 дней назад

    Malam Allah yasa a gama lafiya Allah yasa albarka a rayuwarka na alkhairi

  • @abdurrahmandalhat3115
    @abdurrahmandalhat3115 16 дней назад

    Allah ya saka da alkhairi Malam

  • @souradjiidiabdoulaziz9251
    @souradjiidiabdoulaziz9251 14 дней назад

    Mansour Kai da ma dan siyasa ne

  • @MuhammadBishir-s3r
    @MuhammadBishir-s3r 15 дней назад

    Malam kaima kanasan wani abunea gurin tinubu Allah ya kyauta

  • @IsiyakaMustapha-c4m
    @IsiyakaMustapha-c4m 17 дней назад

    Inamaka fatan alkairi da'aka kashe sarkin gobir wanne mataki kuka dauka allah yabamu zamu zaman lafiya a qasashenmu na africa ameen

  • @ابراهيمالانصاري-ص6ن
    @ابراهيمالانصاري-ص6ن 18 дней назад +1

    Allah yabamu zama lfy

  • @souradjiidiabdoulaziz9251
    @souradjiidiabdoulaziz9251 14 дней назад

    Allah kachiga tchakani mu da manafukai

  • @abdotaware
    @abdotaware 17 дней назад +1

    Ashe dai malaman nan yan siyasa ne tab

  • @salisubaure6746
    @salisubaure6746 17 дней назад +1

    Abinda ya fada gaskiya ne duba da abinda Allah ya fada acikin Alqur'ani kan yin bincike kafin yanke hukunci

  • @MrAmal2011
    @MrAmal2011 12 дней назад

    Wallahi kabani kumya

  • @BachirouIlyassou
    @BachirouIlyassou 18 дней назад

    Yashaihu kayi adalcimana kadakayanke huja nabahakaneba har ayibincike😊

  • @yahayasadiq4829
    @yahayasadiq4829 17 дней назад

    Mansur Sokoto ashe kanason Allah ya gafarta wa iyayan ka kuma kake cewa iyayan manzan Allah saws yan wuta ne , to naka iyayan ke yan wuta kuma Allah bazai gafarta musu ba

  • @IsmailNurudeen-f1v
    @IsmailNurudeen-f1v 17 дней назад +1

    Sakare Wawa azalumi munafuki Allah wadarenka sakare

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 18 дней назад

    Wannan gaskiya ne malam Allah ya qara lafiya da nisan kwana Ameen ya rabbi

  • @AbubakarRgc
    @AbubakarRgc 18 дней назад +6

    Malam wannan shugaban kasar Nijar wlh mu'yan Arewa yake kokarin taimako

  • @fulfuldeafrica6714
    @fulfuldeafrica6714 15 дней назад

    Kaga Komaima zasu iyayi

  • @sadiqumarkhalipa6669
    @sadiqumarkhalipa6669 17 дней назад

    Ya Allah kagafartawa Albany zaria

  • @aminuismaila2392
    @aminuismaila2392 18 дней назад

    Ameen amen. Allah yakarbe. Addu'a

  • @FaridaDaweye
    @FaridaDaweye 18 дней назад +4

    Gaskiya Malaman Nijeria Ba suda tunani

  • @yaououmarouadamou
    @yaououmarouadamou 18 дней назад +1

    Allahu akbar malan kafadi gaskiya allah yasaka maka da alkairi

  • @ABDULLAHIABUBAKAR-g4b
    @ABDULLAHIABUBAKAR-g4b 17 дней назад

    A gaskiya Prof Mansur baka da hujjar da zaka karyata Chiani, wannan na gwada kai munafiki ne wallahi kafim yanzu ina daukanka Malami amma yanzu na gane kai munafiki ne, Allah Ya isa tsakaninmu da dukkan wanda ke da hannu wajen zubar da jinin Musulmai

  • @bellohassanhassan7668
    @bellohassanhassan7668 18 дней назад +1

    malami me kare Zalunci da Azzalumai

  • @pr.mohamedalhashamad
    @pr.mohamedalhashamad 16 дней назад

    Gaskiya Malam ka yi magana ba tare sanin abubuwan da suka gabata ba sosai.

