Duniya ba za'ta tashi ba sai lokacin da Maƙaryata suka zama Masu gaskiya yayin da masu gaskiya suka zama maƙaryata , dubi yadda mutane suke jin daɗin wannan waƙar, wanda duk mai fahimta dangane da Addini yasan sam-sam kuskure ne domin Idan ba Allah subhanahu wata'ala ba babu wanda keba bawa. riƙon wanin Allah SHIRKACE. Kuma son Annabi ﷺ shine yin biyayya ga Umurnin sa ba yi masa waƙa kawai✍️
Ban Tabaji Ka Burgeni ba, Haka Kuma Ban Taba Jin Dadin Wani Lamari Dana Ganka Cikinsa ba Sai Yau dinnan saboda kallon wannan aiki, Daga Yau Nazama Daga Cikin Masoyan Ka Wallahi♥♥♥♥
Ali wallahi naa so ku don Rasuulullah Swallallahu Alaihi wa sallam.. Yaa Rasuulullah Muhammad Swallallahu Alaihi wa sallam I love you for no reason ❤😭😭❤❤💝💝❤😭😭😭 the love is very deep..Allah katawsaya mana don Muhammedu Rasuulullahi ..😭😭😭❤❤tears of Joy my love
Wakar tayi dadi matuƙa, ina Son sauraronta, Amma sanin Tauhidi yana hanani hakan, wasu kalamomin matsayi ne na Allah aka dinga ɗorawa Manzonsa, sai In ji kamar nine nake fadi!
This song is really touched my heart i got my self very comfortable May Allah increase our iman and May his beloved prophet Muhammad S. A. W to be our last person to see before our death Ameeen
@@muhammadabdulkareem4595 بسم الله الرحمن الرحيم Idan ilimin ka bai kai ba sai kayi hakuri A daina hasasa ana fakewa da tambaya Gashi sunayen ka masu girma ne. ALLAH ya karama ANNABI DARAJA SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM ♥️
Masha Allah Allah yakai gaban ma'aiki.Sarki Ali nuhu Barkada Shigowar WATAN RAMADAN Allah yabamu Albarkarda kecikinshi.Nace inada tambaya Wai ALAQA YAKARENE.
Gaskiya Ali nuhu ka birgué allah ya bouda kofofin yabon Manzon allah domin ko shi a ké roko ya bayar Kouma mahassada sou touna da lokacin da ya ké raba Aljannah
اللهم صل على سيدنا محمد صلاة تنجينا بها من جميع الأهوال والآفات وتقضى لنا بها جميع الحاجات وتطهرنا بها من جميع السيئات وترفعنا بها عندك أعلى الدرجات وتبلغنا بها أقصى الغايات من جميع الخيرات فى الحياة وبعد الممات
Kada de a dauki siffar Allah a bawa annabi. SAW. Wannan shi ake kira الغلو zurfafawa ga yabon SAW. Mu de Allah ne me bamu kuma shine zai ci gaba da bamu. 🤲🤲
Masha Allah tha song it's absolutely nicer to listen and the full of meaning and its show little of our beloved rank may Allah accept and increase love of prophate through everywhere in our body
Sallal lahu alaihi wasallim Masha Allah Sai oga gaskiya najidadin ganin wannan abun da kafara hawa kasida Allah yakaramana kaunar annabi Muhammad sallal lahu alaihi wasallim
King of kannywwod the father of Ahmad and fatima please you have to come and talk to us about our best series Alaqa we really miss you guys you guys should come back pls
Allah ya baku ladan yabo kuskuren ku da kukayi a wakar Yana da yawa Kuna Bada siffofin Allah swt a manzon Allah. Don Allah idan zakuyi Wakar yabo ku Kai wa malamai su duba muku. Amma de namuku uzurin rashin ilimin addini
S'A'W Allahumma Amin gaskiya naji dadin da ban taba jin irinshi ba Allah ya kara kusanci sarki Ali nuhu wannan yabo yakara samin kaunarka a raina Allah ya barmu da Annabi S'A'W dafa'i jalabin ayi mana dukka baki daya Muna godiya
Masha Allah tubarakallah wlh summa tallahi naji dadin wakar Nan naji Wani irin shaukin kaunar annabi Muhammad s a w na Kara ruruwa a zuciyata kamar Wanda ake kadawa gangi ya Rab ka barmu da ANNABI MUHAMMAD
Masha Allah, qasida tayi bb aebu acikinta naji wasu suna wae anbawa annabi matsayin Allah to Duk wanda yake da ta haddi yayimin mgn zan war ware masa indae ba nasibi bane shi
Am a Christian this music touch my life i pray God accept my soul and watch over us 😢😢😢❤❤❤
Good dear
😢😢😢😢😢
The story of this man is hearttouching
ruclips.net/video/IeuWdpFp9nY/видео.html
Just try to be a Muslim bro or sister and you will see the best things in ur life in sha Allahou rabi 🥰🥰🥰
ameen
Masha Allah 🤲🙏😭😭 na saurari kasidar nan ya kai sau 20 wallahi. Allah yakara mana son ANNABI S. A. W
Duniya ba za'ta tashi ba sai lokacin da Maƙaryata suka zama Masu gaskiya yayin da masu gaskiya suka zama maƙaryata , dubi yadda mutane suke jin daɗin wannan waƙar, wanda duk mai fahimta dangane da Addini yasan sam-sam kuskure ne domin Idan ba Allah subhanahu wata'ala ba babu wanda keba bawa. riƙon wanin Allah SHIRKACE.