  • @c4technologies390
    @c4technologies390 18 дней назад +1

    Ai ba zancen zargi , Abu ne tabbacecce. Me ya Kai shi faransa last month. Zancen wai sai anga sojojin faransa shirme ne.

  • @a.hanssah5545
    @a.hanssah5545 17 дней назад +1

    Wai Kishi yake, Wannan yana kishin Aljihunsa dai. Yaaa ku yan Nigeria, musibarku ita ce wadannan Malamai.!

  • @yusufmuhammed412
    @yusufmuhammed412 17 дней назад

    Afarayiwa shugabankasa alqunut domin samunmafita.

  • @Maimounaharoun-nc6zk
    @Maimounaharoun-nc6zk 17 дней назад

    😊 malaman franca batada aboki

  • @salihuabdulrahmane4313
    @salihuabdulrahmane4313 18 дней назад +1

    ba ku kiyaye hakkin musulmi ba, kuna tsaron gwamnatin ku kawai ba ku damu da yadda talakkan Nijeriya ya ce ciki ba!!!
    Sai hangar gwamnatin wata ƙasa

  • @AmmarJanaidou
    @AmmarJanaidou 16 дней назад

    Ml wly inasan ka kuma inasankane saboda Allah amma karkayi abinda zaisa

  • @maazouismael4308
    @maazouismael4308 18 дней назад +1

    Malam chec chigaba abourahane thany avida yafadi gaskiyane bazaghibane wanane magana gaskiyane kouma wanada bieyadaba taraghe garechi amouma wanane magana gaskiyane

  • @IdrisAbdala-d2v
    @IdrisAbdala-d2v 16 дней назад

    Ya mlm Dan yanzu ba lokaci bane na yada siyasa acikin adding ba yenzu mun gane irin ku

  • @LawliMasa
    @LawliMasa 18 дней назад

    Malam ba zargibane gaskiyane

  • @ABDULLAHIABUBAKAR-g4b
    @ABDULLAHIABUBAKAR-g4b 17 дней назад

    musabaka ta kananan yara kawai za'a iya yi amma ga manya balagaggu haramun ne sbd ana yin karatun ba don Allah ba

  • @aboubacarhamadou8053
    @aboubacarhamadou8053 18 дней назад +2

    Wly Allah yasakama ninger Allah ya isa

  • @IdrissaOumaridrissa-c4s
    @IdrissaOumaridrissa-c4s 17 дней назад

    Shi kanshi nuhu Ribado karen turawan mulkin mallaka ne toh taya za'ayi bince mai kyau

  • @garbafadlu2699
    @garbafadlu2699 18 дней назад +2

    Mallam kaji tsoron Allah . Dan kana arewa ne Nigeria ba daya bane . Kazo kasan iyamurai KO yarbawa gyara kaso Yan uwanka musulmi Yan nijar

  • @AlhajiBello-l6q
    @AlhajiBello-l6q 18 дней назад

    Uban giji AllAH YA la Ani tunubu miye andanin tunubu AllAH YA tsinema tunubu

  • @IsmailNurudeen-f1v
    @IsmailNurudeen-f1v 17 дней назад

    Allah ya issa mallan

  • @AliyuAbubakar-z1x
    @AliyuAbubakar-z1x 18 дней назад

    Malam Allah yasakadaalkhairi

  • @muhammadmahmud4841
    @muhammadmahmud4841 17 дней назад +1

    Amin yarabbi

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 18 дней назад +1

    Haba bari ba shuwagabannin ƴan siyasa kuke karewa ba akan ku zasu fara ba ina fata haka ya faru ba 😂😂😂😂😂😊

  • @AyoubaIssah-b6e
    @AyoubaIssah-b6e 14 дней назад

    Mallima fulani intaada saraki intaada intaada uwark Nigeria

  • @fulfuldeafrica6714
    @fulfuldeafrica6714 15 дней назад

    Kai Malam Basusuka rainemuba

  • @MubarakAbubakar-d3m
    @MubarakAbubakar-d3m 17 дней назад

    Wllh wnn magan ta Tiani Gaskia ce, Kuma a kafar watsa labarai yayi wnn magana don haka Aje ayi binciken kwarai

  • @Abbhan_
    @Abbhan_ 16 дней назад

    Allah wadaran naka ya lalace!
    Wai meyasa malaman nan dole sekun goyi bayan Tulumbu ne Kam?
    Toh wlh inzabe yazo kukaci gaba da haka uwarku zamuci ba ruwarmu da qaryar malantar Ku😎

  • @hussainabubakarhanafi9628
    @hussainabubakarhanafi9628 17 дней назад

    Malam yakasa fadi abinda yake faruaba acikin arewacin Najeria

  • @SanusiawalAwal
    @SanusiawalAwal 16 дней назад

    Kaico yina dan arewa ne ko dan kashe biyu ne ku yan arewa ni dan Nijar ne malam da kake cewa wai munemi timakonku sai Allah aki neman timakun sa baki ba yan adam kaki yayi yan Nijar wallahi suma talahi tinubu ma ya ishe ko😂😂😂😂😂😂😂😂😂 ya Allah hadako da Faransa kuga wulaQnce😂😂😂

  • @IbrahimAbdullah-j9h
    @IbrahimAbdullah-j9h 18 дней назад

    Wlh gassikiya ne malam Allah ya sakamaka da alhiri

  • @ibrahimbellodanchadi6249
    @ibrahimbellodanchadi6249 18 дней назад

    Allah ya sauwaka

  • @DjamiluAbdoulaye
    @DjamiluAbdoulaye 17 дней назад

    Malam nageria ba

  • @issaahmedissaahmed7842
    @issaahmedissaahmed7842 18 дней назад

    ما شا الله عمين

  • @SounousiKalaf
    @SounousiKalaf 13 дней назад

    Tu kaimalan kayi bni cike kana magaga marasa tuchi. Kaji tusro. Allah

  • @galaxym1261
    @galaxym1261 17 дней назад

    Jakugane kuma malam

  • @MoustaphaSoumaila-z1h
    @MoustaphaSoumaila-z1h 18 дней назад +2

    Mu wly bama sun taimakon
    Ko kadan wly allah ne ya karemou
    Ba kuba malam

  • @fatimaabdullahi4782
    @fatimaabdullahi4782 18 дней назад

    Ameen ya hayyu ya qayyum Ameen ya zuljalalu wal ikiraamh Ameen ya rabbi

  • @MUSASALIHU-hk7nk
    @MUSASALIHU-hk7nk 18 дней назад

    Malam gaskiya ne talakkawa basuyadda da shuwagabanni nageriya ba saboda basa fada musu gaskiya

  • @AbubilalAbusufiyanukalmalo
    @AbubilalAbusufiyanukalmalo 18 дней назад

    Masha Allah

  • @ALIYUNUHUKSANI
    @ALIYUNUHUKSANI 18 дней назад

    Ai ba musulmin kwarai ba ne.

  • @rabiouisssaka9414
    @rabiouisssaka9414 18 дней назад

    Mudai Allah subhanahu wata'ala ya sakamuna 🤲🙄

  • @SaniAli-w2t
    @SaniAli-w2t 15 дней назад

    Amma malam kayi bayani acicin jahilci. In arewa yakamata kuwawé. Inda Albani yayiku cenan.

  • @MoussaAbdoulahi-s3z
    @MoussaAbdoulahi-s3z 11 дней назад

    Bamason taimakonku na Allah mu keso

  • @hachimbahi3181
    @hachimbahi3181 18 дней назад

    Allah ya kyauta amma dai ??

  • @illiassoudade
    @illiassoudade 18 дней назад

    Nijar bata nukura,batta hana najeria huldar ku da faransa. Amma muntun kuda baya bunceke a hada da masu zargi. Ayi adalci kuma a haro daga yankinnan da aka ba sunan kanada a yankin maiduguri. An dan nijar ku sapke elisan faransa a najeria nijar ba ruwanta kowa yayi shaininsa. Aman kowa ya taka nijar yayan nijar zasu takashi komin izalasa kuma Kowane profesa may neman suna wajan gwamnatin najeria.

  • @Alkidir1
    @Alkidir1 18 дней назад

    Malam maganar ka ba gaskiya maganar ka

  • @Muhammadbala014
    @Muhammadbala014 18 дней назад

    Hakane malam

  • @BrainstormFRW
    @BrainstormFRW 18 дней назад

    Wannan ita ce maganar adalci. A saurara da kunnen basira don a fahimta.