Kuma son Annabi ﷺ shine yin biyayya ga Umurnin sa ba yi masa waƙa kawai✍️
Allah ya saka maka da alkhairi
Annabi dadi Jin Shi da sauraransa
Dan Allah zan bar comment duk lokacinda aka yimin like zanzo na saurara wlh ina son annabi s,a,w
Ban Tabaji Ka Burgeni ba, Haka Kuma Ban Taba Jin Dadin Wani Lamari Dana Ganka Cikinsa ba Sai Yau dinnan saboda kallon wannan aiki, Daga Yau Nazama Daga Cikin Masoyan Ka Wallahi♥♥♥♥
Masha allah
Ali wallahi naa so ku don Rasuulullah Swallallahu Alaihi wa sallam.. Yaa Rasuulullah Muhammad Swallallahu Alaihi wa sallam I love you for no reason ❤😭😭❤❤💝💝❤😭😭😭 the love is very deep..Allah katawsaya mana don Muhammedu Rasuulullahi ..😭😭😭❤❤tears of Joy my love
Ba kai bama wanda ke jin Qasidar nan wlh wani dadi mutun yakeji kana burgeni amma ta wannan yabon tafi ta kullun (S.A.W)❤❤❤❤❤🌟💫🤗🤗🤗🎶🥁🎼🌹🥰🥰🤩🤩🤩
اَللّٰهُمَّ صَلِّ عَلَی مُحَمَّدٍ وَعَلَی آلِ مُحَمَّدٍ كَمَا صَلَّيْتَ عَلَی إِبْرَاهِيمَ وَعَلَی آلِ إِبْرَاهِيمَ وَبَارِكْ عَلَی مُحَمَّدٍ وَعَلَی آلِ مُحَمَّدٍ كَمَا بَارَكْتَ عَلَی إِبْرَاهِيمَ فِي الْعَالَمِينَ إِنَّكَ حَمِيدٌ مَّجِيدٌ
٭٭٭٭٭
❤❤❤
Mashaallah
Sallallahu alaihi wasallam ❤ watching from Tunusia 🇹🇳
S A W watching from oman❤
Masha Allah Allah yakara basira da sutura da daukaka da kusanci Allah yakara mana soyayyar ma aiki manzo s ❤️ A 💙 W 💜 Ali Nuhu ❤❤
❤️S❤️A❤️W❤️
Wakar tayi dadi matuƙa, ina Son sauraronta, Amma sanin Tauhidi yana hanani hakan, wasu kalamomin matsayi ne na Allah aka dinga ɗorawa Manzonsa, sai In ji kamar nine nake fadi!
This song is really touched my heart i got my self very comfortable May Allah increase our iman and May his beloved prophet Muhammad S. A. W to be our last person to see before our death Ameeen
Aameen thumma Aameen
Ameen ya rabbi
DAN ALLAH DAN ANNABI MUHAMMAD SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM a dinga daurewa ana rubuta SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM in full
Amin Bijahi AhmadulAmin Sallallahu Alaihi Wasallam
Ameen
اَللّهُمَّ صَلِّ عَلَى سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ الْفَاتِحِ لِمَا اُغْلِقَ وَالْخَاتِمِ لِمَا سَبَقَ وَالنَّاصِرِ الْحَقِّ بِالْحَقِّ وَالْهَادِي اِلَى صِرَاطِكَ الْمُسْتَقِيمَ وَعَلَى آلِهِ حَقَّ قَدْرِهِ وَمِقْدَارِهِ الْعَظِيمِ.
Ok thank
بسم الرحمن الرحيم
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM ♥️
Toh Dan fatih ina kasamo hujjar salatinnan a musulunci?
@@muhammadabdulkareem4595
بسم الله الرحمن الرحيم
Idan ilimin ka bai kai ba sai kayi hakuri
A daina hasasa ana fakewa da tambaya
Gashi sunayen ka masu girma ne.
ALLAH ya karama ANNABI DARAJA SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM ♥️
@@yushauyushau7278 ai sbd ilimina bai kai bane shiyasa nake tambaya, ko harammun ne tambayar abun da baka sanib a musulunci?
🤲Ya Allah Ka Karbi Ibadun Mu Don Son Ka Da Annabin Rahma Muhammad (s.a.w)🫶💯 watching from italy🇮🇹
Muna godiya sosai Allah ykara mana soyayya shugaba s a w
Masha Allah Allah yakai gaban ma'aiki.Sarki Ali nuhu Barkada Shigowar WATAN RAMADAN Allah yabamu Albarkarda kecikinshi.Nace inada tambaya Wai ALAQA YAKARENE.
Untouchable Song for our beloved Prophet MUHAMMAD S.A.W❤❤❤❤❤❤❤❤
Kabibiyi malamai sosai akan wannan ƙasidar ,akwai kuskure acinta.
Masha Allah sarki
Allah yasa wannan ya zama ɗaya daga cikin ayyukanka wanda zasusa Allah ya yadda da kai 💚💚💚
👍
All the way from Ghana 🇬🇭. I love this ❣️. May Allah add Rasulullah's love in our hearts❤️
Gaskiya Ali nuhu ka birgué allah ya bouda kofofin yabon Manzon allah domin ko shi a ké roko ya bayar
Kouma mahassada sou touna da lokacin da ya ké raba Aljannah
Allahuma Ajirni Minan Narr 3x Astgafurulah 3x Subahanalllah 3x Alhamdulillah 3x LA"ilaha"ilallah 3x Allahu"Akbar 3x Lahaula Walaquwatu illabillahil Aliyul Azem Rabbi Gafirli Masha Allah I love it S, A, W 💚🕊️
Masha Allah gsky bazan taɓa gajiya da sauraron song ɗin nan ba 😢😢❤❤💔💔
S.A.W_ ALLAH yakara kusanci Allah Yabarmu Da Manzo ALLAH (S.A.W )
Allah yakara mana san annabi Mouhamad(S.A.W) Amine ❤❤
Alhamdulillah...more wisdom Ali Nuhu.... May we die with the love of rasulu Muhammad Sayyadi sadati, nurullah....
I am a Muslim an I love this sound may Allah bless you and your beautiful family from Nigeria
Inason Annabi,wannan kasida tasakani kuka ba kadan ba 😭😭😭Allah kabarmu da ANNABI Muhammad (s a w)❤❤❤❤
Masha Allah Allah ya Kara mana kusanchi da annabi Muhammadu Rasulillah ﷺ 💚
اَللّهُمَّ صَلِّ صَلَاةً كَامِلَةً وَسَلِّمْ سَلَامًا تَامًّا عَلَى سَيِّدِنَا مُحَمَّدٍ (نِ) الَّذِي تَنْحَلُّ بِهِ الْعُقَدُ وَتَنْفَرِجُ بِهِ الْكُرَبُ وَتُقْضَى بِهِ الْحَوَائِجُ وَتُنَالُ بِهِ الرَّغَائِبُ وَحُسْنُ الْخَوَاتِمِ وَيُسْتَسْقَى الْغَمَامُ بِوَجْهِهِ الْكَرِيمِ وَعَلَى آلِهِ وَصَحْبِهِ فِي كُلِّ لَمْحَةٍ وَنَفَسٍ بِعَدَدِ كُلِّ مَعْلُومٍ لَكَ.