  • @mohamedramadanecoulibaly1403
    @mohamedramadanecoulibaly1403 18 дней назад

    Kenan har yanzu baku san da cewa turawa suna bayan ecowas da african union ba ?

  • @Lawalimoumouni-v1j
    @Lawalimoumouni-v1j 17 дней назад

    Dan karuwa

    • @aliyugarbabazam8719
      @aliyugarbabazam8719 17 дней назад

      Kaji tsoron Allah akan abin duniya da bakasan tabbaci ba kana zagin sa zaka fadawa Allah dalilin zaginsa ai

  • @LawaljafarJafarlawal
    @LawaljafarJafarlawal 17 дней назад

    Malam kana tupka kana warwarewa?

  • @dawudaddo-6558
    @dawudaddo-6558 18 дней назад

    Malaman Dunia mun ganeku

  • @AdamYau-g7j
    @AdamYau-g7j 18 дней назад

    A fakaice dai mlm ya goyi bayan kasar shi , a maimakon shiga tsakani😂

  • @maryamibrahim6331
    @maryamibrahim6331 16 дней назад

    Son zuciyanku ne ya sa muke cikin wannan fitinan! Malumanmu wai su ke defending tinubu?! Allah Ya tona asirinku

  • @SidibeForever-lt2tf
    @SidibeForever-lt2tf 18 дней назад

    Malam wallahi tallahi kaman ba Ku san da farança ba?

  • @MaharazouOumarou
    @MaharazouOumarou 17 дней назад

    Wanan shima faransa yakema ayki...

  • @Abubakaramza
    @Abubakaramza 18 дней назад

    malam Ina sunka Kuma ina sun makiyinka akwai gaskiya kuwa ?

  • @MoussaSaley-e5k
    @MoussaSaley-e5k 18 дней назад

    To mai yasa za'ayi malam ? Malam TINIBU ya jiginekane.

  • @farinwatatv2408
    @farinwatatv2408 18 дней назад

    Kaji gaskiya

  • @MusaumarMile12
    @MusaumarMile12 18 дней назад

    Malam kaima ka dinga bincike kamin ka fada abinda ranka yakeso mana

  • @BashiruAbubakar-l2w
    @BashiruAbubakar-l2w 18 дней назад

    Wanna magana gaskiyane

  • @mamanegarba293
    @mamanegarba293 18 дней назад

    Malan mu ba mu yarda ba Tinubu, tunda sarki na tchewa a tai makechi ama Anka kasa.

  • @PountViews
    @PountViews 18 дней назад

    ❤❤

  • @tanimounedanshinkafa9696
    @tanimounedanshinkafa9696 15 дней назад

    Malamai izala kudaina zagin darika kunji kunya

  • @rukayyaqwaram5855
    @rukayyaqwaram5855 18 дней назад

    Malam Allah ya sakamako da alkairi amma shugaban kasar Nijeriya Duk wani abu da Zai cutar da talaka sheyakeyi sheyasa duk abinda akaci yayi ba'a musu Allah ya mana magani ya Allah Duk Wanda baya tausayin bayinka Allah karka tausaya masa Shema ka hanashi kungiyar hankali

  • @bachirsaleyabdoulmadalbi7662
    @bachirsaleyabdoulmadalbi7662 18 дней назад

    Malam kayi bincike kamin ka yanke hukunci

  • @Abdurrashid1110Ayuba
    @Abdurrashid1110Ayuba 17 дней назад

    Ai mun tabbatar d cewa Tinubu makiyin Yan Nigeria ne domin Tinubu masifane da bala'i burinsa yaga bayan talakawa d arewacin Nigeria.
    Yaa ya ka kawo mana karshen mulkin Tinubu d makarrabansa amiiiiin y Allah.

  • @MalanAli-z7p
    @MalanAli-z7p 18 дней назад

    Sai bola 2027 ina cha allah

  • @MusaYunusa-b9t
    @MusaYunusa-b9t 18 дней назад

    Ta,Ina zamu yadda da wadanda basa kaunarmu kullum burinsu su ji dadi mu musha wahala ?