Masha Allah. May Almighty bless who sing this song, peoples listing to it as well as those that performing through the making of it.
alhamdulilah Allah ya kara basira da arziki mai albar ka
Assiddiq ( S.A.W), we will forever love U Annabi Muhammad(S.A.W). So heart cooling wlh
I am seriously dying for this wonderful song. SAW SAW SAW
So heart touching and mind calming...I love the song
Allah ya kara sanya mana kaunar Manzon Allah Annabi Muhammad (S.A.W) a cikin zukatanmu amin 🤲❤️💔💘❣️
SAW.
Amma matan dake ciki ku rufe gashin kanku na baya daya fito kuma ku cire wanan kidan don Allah. Nasiha ce
Malam Ali kenan yau nan akayo to muma anan muke rai da jini Allah kara basira
So heart-touching and mind-calming. Jazakallahu Khairan Sir.
Masha Allah my king keep it up
Komai zamusamu tare da annabi musameshi, ka iya kahuta
اللهم صل على سيدنا محمد صلاة تنجينا بها من جميع الأهوال والآفات وتقضى لنا بها جميع الحاجات وتطهرنا بها من جميع السيئات وترفعنا بها عندك أعلى الدرجات وتبلغنا بها أقصى الغايات من جميع الخيرات فى الحياة وبعد الممات
😢😢😭😭 Ali nuhu katuba zuwaga allah 🎶🎶🚫🚫🚫 ni de na i sar
Sallallahu Alaihi Wasallam 💖💖💖. How I wish the length of the song is more than this.
So heart touching 💕💖Allah ya karawa annabi daraja🙏❤️🥺
Waqar Nan da kwae taba xuciya inamatuqar son waqar salaman Faris
Allah yakarawa Annabi daraja 🙏🙏🙏🙏
Sallallahu alaihi wa'sallam______Allah yataimaki SARKI 💪👑💪 Ga film Ga Yabon Ma'aiki, Allah yakara Basira.
Abu mai kyau ali nuhu, Allah shi ya fe kura kurai🤗
Kaji tsoran allah kai da kanka kasan ka shiga cikin hurumin ubangiji
Jazakallah khairan bil jannatul firdausi maman taji dadin wannan kasidar ❤❤❤ merci énormément
Macha Allah sarki Allah kara dokaka dabasira yasa albarka acikin dik wani Al amari naka albarkacin wanan Watan Ramadan
Kada de a dauki siffar Allah a bawa annabi. SAW. Wannan shi ake kira الغلو zurfafawa ga yabon SAW. Mu de Allah ne me bamu kuma shine zai ci gaba da bamu. 🤲🤲
Saw
This always make me drop tears,Thanks guys for the wonderful ambato,May we all meet annabi in jannat fridaws
Masha Allah tha song it's absolutely nicer to listen and the full of meaning and its show little of our beloved rank may Allah accept and increase love of prophate through everywhere in our body
Masha allah ❤❤ Allah kabarmu da soyayyar Fiyyaye halita Ameen
Masha allah gsky ansamu cigaba a wannan video sosae masha allah allah yasanya alkhairi aciki
Sannu sarki Allah uvangiji yah yarda da san da mukewa Annabi🤲😭😭😭😭
Masha Allah waiyo Allah ya Allah kakara mana kusanci da manzan Allah s.a.w 😭 🙏 😢 ❤❤❤❤❤❤❤❤🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏😭😭
Masha Allah, Allah ya karawa annabi daraja tsira da aminci Allah su tabbata a gare shi manzo Allah S. A. W 💕💕💕💕
Allahu Akbar....
Masha Allah....
Allah ya kara basira
Sallal lahu alaihi wasallim
Masha Allah
Sai oga gaskiya najidadin ganin wannan abun da kafara hawa kasida
Allah yakaramana kaunar annabi Muhammad sallal lahu alaihi wasallim
This here is the most beautiful song I've heard thus far!
Manzon Allah ❤❤❤❤❤❤
Ya Rasulallah ❤️ dik kirarin da zaa maka bai kai ubangijinka ba Allah mun gode da ka bamu annabi a matsayin shugaba Wanda bakayi irinsa ba😭🤲🤲🤲
King of kannywwod the father of Ahmad and fatima please you have to come and talk to us about our best series Alaqa we really miss you guys you guys should come back pls
❤ ما شاء الله تبارك الله احسن الخالقين اللهم صل وسلم وبارك على حبيبنا ونبينا محمد الله يسعدكم ويرزقكم و يحفظ عليكم❤
🙏
The series end based on my understanding
Shine Sanadin Duk Wata
Ni'ima Da Muke Samu
Muhammad Rasulillah.
محمد رسول الله ﷺ❣️
Sallallahu alaihi WaSallam I love you so much Muhammadur Rasulullah Sallallahu alaihi WaSallam ya Annabi 😭😭😭
S.a.w masha Allah sarki,Allah ya karamana son annabi muhammad s.a.w ameen❤💯🙏
Mashaallah gsky wannan vedion yayi maana Allah yakara mana kaunar shugaba s.a.w 💯👏
Allah ya baku ladan yabo kuskuren ku da kukayi a wakar Yana da yawa Kuna Bada siffofin Allah swt a manzon Allah. Don Allah idan zakuyi Wakar yabo ku Kai wa malamai su duba muku. Amma de namuku uzurin rashin ilimin addini
Masha Allah more talent and more power my king ❤
Masha Allah Allah Yakara basira Allah Yakara kusanci ga Annabi tsira s a w
Allah yakarawa annabi daraja.
I really love this song❤❤❤❤
All the way from Ghana 🎉🎉🎉🎉
Masha Allh
اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا محمد صلى الله عليه وسلم تسليما كثيرا.
Masha Allah, Gaskiya Yallabai Wannan kasidar ta sosamun rai sosai da sosai ♥️♥️♥️♥️, Allah ya Kara muna son Annabi Muhammadu S A W
Muna godiya sosai ❤❤❤ allah ubangiji ya qara mana son annabi
Masha Allah, Allah y karawa annabi muhammad S A W daraja 🙏🙏
S. A. W
Masha Allah sarki Ubangiji Allah ya ƙara basira da nisan kowanne
💞
Sakallah mai bege na mika jinjina s,a,w
S'A'W Allahumma Amin gaskiya naji dadin da ban taba jin irinshi ba Allah ya kara kusanci sarki Ali nuhu wannan yabo yakara samin kaunarka a raina Allah ya barmu da Annabi S'A'W dafa'i jalabin ayi mana dukka baki daya Muna godiya
Ky! Wallahi wakan annabi Nada dadi sosai,Allah yakarama annabi daraja,AMEEN,Allah yasa annabi yacecemu Gobe kiyama,inason annabi Muhammad SAW sosai .
Masha Allah,Allah ya Kara mana son annabi
Masha Allah tubarakallah wlh summa tallahi naji dadin wakar Nan naji Wani irin shaukin kaunar annabi Muhammad s a w na Kara ruruwa a zuciyata kamar Wanda ake kadawa gangi ya Rab ka barmu da ANNABI MUHAMMAD
Saw ..... Ali Nuhu da sauran characters a wakar nan, Ina rokon ALLAH Ya saka muku da ALJANNATUL FIRDAUS Don DARAJAR ANNABI SAW.... Ameeeeeeen
Macha allah, Allah yataemaki sarki 🥰🥰
Macha allah Allah yakara mana san annabin mu muhamed saw
Masha Allah, Allah ya bada lada don darajar wanda yafi kowa daraja, Annabi Muhammad (SAW)❤❤❤❤❤
Salalahou Aleihi Wasalam ! Bakinda baya karya💯
very touching Oh my Lord bless us and increase our love toward your beloved Prophet
Masha Allah. Allah ya kara kusanci da Shugaba Alaihissalatu wassalam.
Ali Nuhu ka kyauta....
You got a new fan.
Jazaakumullahu khairan
Allah yakara mana son Allah da manzon sa (s.a.w) Allah yakara haskaka zukatanmu da son Annabi
Allah yasa mu dace da ganin ka MUHAMMADU RASULILLAH I SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM kafin ranar muwarmu ta riskemu ameeeeeeeeen.
Alhamdulillah. Proudly muslimah ( this song is exceptional)
Masha Allah, qasida tayi bb aebu acikinta naji wasu suna wae anbawa annabi matsayin Allah to Duk wanda yake da ta haddi yayimin mgn zan war ware masa indae ba nasibi bane shi
masha Allahu sarki Ali nuhu barka da shan ruwa ya labarin fim in alaqa
Alhamdulillahi. Allah kayi muna Don isar annabi. S.A.W.
May Allah increase us in his love S. A.W